KWARATA 62

???? —— 62
Tunda na shigo anguwar na danna horn biyyyyi , ina isowa bakin get in gidanmu tuni an buɗe min get na shige ko parking in kirki banyi ba na fito , ina fitowa Ashiru na gani tsaye jikin mota , kallon agogon dake ɗaure a tsintsiyar hannuna nayi da mamaki ya akayi ya tashi tun yanzu ? Kamar yasan abinda nace
yayi dariya yace shi kuma wannan wasan ya kika ganshi ne “Yar mata ?
Ashiru ba wannan ba ina Dikko yake ? Murmushi Ashiru yayi yace mahaukaci bari kiga saƙon daya bari a baki idan kin dawo , wayarshi ya ciro daga cikin aljihu yana cewa bani ɗaya bane nake tare dake irina da yawa mai gida ya watsa kina tunanin kin barni ina bacci tunda kika fita a gidan nan akazo aka dawo dani daga duniyar baccin da kika turani , saboda anga fitar motar Yazeed amma ba’a ga fitowa ta ba wannan dalilin yasa aka zo dubawa ko lafiya , amma abun kunya wai kin mameni na tafi doguwar suma , hmmm
Yadda sukayi tunani kuwa haka ne ina kwance a mota ina bacci kamar wani kolon namiji , irin abinda nake amfani dashi ya ɗauko a mota tare da wurgomin na riƙe yace mai gida yace a ƙara miki dan yasan naki ya ƙare daga yanzu , kinga wannan ya nunamin wani abu a baƙar leda yace dashi aka maidoni hayyaci na , ya kika ga wannan hotunan ya nunamin lokacin dana fita daga cikin motar Yazeed da lokacin dana koma cikin mota , har kuɗin dana bawa Yayar Aunty zuwana goruba , dariya Ashiru sosai tare da cewa kina ja da mahaukaci ne yarinya , tou bari kiji abinda majnun yace……{ mahaukaci }
Record ya kunno na maganar Dikko , “Yar yarinyana barka da hanya fatan kin dawo lafiya ? Ya gajiya ? Allah ya huta gajiya , am An mata nine mahaukaci dai ko ? To wai sai yanzu kika gane mahaukaci ne ni ? Aini tunda nake ban taɓa hankali ba kullum cikin hauka nake kuma wallahi ׳ zan nuna miki ni cikakken mahaukaci ne ina nan dawowa babu jimawa idan na dawo zan nuna miki babban haukana , duk fita ɗaya da kikayi ki sani ko wace da irin azabar dana tanadar miki wallahi saina zane miki jiki tass idan na dawo kinji nayi na rantse kuma wallahi saina rufeki a ɗaki zanga wanda ya isa ya kwaceki a hannun mahaukaci , kinyi ɗaya Allah ya baki sa’a kuma kada Allah ya sanyaya miki zuciyarki ubangiji ya ƙaro miki taurin kai da kangara ni kuma yabarni da fitina na dani dake wanda ya fasa shi ba ɗan baban shi bane , wato maganar dana taɓa faɗa mishi lokacin dana kashe mishi doki ,
Juyawa naji cikina yayi ƙuww maida wayarshi yayi a aljihu yace tou ni zan tafi dan mai gida yace in tafi in barshi dake tunda ke yarinya ce shi da izininshi bai yadda in fitar dake ba , yace kawai inje abuna inyi huɗɗoɗi gabana , har ya shiga mota ya fito ya sake cewa kalli wannan dan ki koyi yadda zakiy faɗa da mai gida ,
Dukan da yayi ma Al ‘ Ameen ne a wayar Ashiru , abiyar zaman mahaifiyar shi tayi video dan sharri ta turawa Dady , shine Dady ya turowa Dikkon shima dan ya gani Dady yace ina anfanin wannan ? Kaga irin abinda kakeyi Babana miye haka dan Allah ? Ta ɗauka dan tayi ta yaɗashi a duniya ta ɓata maka siyasarka , tou ka kiyaye wannan doke²n , amma nace mata wallahi idanma tasan ta tura ma wani vidio nan tasan yadda zatayi dasu su gogeshi idan har na naji labari ko ganshi yana yawo a duniya tasan abinda zai faru da ita ,
