
Ya numfasa, Sannan ya ci gaba da magana “A gidan nan ban taɓa yin wani abu da gangan dan in muzguna wa wani ba, duk wani da yake tare da ni, ba ni da buri irin na ga yana farin ciki”.
Ya ɗan yi jima kaɗan, sannan ya ce “Mariya, wannan dalilin yana ɗaya daga cikin dalilin da ya sa ba na yawan magana, ki fahimce ni, kuma ina so ki samu wuri a zuciyarki da za ki yafe min! Don Allah Mariya ki yi haƙuri da duk abin da na yi miki”.
Kanshi ya ɗago yana kallon yanayinta, ya fuskanci akwai tashin hankali muraran a idonta, ƙarfin hali ya yi ya ce “Na yanke hukunci a kan cewa Ni IBRAHIM JAƁƁO…✍️
To masu karatu wane laifi Bobbo ya yi ma Mariya kuma mine ne hukuncin da Bobbo ya yanke.
Ya kuke ganin Naheela da Naheel, shin kuna ganin zata iya nemo Naheel ɗan Sarkin Zimba kuwa?
MASOYANA KU SA KAKANA MARIGAYI ALHAJI MUHAMMAD LIMAN (MAI-SHUKURA) ADDU’A, IDAN DA HALI ƳAR UWA KO ƊAN UWA KI/KA KARANTA MISHI SURATUL IKHLAS ƘAFA ƊAYA HAR MAKWANCINSHI. DAN ALLAH BA DAN NI ZA KU YI BA. NA GODE .
LOVE U ALL FANS……………….
NASMAH LIMAN
~JIKAR-MAI-SHUKURA~✍️
09121873529
[7/17, 12:00 AM] QUEEN-NASMAH ❤️✍️: NAWA ƁANGAREN
HAƘIN MALLAKA : QUEEN NASMERH
????MOONLIGHT WRITER’S ASSOCIATION????
”’We are the moonlight writers we shine all over the world.”’
بِسم الله الرحمن الرحيم
.
_*Wannan littafin daga farkonshi har ƙarshe sadaukarwa ne gare ka Hayateeynah (my Eternal love) ka ji daɗinka*_.
-And in ur smile I see something more beautiful than the stars.HABEEB ALBI._
---------------------
€pisode 4.........................
Cikin daƙiƙa uku ta sauka gaban tekun Zuwatu. Ware hannuwanta tayi tana fiffika su kamar tsuntsuwa, sai da tayi sama sosai, sannan ta juyar da kanta ya dawo ƙasa, ta fara sauka cikin ruwan a hankali har ta nutse cikin ruwan.
Nan take rabin jikinta ya koma na kifi. Ta fara suka cikin ruwan tana karkaɗa jikinta har ta isa gaban dutsen da suke kira muhalli. Ɓat! ta ɓaci.
Cikin wani ƙerarren ɗaki ta bayyana, ɗakin ya ji kayan alatu, tamfatsetsen gadonta ma abun kallo ne, dan ko a duniyarsu ba mai irinshi. Zuwa yanzu ciwon ya fara cin ƙarfinta, dan har layi take kamar wadda ta sha ƙwaya. Tana tafiya tana tangaɗi ta ƙaraso gaban wannan gadon ta kwanta, tare da rufe idonta, nan take fatar jikinta ta fara ɓanɓarewa kamar kalwa, jikinta sai wani ciccira yake yi kamar mai wankan Na'genza.
Jin ciwon yana neman illata ta yasa tayi sauri ta buɗe idonta, wani dogon mashi mai harshe biyu ya fita, kub! Ta mayar da idonta ta rufe. Mashin nan ya dinga bin bango har ya isa fadar sarkin teku.
Gaban goshinshi ya tsaya ya dinga shillo, sarki Zawatunduma ya sa hannunshi ya kama mashin, sannan ya juyar da shi ta yadda zai ga rubutun da ke kai. _Abbana ina son ganinka a ɓangarena_.
