Labaran Kannywood

Wayafi Kudi Tsakanin Ali Nuhu da Adam A Zango? Yawan manyan gidaje da motoci?

A sabon shirin namu na yau zamu banbance muku zare da abawa akan shin wayafi Kudi Tsakanin Ali Nuhu da Adam A Zango?

Mutane da dama idan aka zo bangaren nan ana yawan samun sabani dasu wajen ganin an fede biri har wutsiya akan ganin wanne jarumin ne a cikin su yafi samun Kudi ko yafi Kudi.

Sanin kowa ne Ali Nuhu da Adam A Zango manyan jarumai ne da babu kamar su a masana’antar kannywood duba da yawan jimawar su da kuma nasarorin su harma da tasirin su.

A cikin duka biyun ko wannen su Allah yayi mashi Arziki daidai gwargwado amma duk da haka daya yafi Daya,kuma dayan ba lallai Ka fuskanta ba face anyi maka cikakken bayani.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon da mukayi bayanin wanda yafi kudi a cikin su anan kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button