Dakel na haɗi wayun bakin na zufa ta ketomin , Ashiru yace ai finafinan yawa garesu wannan talla ce idan kika kalli cikakken film in fitsari zakiyi tsiii a wandonki , cike da ɓacin rai nace ya akayi banyi ba ? Ashiru yace sauri kike ? Ki fara lissafi daga yanzu duk ranar da mai gida ya riƙeki a hannun shi idan kikayi ni zaki fara tunowa kice ashe Ashiru da gaske yake , dariyar mugunta yayi tare da cewa an kunna wasan mudai Allah ya taimakemu mun fita lafiya , 1 ya faɗa tare da nunawa da ɗan yatsanshi yace ki daure ki fita ko so ishirin ne yarinya kiga yadda zai miki lullusar fitar hayyaci saiya maida ke gari muna gefe muna kallo , na barki lafiya yana faɗin ya shiga motarshi yayo wurin Yazeed ,
Saida ya kalleshi sosai yace kai kuma ni da kaina zanci uwar data haifeka idona idon ka saina baka kashin bala’e saidai in ka daina yawo a cikin garin katsina , murmushi Yazeed yayi tare da cewa nima idan har ka ganni ka gudu ka ɓoye dan sanyi da ruwa bazai hanaa inci uwarka ba , Ashiru yace mu zuba sakaran banza anyi maka rana kana nema kayiwa mutane dare gara ka tuba tun kafin kayi biyu , ko da yake ni nasan yadda nasan mutuwar da zata ɗaukeni mai gida bazai koreka ba danshi ba matsiyaci bane irinka amma nasan saiya ci ubanka cikin farashi mai tsada , sakaran banza butulu kawai mutum mai manta alkairi da akayi mishi a baya jaki ne , ka tabbata jaki , jakinma mai ɗan guntun bindi , kuma wallahi saika bar comparny tunda ba filin tsakar gidan ubanka bane ba , ko mai gida bai koreka ba wallahi da kaina zan kora maka uwa……. Yana faɗin haka ya fice da gudun tashin hankali ,
Wurin Yazeed na nufa nace da Allah ƙyalesu mahaukatan banza daga shi har Dikkon , murmushin ƙarfin hali Yazeed yayi lallai Sultana yarinya ce wato tana ganin wannan abun a rabu dashi ne , idan har yaran Dikko sukaji wannan wallahi sai sun ciccirashi idan har aka bajeshi a saman faranti akace su cinyeshi wallahi wani ma bazai samu inda zaici ba , dan Dikko yana da kirki yana musu hauka da kuɗi kuma shike cidasu sun tirku kamar karnukan turawa kuma an basu horo mai kyau na faɗa , idan har Ashiru ya faɗa musu halin da ake ciki ya tabbatar fita ya gagareshi har gida ma suna iya zuwa su ɗaukoshi kuma basujin yi haƙuri bare ku bari Dikko kaɗai ya isa ya dakatar dasu , Dady ya samo su dan su kula da tilon ɗanshi kuma Dikko baya fita sai tare dasu rabon dai Allah ya haɗashi da Sultana yake fita shi ɗaya zuwa wurin dawakai , kuma ranar daya fara zuwa shi ɗaya Allah yasa ya watsawa su Sultana ruwan dake kwance saman ƙasa ta bishi tana zaginshi zagin da tayi mishi yasa yayi mata mark tun daga wannan ranar bata sake ɓace mishi ba , kuma ai ita Sultana tasan irin yaran Dikko tunda shi Dikkon ya taɓa zuwa da ɗaya anguwarsu lokacin daya taka mata mage , dan Dikko ya tafi dashi yaci uwar Sultana amma yadda tayi magana cikin sanyi cewa da Allah cikinku waye yake tuƙar motar nan ? Ya takamin magena , sai Dikko yaji ta bashi tausayi kuma “yar ƙarama da ita amma ta cika taurin ido shi yasa yace mata itama gobe idan ta tsaya a hanya haka zaibi ta kanta da mota ya wuce , sai ya hana a daki Sultana dan gani yake duka ɗaya zai mata a shafe tarihinta a duniya…
Ajiyar zuciya Yazeed ya sauke wallahi baisan zai haɗu da Ashiru ba a dai² wannan lokacin da bai shigo ba , da yanayin gajiya ya kalleni yace bara in ɗanje in huta zan dawo anjima , sai ka dawo na faɗa tare da cewa ngode…..???????? , saida ya tafi na wuce cikin gida a tsorace.
