KISSA KO MAKIRCI 1-END

KISSA KO MAKIRCI Page 11 to 20

Lokacin da mahmud ya dawo ta mishi tatas tace sai kaje ka aureta tunda har karata ka kai, nan ya fara bata hakuri da rarrashi tace babu komai nan akayi komai aka daura aure amma ba tare dason hajiya binta ba, kawai dai tayi shuru ne dan ta faranta ma danta,wani katon gida ya gyara da yake maitama a nan suka tare, salma tana da hakuri dangin mahmud sun sha zuwa suyi ta mata habaici da zage2 musamman hjy raliya da yarta fauziya, suna yine kawai dan su faranta ma hjy binta,yayin da zaliha babu komai zuciyarta sai…tsanan hajiya binta dan tana da Arziki wanda take ganin ita ta dace dashi….

Maryam obam????

Share this

[ad_2]

Previous page 1 2 3

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button