Tashi ya yi tsaye, ya miƙe hannuwanshi gaba tare da runtse idonshi, nan take ƙafafuwanshi suka ɗaga sama shi ba ƙasa ba shi ba sama ba, rumƙe hannuwan ya yi wani farin haske ya fara fitowa ta ƙasan ƙafarshi, “ɓangaren Gimbiya zaka kai ni ".
Shu! Shu! Sarkin Zawatunduma ya fara bin bango da taimakon wannan hasken na ƙafarshi, nan take ya sauka fadar Gimbiyarshi.
Naheela kuwa duk fatar jikinta ta ɓare, wani irin gigitaccen zafi take ji, yayin da wani duhu ya mamaye ta. A wannan yanayin Sarkin teku ya same ta. “Me zan gani haka! Naheela me ya same ki? "ya kai ƙarshen maganar a kiɗime.
Tana fitar da wani irin numfashi mai nuna yanayin da take ciki, ta ce “Barhim ne yake azabtar dani Ya Abana (Ya Babana) ".
“Waye Barhim a duniyata Gimbiya, minene haɗinki da shi?, Har wani ya isa ya azabtar da gudan jinina? " Sarkin teku ya faɗa wata wuta mai matuƙar ja na wulwulniya a idonshi tsabar yadda ranshi ke ƙuna.
“Barhim ɗan sarkin Mubanuwa (wato sarkin da ke mulkin wani yanki na nahiyar aljanu) " ta faɗa tana jin wani zafi, Gaba dai da gabanta Naheela me ƙarfin sihiri ce ke wahala hannu wani can daban.
Hannunshi ya ɗaga sama jikinshi na ciccijara kamar wani mayunwacin zaki, “Allah ka yafe ni, ka hana zulunci, amma yau zan yi ramuwar gayya". Da ƙarfin gaske ya danna Hannunshi na dama cikin ciki, ya fi minti uku yana juya hannunshi, sannan ya fito da shi da ƙarfin gaske duk jini ya jiƙe hannu shakaf, da wata sirirar wuƙa, wanda duk wannan jinin bai hana wuƙar walwalniya ba, wani iska ya huro daga cikin bakinshi, sirrrrr! Iskan ya dinga tafiya har ya huda bangon ɗakin, saita wuƙar hannunshi ya yi ya ce “gafara dai Barhim, Gimbiyata ta fi ƙarfinka ", sannan ya wulla wuƙar ta fita ta hudar da yayi domin fitarta, tana fita bangon ya rufe kamar ba shi ne ya hude ba.
----------------------
MASARAUTAR BANOTO
“Da wurin wargi ake wargi, me kiɗan kare ya ji kiɗan kura" inji Barhim, ya yi maganar yana sakin wuni haske a idonshi, wanda duk bayan lokaci hasken ke kawowa kawowa ta ɗauke, wata wuta ya ƙara rurawa, sannan ya ɗauko wata ƴar tsana me kama da Naheela ya jefa.
Wanda a ɓangaren Naheela jarumta kawai take yi, amma irin azabar da Barhim ke mata da wuta ta wuce tunanin duk wani me tuna.
Cak! Ya ji wani abu ya caki zuciyarshi, wanda ya kasa gane menene, dan ba a bayyane wuƙar take ba. Rashin ganin abunda ya cake shi, domin kuwa bazai iya ganinta ba, wannan dalilin yasa ya ci gaba da aiwatar da abunda yake yi, ba tare da ya san wuƙar na shiga cikin jikinshi ba.
Kamar wasa ya fara jin kasa, amma sai ya ci gaba da rura wutar da ke gabanshi.
Can ya ji wani mahaukacin zafi ya mamaye ilahirin jikinshi, da sauri ya miƙe amma ina Sarki Zawatunduma ya riga ya shammace da wani salon, Tim! Kake ji ƙarar faɗuwarshi ƙasa. Nan take ya ƙanƙame ya shiga birgima yana ihu, “ahhhhhhhhhhhhhhh! "ya yi wata iriyar ƙara wadda ta sa bakinshi tsats-tsagewa, jini ya fara bin bakinshi, ƙara banƙarewa yayi ya ɗago ƙirjinshi sama, yana jin wata muguwar azaba, fatar jikinshi ta fara tsagewa jini yana tartsowa ta wurin.