Napep na sauketa ta fiddo wayarta ta fara kiran wayar Dikko wannan layi da ake kira a kashe yake , shine ansar da ake bawa Hafsa , tana tsaye tana ta kiran waya taji an nanɗeta ta baya , kai su waye haka ina zaku tafi dani wayyo Allahna , wani irin mari Bello yanka mata tare da cewa wurin ubanki zamu kaiki , kai ku sakeni mana a , a wai miye kukeyi haka ne ? Wayyo Allah bana so jama’a ku taimakeni masu satar yara , ku buɗemin fuskana kun shaƙeni da niƙaf numfashina zai ɗauke ,
Mota suka danna Hafsa da ƙarfin masifa , tana ihu suka daɗe dai² saitin bakinta dole tayi shiru dan sautin ihunta baya fita , basu dawo cikin garin katsina ba suka kama hanyar kaita da ita ,
Wayyo Allahna me zan gani haka ? Uncle waye zai kashe ka na shiga 3 ƙaryana zai ƙare karka mutu ka tashi don Allah , kallon rainin wayau Jiddah tayi mata cewa ke kuma wacece ? Cikin kuka Mardiyya tace Mardy beb mai dogon zamani , Jiddah tace ke kuma ya kike da majiyancin ne ? Mardiyya tace Uncle …… Saida tayi shashshekar kuka tace Ubana ne Uwa na ne shine komai nawa , ke kuma wace ce ? Nice Jiddah , Mardiyya tace wace ce Jiddah ? Jiddah tace ni Jiddah Matar Dikko….
Cike da makirci Mardiyya ta rungume Jiddah tana cewa mun shiga 3 Aunty namu ya ƙare Allah yaba Uncle lafiya , Jiddah tace am3n , Aunty Yaya DK yasan Uncle baida lafiya kuwa ? Cikin ɓacin rai Jiddah tace ai shine ya dakeshi , Mardiyya fa tasan Dikko yayi dukan saboda Umar da kanshi ya bugawa mahaifiyar Mardiyya waya cewa Al ‘ Ameen baida lafiya kuma mai gida ya bashin kashin bala’e , danshi Umar komai da ruwanka ne haka “yan gidan gwamnati suke kiranshi shi yasa ko abu akeyi da an ganshi sai a bari idan kuma magana akeyi da an ganshi sai ayi shiru inba haka ba yanzu zai ɗauketa yayi gaba da ita , ita kuma Mardiyya tanayin magana da Jiddah dan su samu kusanci saboda so take ta zauna gidan Jiddah.
