Labaran Kannywood

Ni aka Fara Nema na taka rawar Sumayya Acikin Shirin Labarina tun Shekarar 2016 amma Nazifi Asnanic Ya hana Inji Washa.

Ni aka Fara Nema na taka rawar Sumayya Acikin Shirin Labarina tun Shekarar 2016 amma Nazifi Asnanic Ya hana Inji Washa.

A wata hira da Hadiza gabon ta tattauna da jaruma Fati Washa a shirin GABON’s ROOM, jaruma Washa ta bayyana ita aka fara nema ta taka rawar SUMAYYA a shirin LABARINA tun ashekarar 2016, amma Mawaki kuma Producer Nazifi asnanic ya nuna bayaso shi akwai wacce yafi gamsuwa da ita.

Amma da yake abun rabone gashi ya dawo Hannun ta kamar yadda a farko ta nema aka hanata, Sai dai wasu mutane sun bayyana cewa har yanzu bata dace da role din ba, Nafisat Abdullahi ta fita dacewa a wurin.

Mun gode da Ziyartar wannan Shafi namu wanda yake kawo maku labarai kan Fitattun Jarumai a Masana’antar Kannywood

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button