Idonshi duk sun fito waje tsabar azaba kamar su faɗo ƙasa, nan take ya fara neman numfashinshi, daƙyar yake fitar da numfashi. Wuƙar ta riga ta sakar mishi mugun dafi, ya yi ta bille-bille yana birgima a ƙasa, daga ƙarshe ya wani miƙe ƙafa da ƙarfi, ya ƙanƙame kamar ƙanƙara be ƙara yin motsi ba.
---------------------
WURO BARKA............
Bobbo be shigo gida ba sai bayan rana ta faɗi, Mairo na zaune kan tabarmar kaba ya shigo, “ina wuni Bobbo " ta faɗa a gigice “yauwa Mairo" amsa mata, sannan ya ce “ina Bintoto ", “sun zagaya gidansu Ladidi ita da Mamma", gaɗa Kai ya yi, Sannan ya shige ɗakin Mariya, wanda babu komai ciki sai katifar da ta bari da ƴan kwanoninta, runtse idonshi ya yi yana jin suna mishi wani yaji, sannan ya buɗe su ya ce “ba za ki iya zama inuwata ba, tun kina da ƙarancin shekaru in kashe miki rayuwa ", Saman katifar ya zauna.
Mairo ta shigo da kwano a hannunta ta aje mishi, kallonta kawai yake yi har ta aje kwanon hannunta na rawa, ya ce “Mairo ni abun tsoro ne", da sauri ta girgiza kai, hannunshi ya sa ya janyo ta jikinshi, ya haɗe bakinsu wuri ɗaya yana tsutsa kamar ya samu alewa, da ƙarfi ya cillata kan katifar ya yi ƙasa da wandonshi, sandar girmanshi ta miƙe tafi samɓal, ya danne Mairo , ba tare da wani ɓata lokaci ba ya ɗage mata zane, ya ja ɗan kanfanta ƙasa, ya fara danna mata sandar girmanshi (Joy stick), da ƙarfin gaske ba wani taudayawa, Mairo da wani amai ya taso mata ta fara yunƙurin ture shi, amma ina yayi nisa be jin kira, sai wani gurnani yake yi kamar mayunwacin zaki.
Har aka shafe awanni huɗu babu wanda ya shigo, Asama dake cikin ɗaki tana bacci ihun Mairo ya farkar da ita, da sauri ta tashi ta fito ɗaki tana kasa kunne, gunjin da Bobbo ke yi yasa Asama ta fahimci abunda ke faruwa, da sauri ta fita domin kiran Mamma, Mairo ko wuya iya wuya ta sha ta a wannan ranar, dan Asama ta yawace unguwar Wuro barka, amma bata ga su Mamma ba, gida-gida take shiga tana tambaya, gidansu Ladidi ma da ta je ce mata aka yi sun daɗe da fita.
Wani irin zafi ta ji cikin mararta, ga wasu ruwa da ke fita ta ƙasanta, da alama fawa ce ta fashe, bayanta ya riƙe, nan take naƙudar ƙarfi da yaji ta kamata, Bobbo da har yanzu be gamsu ba, wata muguwar azaba yake ji, sandar girmanshi duk ta tsage, ya fitar da ita yana jin wani mugun zafi, sai kuka yake yi, nan take ya sume ko motsi be iya yi saboda wahala. Mairo ko naƙuda ta taso mata zango-zango.
Anan zan daka ta sai mun haɗu a chapter ta gaba. Nagode sosai.
Ina sonku da zuciya ɗaya.
_MASOYANA KU SA KAKANA MARIGAYI ALHAJI MUHAMMAD LIMAN (MAI-SHUKURA) ADDU'A, IDAN DA HALI ƳAR UWA KO ƊAN UWA KI/KA KARANTA MISHI SURATUL IKHLAS ƘAFA ƊAYA HAR MAKWANCINSHI. DAN ALLAH BA DAN NI ZA KU YI BA. NA GODE_ .
LOVE U ALL FANS...................