Sai wani shishshige ma Jiddah take , bayan sun gama jimamin Al ‘ Ameen cikin kuka Mardiyya tace Aunty Uncle yana sanki sosai kuma yana bakin ƙoƙari wurin ganin yayi maganin “yar iskar yarinyar nan dan kinsan ni dashi bama ɓoye ma juna komai , yana ƙoƙarin yadda zaiyi ya raba Sultana da Yaya DK yarinyar tsinanniya ce kuma karuwar ijece ita , karuwa ce mai zaman kanta amma tanayin karuwancin nata da tako ne domin ijin wuta takewa mutane sai ta akisu ta barosu , ƙara fashewa da kuka Mardiya tayi cikin kuka tace harfa girman Dad ina tasa wata matatta ta ɗauko mata ta turomin , kuma duk yadda akayi itace tura Yaya DK yayi ma Uncle dukan nan ,
Cikin rashin fahimta Jiddah tace harda matattu take huɗɗoɗinta kenan ? Ita kuma abinda Mardiyya ke nufi kafin Mamy ta mutu shi yasa tace wata matatta , a fahimtar Jiddah ita kuma wanda suka mutu dasu Sultana ke huɗɗoɗinta dasu , bata gane ba kuma bata tambayi Mardiyya tayi mata bayani ba , sukaci gaba da neman mafita yadda zasuyi maganin Sultana yayin da ita Mardiyya ke tunanin anshe goruba hannun kuturu ba wuya take ba , ita kuma Jiddah ta saki baki taci gaba da rattafawa Mardiyya bayani , ta kasa yadda zata samo sperm in mijinta , Mardiyya taci gaba dai da warware mata tunani tana ɗorata a hanyar halaka….
Wani irin ihu Hafsa keyi yayin da aka fara gabatar da wasan danbe a saman ruwan cikinta , wani gidane suka kaita a can cikin garin kaita yayin da Bello ke cewa ba kince ke jar wuya bace ba , ai zaki iya damu ko ? Ba kince ke rijiya bace ba ko kin ƙafe da an yasa wasu ruwan zasu sake ɓulɓulowa ? Ai kince mana mu ƙananan kwartaye ne ba ? Yau zamu nuna miki mun manyan KWARATA… ne , a dai² lokacin da wani ya sauka wani ya taka saman Hafsa Bello yana cewa nine Bello aminin ubanki kiji da kyau yadda kikamin video tsirara haka zanyi miki kema , ni na koyama ubanki iskanci amma dan iskan ya lashe min matata a daren farkon dana shigo ina murna zan buɗe ta a leda amma ɗan iskan ya yage min mata ya gudu saboda kawai nayiwa yarinyar gidan da suke zama fyaɗe ba dangi uwa bana uba , amma banza ina gama dafuwata ya cinye kafin inci yasha ruwa ya kama gabanshi ,
Na saka banzan a tarko na amma ranar dana ɗana masa ɗan banzan ya tsalleke , idan baki sani ba nine nayi asiri wa Babanki kuma na haɗashi yake tarayya da ɗiyar Yayanshi wanda suke uba ɗaya , kuma nine nayi asiri na haɗashi yake iskanci da ɗiyar Yayanshi wanda da Babanshi da Baban yarinyar suke uwa ɗaya uba ɗaya , kuma nine nayi asiri ya sakaki a wasan caca nine na maidake kidahumar ƙarfi da yaji nasa kika antaya a ruɗun rayuwa ,
Wani irin ihu yayi tare da cewa naji baƙin ciki yau da ubanki bai duniya naso ya gani yadda zanyi zazzagar da yayi a saman matata yau zanyi akan “yarshi amma nasan soyayyar da yake miki duk da yana cikin ƙasa yanaji yana kallo yau ni Bello zan cinyye yadda ka kayimin nima zan rama idan zaka iya fitowa daga duniyar mutuwa kazo ka ƙwaci “yarka a hannuna ,