*NASMAH LIMAN*
~*JIKAR-MAI-SHUKURA*~✍️
*09121873529*
[7/17, 12:00 AM] QUEEN-NASMAH ❤️✍️: *NAWA ƁANGAREN*
HAƘIN MALLAKA : QUEEN NASMERH
*????MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION????*
*'''We are the moonlight writers we shine all over the world.'''*
بِسم الله الرحمن الرحيم
Wannan littafin daga farkonshi har ƙarshe sadaukarwa ne gare ka Hayateeynah (my Eternal love) ka ji daɗinka.
-Trust yourself that you can do it and get it.HABEEB ALBI._
€pisode 5…………………….
Bobbo da har yanzu be gamsu ba, wata muguwar azaba yake ji, sandar girmanshi duk ta tsage, ya fitar da ita yana jin wani mugun zafi, sai kuka yake yi, nan take ya sume ko motsi be iya yi saboda wahala. Mairo ko naƙuda ta taso mata zango-zango.
Wani abunda Asama bata sani ba Mamma da Bintoto sun zagaya bayan gari tsintar yanɗori, haka Asama ta dinga yawon nema wa Mairo ɗauki, dan ita har ga Allah tana kunyar ganin Bobbo ba kaya, kuma ita ba za ta iya kiran wani da ba su Mamma ba. Hanyarta ta dawowa gida ta ci karo da su Mamma, cikin haki da tashin hankali ta fara magana “Mamma Bobbo! “
Kallonta Mamma ke yi da mamaki fal ranta bata iya furta ko da ƙala ba ne.
Bintoto tayi saurin tarar zancen “me ya sami Bobbon?”.
“mu je gida ba kawai ku gani “Asama ta faɗa tana juyawa
Mamma da ji take kamar ta tashi sama ta fara tafiya sharaf-sharaf tana sharar takalmi.
Ɓangaren Mairo kuwa cikin ikon Allah haifi santalelen yaronta, nan take kukan yaron ya karaɗe gidan. Su Mamma na shigowa suka jiyo kukan yaro, ai cikin sauri suka nufi ɗaukin.
“innalillahi wa’inna ilaihir raju’un, muna ga rasulullahi, me ya samu wannan yaro ” Mamma ta faɗa cikin jimami, yayin da Bintoto ta nufi ɗan da ke gefen Mairo yana ta tsala kuka.
“Mamma ita ma Mairo bata motsi me ya same su” Bintoto ta faɗa.
“ki tambaye ni in tambayj wa? ” Mamma ta amsa maganar tana jawo wani zane, lulluɓe Bobbo tayi, sannan ta kalli Asama ta ce “me ya same shi”.
Asama dake lulleɓe jikin Mairo ta shiga yiwa su Mamma bayanin abunda ya faru.
Mamma ta shiga yin salati, dan ta fahimci abun Bobbo ya fara yawa.
Ruwa Bintoto ta ɗebo ta zuba musu, nan take Mairo ta sauke wata ajiyar zuciya, sai kuma ta fashe da wani matsanancin kuka.
Bobbo ko farcenshi bai motsa ba, ruwa aka ƙara kwara mishi, firgit ya buɗe ido, ganin mutanen da ke ɗakin yasa hawaye suka shiga tsere a idonshi, a hankali ya sauke idonshi kan Mairo da ke kuka.
Asama ta ɗauki yaron ta fito, Bintoto ta biyo bayanta, Mamma ma fitowa tayi aka ba su wuri.
A hankali ya fara matsowa kusa da ita ba tare da ya tashi ba, gaban Mairo kuwa duka yake yi uku-uku, ganin haka yasa bai ƙarasa kusa da ita ba.
“Kiyi haƙuri Mairo, ni na san mai laifi ne, dan Allah ki yafe min bani da wani zaɓi ne a lokacin ” ya faɗa.
Mairo dai ba ta ce komai ba, dan yanzu babu wanda yake jin ta tsana kamar Ibrahim Bobbo.
“ki ce wani abu dan Allah” ya faɗa, wani dogon tsaki ta ja, sannan ta ce “kai ka san Allah ne, mugu kawai azzalumi bazan taɓa yafe maka haƙƙina ba, macuci “, runtse ido yayi yana jin wani mugun zafi har cikin ranshi akan mugayen lafazin da take jifarshi da su.
Jallabiyarshi ya saka sannan ya tashi yana faɗi “ina fatan ki fahimce ni wata rana, sannan ki samu wuri a zuciyarki da zaki yafe min” yana gama faɗin haka ya fice, a tsakar gida yana jin su Mamma na mishi magana bai tanka su ba, har zai fita ya juyo.
Cikin taku ya ƙaraso kusa da Asama ya saka hannu ya ɗauki yaron da aka gama yiwa wanka yana shan hannu, huɗu ba ya mishi, sannan ya kalli Mamma da ta saki baki tana kallonshi tsabar yadda yake bata mamaki.
“Mamma sunan yaron Ibrahim ” ya faɗa sannan ya juya ya fita yana jin wani mugun zafi cikin ranshi.
MASARAUTAR SARKI BANOTO
Garin Mubanuwa gari ne da ake zuba tsantsar tsafi, sarki Banoto kuwa mugun hatsari gare shi, aljani ne da ke da matuƙar ƙarfin iko a garin Mubanuwa, Sarki Banoto bai haɗa komai ɗansa ba, so yake mishi da iya rayuwarsa, akan Barhim sarki Banoto ya zubar da jinin al’umma ba adadi.
Masarauta ta cika taf da Aljanu saboda saƙon mutuwar Barhim ɗan sarki Banoto, wata Muguwa ƙara ke tashi ko ina, yayinda ko ina na garin yayi baƙi, har yanzu sarki Banoto bai furta ko da kalma ɗaya ba, gawar Barhim kawai yake kallo, yayinda Bisamaji wato mahaifiyar Barhim take ta kuka, tana wani irin gunji kamar mayunwaciyar zaki, Barhim kaɗai ne ɗa ɗaya tilo da ta mallaka a rayuwarta.
Sai da suka shafe awa uku tsaye sannan Sarki Banoto ya miƙe tsaye, ya fara magana cikin ƙarfin ikon da yake ji da shi “Na rantse da Mahaliccina Allah sai na ɗauki mummunan mataki akan mutuwar ɗana Barhim, wallahi, wallahi, billahillazi la’ilaha illahu sai na halakar da rayuwa ahalin sarki Zawatunduma, na fi so a yi ɓarin jinin al’umma dan in halakar da rayuwar sarkin teku da Ƴar shi Naheela, wallahi sai yiwa ƴan garin Zawatu ɓarin duwatsu, na saukar musu da sauraye masu mugun dafi ” yayi maganar duka cikin tsawa da ɓacin rai.
Anan zan daka ta sai mun haɗu a chapter ta gaba. Nagode sosai.
Ina sonku da zuciya ɗaya.
MASOYANA KU SA KAKANA MARIGAYI ALHAJI MUHAMMAD LIMAN (MAI-SHUKURA) ADDU’A, IDAN DA HALI ƳAR UWA KO ƊAN UWA KI/KA KARANTA MISHI SURATUL IKHLAS ƘAFA ƊAYA HAR MAKWANCINSHI. DAN ALLAH BA DAN NI ZA KU YI BA. NA GODE .
LOVE U ALL FANS……………….
NASMAH LIMAN
~JIKAR-MAI-SHUKURA~✍️
09121873529.
[7/17, 12:00 AM] QUEEN-NASMAH ❤️✍️: NAWA ƁANGAREN
HAƘIN MALLAKA : QUEEN NASMERH✍️
????MOONLIGHT WRITER’S ASSOCIATION????
”’We are the moonlight writers we shine all over the world.”’
بِسم الله الرحمن الرحيم
.
_*Wannan littafin daga farkonshi har ƙarshe sadaukarwa ne gare ka Hayateeynah (my Eternal love) ka ji daɗinka*_.
-Trust because you are willing to accept the risk, not because it's safe or certain.HABEEB ALBI._
---------------------
Kafin na fara, bari na miƙa godiyata gare ki Princess Ayshatou, Ina matuƙar godiya a gare ki, na gode sosai . Much love my kakus.