Dady dake gefe tsaye ya kasa gane inda maganganun Bello suka nufa , kamar ya yake nufi yayi asiri ya haɗa ahali ɗaya sunyi wannan gauragaurayar haka ? Yana tunani yaji Bello yace masa kaima Alhaji Binna yabi naka ya lashe baka da burin daya wuce ka lullusa akan wannan tsinanniyar yarinya a dai² lokacin da Bello ya afka magunguna a bakinshi ya kora da ruwa akaci gaba da video shi kuma yaci gaba da sharar fage yana ihu yau shine yake lalata “yar Binna ashe dai muradina zai cika ? Dady yace nifa duk ban gane abinda kake nufi ba , Hafsa jin maganar mahaifinta yasa tayi magana cikin wahala cewa Dady zasu kasheni , Dady jin muryar Hafsa yasa yayi wurin ya yaye niƙaf in bawai yana dan yana tunanin Hafsa bace ta kasance a wurin ba hasashe ne , yana yaye niƙaf in Hafsa ya gani tasha azaba sai zaro ido takeyi kamar ɓera yaci guba tasha kuka harta gode Allah saboda azaba , cikin hayani yace ma Bello dan ubanka ɗiyata ce sauka yana ɓanɓaro Bello amma Bello ya dafe Hafsa sosai yana cewa ba’a buga ƙaraurawa ba ,
Dady yace ƙaraurawar ubanka ince maka ɗiyata kana min maganar ƙaraurawa , Bello yace ai nasan ɗiyarka ce ka koma gefe kaima za’a buga naka zaizo , da ƙarfin bala’e Dady ya fizgo shi amma Bello ya ƙadaddabe Hafsa yana cewa ba so kike kisan su waye KWARATA ba ? Tou buɗe kunnenki da kyau , Bello kwarto ne , ubanki Binna shima kwarto ne , Yayan ubanki gashi nan tsaye a gefe yana so na sauka ya hau to shima kwarto ne , kowa kwarto kwarto kema kwartuwa dani dake dasu da kowa KWARATA… ne ,
Bello yace ku janyemin mutumin nan kumin baya dashi ni kuma inyi gaba da ita mu ci gaba da fafatawa , kama Dady sukayi suka riƙe suna cewa Alhaji ba haka akeyin wasan danbe ba kaima idan ka hau babu mai saukoka sai ka gaji da kanka ka sauka , Dady yace ba Sultana bace Hafsa ɗiyata ce dana haifa da kaina itace ya akayi kuka kawomin ɗiyata bayan munyi daku ɗiyar Binna shine kuma kuka cuceni kukaci amanata wallahi duk saina tsine muku albarka , cikin kuka Dady yace Allah ma bazai barku ba kuma nima bazan barku ba , da sauri Bello yakai dubanshi ga Sultana amma maimakon Sultana sai yaga Hafsa da tuni suma , shima cikin tashin hankali yace ina Sultana take ne………?
Misalin ƙarfe 3:12am ƙaran wayata ya farkar dani daga ƙatoton baccin daya daɗe yana morar gangar jikina da idanuwana , dakel na lalubo wayar ba tare dana duba ba na ɗauka na ɗora a saman kunne na , nace hello , Dikko ne ya faɗa kai tsaye , cikin faɗuwar gaba na buɗe idona da sauri na tashi zaune nace ina kwana , lafiya lau ya kike ya rashin ji da taurin kai ? Kayi haƙuri don Allah , ai nayi haƙuri shi yasa na kiraki wannan kiran bana rarrashi bane ko yasa ki nemi afuwa ra’ayi nane yasa na kiraki kuma kiran nan bazai hana na zaneki ba wallahi saina zane miki jiki tass idan na dawo kuma bazanyi kaffara ba , kuma ban kiraki dan ince ki daina fita ba duk ba wannan ya shafeni ba yanzu soyayya ne , haka nake laifinki bazai shafi soyayyarmu ba , na faɗa miki ko munyi aure kikaimin taurin kai saina baki azaba kuma mu koma gado nanma in nuna miki girma na , kinsan mahaukaci baida zuciya…