_____________________
€pisode 3................✍️
Kanshi ya ɗago yana kallon yanayinta, ya fuskanci akwai tashin hankali muraran shimfiɗe cikin ƙwayar idonta, ƙarfin hali ya yi ya ce “Na yanke hukunci a kan cewa Ni IBRAHIM JAƁƁO Na sake ki saki biyu, ba dan kin min laifin komai ba, idan kin haife abunda ke cikinki ki kawo min shi nan na yi alƙawari a matsayina na mahaifi gare sa zan ɗauki ɗawainiyarsa kaina har abada, ke kuma ki yi aurenki in miji ya zo miki ".
Tunda Bobbo ya fara magana Mariya ta rikice ta kasa gaskata abunda kunnenta ya ji , dan jin take yi kamar saukar aradu ne a kanta. Ta kasa ko da furta kalma ɗaya ce, duk ta kiɗime.
Jin ta yi shiru yasa ya ɗago kai ya kalle ta, “ki yi haƙuri Mariya ina sonki, amma bazan iya tauye ki ba, Allah ya haɗa ki da wanda ya fi ni, wanda zai cika duk wani haƙƙi da ya rataya gare shi " ya kai ƙarshen zancen yana tashi tsaye, wata jallabiya ruwan anta ya saka, sannan ya fita daga gidan, dan ba zai iya ganin Mariya ta bar gidan ba.
Har Bobbo ya fita Mariya bata motsa ko da farcenta ba, ta fi ƙarfin minti goma zaune, kafin wasu zafafan hawaye suka zubo mata kan kuncinta, sai sannan ta samu damar motsawa, tana share hawayen da suka gangaro kan kuncinta, cikin muryar kuka ta ce “Allah yasa haka shi yafi zama alkhairi, Bobbo Allah ya maka mafita ta alkhairi ", tana kuka tana haɗa kayanta, sai da ta gama haɗa kayanta cikin wata jaka gari yayi zafi (Ghana most go).
Ko da ta fito daga cikin ɗakin duk yaran sun fita, sai iyayen kawai, Mairo da ke da tsohon ciki ta tashi daƙyar ta nufo ta, “me ya faru na ga kina kuka kuma? " ta tambaya tana dafa kafaɗun Mariya, Mariya zata yi Magana kenan Uwargidanshi Bintoto ta ce “hmmmm! Ke ma kin san kukan da take yi, ɗanyan hukuncin da Bobbo ya saba yi ne ya matso, Allah dai ya kyauta ", Mariya da ba abunda take yi sai kuka ta ce “ni zan wuce, Allah ya haɗa fuskokinmu da alkhairi" .
Fitowa Mamma ta yi daga ɗaki Riƙe da wani tire, cak ta tsaya ganin Mariya da jaka a hannunta ta ce “Mariya lafiya dai kika tsaya nan kina kuka, me aka miki? ".
“Bobbo ne ya sake ta" Mairo ta faɗa.
Mamma ta riƙe haɓa, tana jijjiga kai ta ce “wohoho ni jikar Audu, wai Bobbo yaushe zai bar wannan shirmen ".
“Hmmm!" Bintoto ta sauke numfashi, sannan ta ce “Na sha faɗa mishi wannan ba shi ne mafitar ba ".
Mamma ta ce “to Allah ya kyauta Mariya Allah ya haɗa fuskokinmu da alkhairi", ta nufi turmi da take dakan fura ta aje tiren.
“Ameen Mamma, ni na tafi " Mariya tayi maganar cikin muryar kuka, sannan ta juya ta fita tana me jin ba daɗi a ranta. Dan a zaman da ta yi gidan Bobbo bata taɓa samun saɓani da wani ba, zaman lafiya suke yi.
Har ta fita Mamma na bin ta da kallo, cikin tausayawa Mamma Ta ce “baiwar Allah da sabon shigar ciki za ta koma gida, ko wata biyar bata yi gidan nan ba " ta ƙarasa, maganar tana jan wata ƙaramar kujera ta katako ta zauna .
Mairo ta ce “saura ni, dan Bobbo bahagon mutum ni".
Bintoto ta ce “gara ku, ni da nake zaman gadi fa ".
Mamma da ta sa taɓarya cikin turmi ta juyo tana kallon Bintoto ta ce “ko ke bata ɓaci zaki iya neman saki".
“Ki rufa ma kanki asiri, kin san ba kowace uwa zata so a yi maganar ɗanta haka ba "Mairo ta yi maganar can ƙasa.
“Mujabiɗa haihuwa da talaka" Bintoto ta faɗa tana barin gurin.
--------------------------
Wasu ƙananan ƙwaryoyi ne guda biyu, waɗanda ake kira biyu bala'i a garin Zuwatu, ko wane aljani na tsoron ayi mishi hukuncin da su, dan sun fi komai ƙarfin sihiri a ɓangarensu.
Biyu bala'in nan cike suke da wasu ruwa masu mugun baƙi. Da akwai abunda ya fi baƙi duhu da tabbas da wannan abun za a siffanta ruwan. Muƙanzimu ya baje kayan aikinshi gaban Mai Martaba Zawatunduma.
“Ka yi duk abunda za ka iya domin nemo min ƴata, amma kar ka cutar da ita "Sarkin teku ya faɗa.
Muƙanzimu ya ce “to yallaɓai".
Runtse idonshi yayi sosai, sannan ya tara tafin hannushi cikin waɗannan ƙwaryoyin da ake kira biyu bala'i, wata irin guguwa ta taso, nan take garin Zuwata yayi baƙi ƙirin, gidaje suka fara girgiza, wani farin haske ya fara fita daga cikin wannan ƙwarya, yana yin sama.
Ɓangaren Naheela kuwa jin ko ina yana girgiza yasa ta kece da wata gigitacciyar dariya, “hhhhhhhhhhhhhh! Muƙanzimu ba zaka iya nemo ni ba " ta kai ƙarshen maganar wani mashi na fitowa daga idonta, shuuuuu! Mashin ya miƙe, yana bin bango.
Da sauri Muƙanzimu ya miƙe jin ƙarar sauƙar mashi cikin biyu bala'i, hannunshi yasa ya ɗauko mashin, jikin mashin ya ga an rubuta _ka gaggauta barin abunda kake yi idan ba so kake yi garin Zuwata ya ɗau wuta ba_
Hannunshi na rawa ya ce “gaba da gabanta Mai Martaba, Gimbiyarka ta gagare mu ", hannu Sarki ya miƙa ya karɓi mashin ya ƙura mishi ido, ya ɗan saki murmushi na nuna kwanciyar hankali, sannan ya ce “za ka iya tafiya Muƙanzimu, saƙon Gimbiyata ya tabbatar min tana cikin ƙoshin lafiya".
“Godiya nake " Muƙanzimu ya faɗa yana haɗa kayanshi.
---------------------
Bakinshi ya buɗe yana fitar da wata mahaukaciyar ƙara, yayin da wani haske ke fitowa daga cikin bakin, da kuma hancinshi, hasken dake fita da kanshi ya zagaye Naheel, sai da ya tabbatar hasken yayi matuƙar yin ƙarfin da Zamzila bazai iya ganinshi ba, sannan ya saki wata arniyar dariya.
“Na tsani jinsinki Naheela ki bar ni na huta! "ya faɗa da ƙarfin gaske.
Zamzila kuwa hasken wutar da ya samu ya wadatar da idanunshi, dan yanzu ya gane in da Naheel ya ke.
Dai-dai gaban dutse ya tsaya.
“Ahhhhhhhhhhhhhhhh!" Naheela ta saki wata gigitacciyar ƙara, wadda ta haddasa girgizar ƙasa a cikin dajin da take, Zamzila kuwa wannan ƙarar ba ƙaramin ƙarfi ta ƙara mishi ba, yayi wani irin tsalle ya tashi sama, ta bakin wannan haske ya danna kai.