Tou ya kike ? Fatan kinajin daɗin bacci , faɗamin kinyi missing ina ne ko ya ? Dan Allah kayi haƙuri , cikin muryar shagaɓa yace ke kina san mahaukaci ko ? Nidai dan girman Allah kayi haƙuri wallahi bazan sake ba , ah lallai abu ya girma An mata hada mafarkina ? Nidai ba haka nace ba cewa nayi kayi haƙuri , Ey wallahi ai haka nake so kullum nayi ta zuwa miki a baccinki , a , a ba haka ba cewa nayi kayi haƙuri , duk maganar dana faɗa sai yayi wata magana daban , tsoki nayi shi kuma yace ke karfa ki sunbaci ni yayi maganar yana yin wata irin dariya mai kama zuciya , naja miki gemuna An mata tunda baki gaishe shi ba , ki duba a whatsapp inki zaki ga Dikko yana gaishe ki , ni ina ruwana da gemunka , kai wannan gemu ya tsare miki zuciya Allah dai ya nunamin ina da rabon gani ranar da zaki ritsa uztaz a ɗaki kija gemu , yaƙi ya ida maganar yace bara dai in barki karki kasa komawa bacci , cikin wata irin murya mai saukar da kasala yace ina san ki…… Murya mai kama da raɗa ya maida maganar shi cewa mahaukaci ya barki lafiya , saida yayi muah da yanayi mai shiga zuciya ya kashe wayarshi ya barni da tunaninshi…
Buɗe data ta nayi saƙonni suka shigo , na Dikko na buɗe ina duba hotunshi , duk yayi su a cikin yanayin farin ciki hada Dadynshi ya rumgeshi cikin soyayya duk su dukansu suna cikin farin ciki , murmushi nayi tare da cewa an gaishe da mai kyau , idan yayi murmushi yanayin kyau an sharce gemu yayi kalar ɗaukar hankali , voice note yayomin to ya kikaga mutumin naki ne ?
Nima voice note nayi masa cewa wai kai shakarunka nawa ? Na tura , cikin magana mai haɗe da dariya ya maidomin cewa ke yarinya yo ai da kaɗan kika girme ni , bayan naji na tura mishi nine ma na girme ka ? Ey mana baki ganni ɗan yaro ba , ko gemuna ne yake buɗe miki ido ? Amma ai cewa kake kai babban mutum ne , haba An mata nima fa ɗan saurayi ne ko nayi miki tsufa kike tunani ? Karki ja da baya duk abinda kike tunani a wurin marar gemu a wurina zaki samu yarinya , to daga nan muka koma faɗa saida Dikko ya tabbatar nima ya ɓatamin rai akayi rabuwar baran² yace kuma naja ma kaina bazai sake kirana tunda banda wayau ,
Cike da sanyi jiki na koma na kwanta , nidai ina san halin Dikko ina sanshi matsalarshi saurin fushi , hotunanshi naita kallo kamar banda aikinyi , idan na kalli hotonshi sai in hararo siffar Yazeedu kai gaskiya jirgi yafi mota ko a tafiya ma akwai banbanci , murmushi nayi cikin yanayin ɓacin rai nace mutumina kenan ko harsai zuwa yaushe zaka dawo…..?
Murmushi yayi cikin yanayin jin daɗi yace An mata kenan na hayaƙaki ko ? Saina dawo zakiga yadda zanyi dake saina ɓata miki rai gaba ɗaya , hmm yarinya kin rainani da yawa wallahi , amma duk saina sauke miki duk wata rashin kunyarki dake ɗauwaniya da rayuwarki dole sai kinsan nine gaba dake , idan ba’a share masallaci ba za’ashare kasuwa ko wattuba dan wuya ba lada , kuma saina sake kiranki anjima ki gama fushinki saina hana ma zuciyarki zaman lafiya da tunanina…..!