Ganin Zamzila na shirin shigowa cikin hasken yasa Naheel miƙe hannunshi ya rumƙe hannun, sannan ya buɗe, wata ƙatuwar macijiya ta fito, kanta ya saita daidai inda Zamzila ke ƙoƙarin shigowa, sannan ya cilla ta, suuuu! Tayi wata suka sai cikin hanyar da zata fitar da ita wajen hasken, kanta ta lanƙwasar tana shirin sarar Zamzila, Amma Naheela tayi sauri wulwula hannunta ta saki wata igiya, sai kan wuyan macijiyar da Naheel ya turo. Naheel ya ƙara sakin wasu macizan har guda huɗu.
Zamzila ya buɗa bakin shi ya watsa musu wuta, su ka kauce, nan aka shiga musayar wuta tsakanin Zamzila da macizan nan, wasu igiyoyi Naheela ta ƙara wullowa suka haɗe kan macizan, Naheel ma hannunshi ya wulwula ya sako wata murɗeɗiyar igiya me girman gaske zuwa kan Zamzila, kafin igiyar ta iso gurin Zamzila, Naheela ta ƙwale idonta wani ƙaramin dutsi ya fito, wul-wul-wul wannan dutsin ya dinga fitar da ƙara, kafin ya kawo gurin igiyar da Naheel ya sako ya gawurta ya zama wani irin ƙato, kamar ba daga cikin ido ya fito ba, yayi wani mugun ja kamar an rura shi, yana isowa wurin igiyar ya watse, wuta ta dinga tsartsi, sai da ta ƙone igiyar.
Tsalle Naheel ya yi ya tashi sama, Zamzila ya bi bayanshi, suka dinga zagaye a sararin samaniya.
A hankali Zamzila ya fara yin ƙasa, domin kuwa da ƙarfin Gimbiya Naheela yake aiki, Naheela kuma da zarar marece yayi ƙarfinta raguwa yake yi, domin tana da wani ciwo da yake tashi duk bayan faɗuwar rana.
Jiri ya fara ɗibarta, dan haka tayi saurin rufe idonta, ta cira sama, cikin daƙiƙa uku ta sauka gaban tekun Zuwatu.
Anan zan dakata sai kuma gobe in Allah ya kai mu da rai da lafiya..
_MASOYANA KU SA KAKANA MARIGAYI ALHAJI MUHAMMAD LIMAN (MAI-SHUKURA) ADDU'A, IDAN DA HALI ƳAR UWA KO ƊAN UWA KI/KA KARANTA MISHI SURATUL IKHLAS ƘAFA ƊAYA HAR MAKWANCINSHI. DAN ALLAH BA DAN NI ZA KU YI BA. NA GODE_ .
LOVE U ALL FANS...................
*NASMAH LIMAN*
~*JIKAR-MAI-SHUKURA*~✍️
*09121873529*
[7/17, 12:00 AM] QUEEN-NASMAH ❤️✍️: *NAWA ƁANGAREN*
HAƘƘIN MALLAKA : QUEEN-NASMAH
*????MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION????*
https://m.facebook.com/Moonlight-writers-association-109698351308376/
*'''We are the moonlight writers we shine all over the world.'''*
بِسم الله الرحمن الرحيم
Wannan littafin daga farkonshi har ƙarshe sadaukarwa ne gare ka Hayateeynah (my Eternal love) ka ji daɗinka.
.
-Love is just a word until someone comes along and gives it meaning.HABEEB ALBI._
€pisode 7…………………….
Da ƙarfin tsiya NAHEELA ta cira sama ta saki fuka-fukanta, sai da tayi sama sosai, sannan ta walƙata gangar jikinta na kallon ƙasa, sannan ta buɗe baƙin wani baƙin hayaƙi ya dinga fita yayin da Idonta ke fitar da wuta mai matuƙar zafi, “Zamzila! ” ta kira sunan ƙaramar macijiyarta.
Wutar da Naheela ke fitarwa Sarki Banoto take tunkara, da sauri ya sauke hannunshi ƙasa ya ɗaga ƙafarshi sama, ya fara juyi da hannunshi kamar yadda fanke ke, `wul wul wul’ ya dinga juyawa wani haske na fita.