Mardiyya gidan Jiddah ta kwana suna ta tattauna yadda zasu shawo kan wannan matsalar , yayin da Jiddah ta buɗe baki taita tonawa Dikko asiri duk yadda yake kwanciya da ita take bawa Mardiyya labari wai dole take ɗan haɗawa da kayan mata Dikko fitina gareshi kafin safiya tayi sai ya buƙace sau3 , wai ko wucewa tayi tana ɗan murzawa sai yace wai a likitance idan mace tana irin wannan tafiya tana buƙatar namiji ne , kai wasu matan dai wawaye ne wallahi mijinki ya kulle ƙofa dake yayi sirri ki fito duniya kina barbaɗawa , wacce kike ba labarin duk lokacin data ga mijin naki sai wannan maganar naki yazo ya tsaya mata tana kallonshi da wannan maganar da kika faɗa haka babu kyau kuma zunubi ne mai girma ,
Idan kuma kikayi sa’a da “yan iskan mata idan suka gano logon mijinki suka san yanayin sha’awarshi idan ɗan iska ne can zasu zagaye su riƙe miki wuyan miji suyi ta lalata dashi , ke kuma abarki ki zama hoto sunje sun riƙeshi sun zazzage miki shi ya dawo ya kasayi miki komai ke kuma daga nan zaki fara tashin hankali bayan ya riga ya gama horaki da irin yadda yake kwanciya dake , aikinki surutu daga nan saiki ce ai mijinki yanzu baya gamsar dake , dama sunajin haushin kin samu namijin dasu basu samu irinshi ba , naki ya iya gamsar da mace nakine yasan sirrin kwanciya da mace sunajin baƙin ciki basu samu kamar naki ba sai su koya miki bin mazan waje , daga ƙarshe kuma ya ganoki saiya sakeki kije kiyi auren kuma wanda kika aura yazo ya kasa miki irin wanda mijin da kuka rabu yake miki , kila mijinki ya saba kwanciya dake sau 2 ko 3 yadai danganta da yanayin ƙarfin sha’awarshi sai ya nemiki sau adadin lambobin dana faɗa kafin gari ya waye wasu kuma sai suyi 4 kofin haka kafin safe , kuma zai baki su lafiyayyu masu daɗewa suna miki yawo a zuciya , tou shi sabon mijin sai ya kasa baki ɗaya ƙwaƙƙwara daga nan kiji baki iyawa ki ɓallo , kina dai cin abinci mai kyau kici ki ƙoshi jini yana zagayawa ko ina a jikinki ƙarya kike kice baki buƙatar namiji saidai yanayin sha’awa kowa da irin nashi , haka zaki koma kiyi tabin maza kina ganin ina zaki samo kamar wanda kuka rabu , sai Allah yasa ki kasa samo kamar tsohon mijin naki ,
Itafa mace kamar tanda haka take horar da ita ake horon da namiji yayi mata tun tana toya waina jagwalgwalalla zata fara fiddo mai kyau , dan Allah mata mu riƙe ɓoye sirrin mazajenmu wallahi kanmu muke zubarwa da mutunci , Allah yasa mu dace…..
Jiddah taci gaba da cewa gashi kuma idan nasha magunguna ya sani duk lokacin danasha maganin mata ya kwanta dani zai faɗa , idan kukawa kikaji yana faɗin sunan kaya zakisha mamaki kodan ya tashi cikin mata ne ? Wai shi shine ɗan mai ganye idan ina so wai zai haɗamin wasu sirrika masu kyau inyi amfani dasu kuma duk haɗamata bazan iya ƙureshi ba , a yadda yakemin ma tausayi na yake fa , yana da rauni akan mace sosai , yace ita mace abun tausayi ce kuma abun daratawa ce shi yasa ko da yahaniya baya ma mace magana karta firgita , { amma saida Sultana ta ƙure Dikko harya ke dukanta….} tasha dai rashin wayanta ta ƙoshi Mardiyya kuma ta nannaɗe a haɓar zani ta shirya tayi asibiti dan yau Dikko yace ma Jiddah karta fita yawonta yayi yawa…
Wallahi gaba ɗayanku saina sa an ɗaureku……