Noor AlbiNOVELS

NOOR ALBI 36

Mamuhgee 36_*
Wanka tafito sanyeda bathrobe ta nufi gaban mirror ta zauna a natse ta shafa body oil na Neutrogena kafin ta shafa spray dasu body mist,

Gashinta ta gyara ta kama da bnd kafin ta nufi kayanta dake jere cikin closet din dakin dayake matsayin nata,

Short pencil jeans tasaka Wanda iyakacinsa cinyoyinta da farar ripped top datake ko’ina hude Kamar wadda aka yanka da scissors saidai designer ce kaman yanda Bata saka kayanda ba designers ba,

Slippers ta zuro ta fito ta nufi kitchen ta hada Masa tea da honey pancakes ta fito masu dashi ta aje a dining Dan Itama green tea din nasa zatasha shi take shaawan Sha.

Kitchen Takoma ta dauko Yar kullum dinta wato Madara Mai zafi a cup tana fitowa Yana zama dining din sanye da fararen kayan marasa nauyi na salvatore ferragamo

Rigarsa transparent ce sosai data bayyanarda haske da lafiyar fatarsa,
Slippers din qafarsa na D&G couples slippers ne cikin siyayyar da akai musu jiyan suke kusan komai da akayo order couples set ne.

Zama yayi itama aje cup din hannunta tayi tana kokarin komawa nata kujeran ta zauna ya kamo hannunta yanabin fararen cinyoyinta dasuke daukan idonsa da kallo ya janyota ta zauna Kan cinyarsa tana sake murmushi ta goga Masa gashin kanta dake daure ya shaqa qamshin Dake cikin gashin ya lumshe ido Yana budewa Akan bayanta dake bayyane cikin cikin rigar wadda da ita da babu kusan daya…

Zumar Dake jikin pancakes din ta kalla tareda sake wani murmushi ta juyo ta kallesa ta dauko pancakes din takai bakinsa ahankali ya karba yanaci Yana kallon hannunta Dake basa…
Wani mayen murmushi yasake ganin zumar data zuba a gaban rigarta..

Ya dago ya kalli cikin idonta da itama shi take kalla din ya qarasa cinye pancakes din bakinsa tareda birkitota da kyau ta zauna Kan cinyarsa suna facing juna ya Kuma kallon rigar da alamar wata matsiyan tambaya ya bude Baki qasan maqoshi yace”

Kina sake gwada hakurina ne¿

Wani murmushi ta sauke tana kallon inda zubar ta zuba tasake dagowa ta kallesa tana sake murmushin har lokacin…

Hannu yakai idonsa na Kan fuskarta Yana jifanta da nasa murmushin ya Kama rigarta Dake yala yala ya barka biyu daidai ya zare yayi wurgi da ita gefensa.

padded lace bra ce ajikinta fara tas,

Ya dago yayi Mata wani kallo yanaci gaba da cin Pancakes din datake saka Masa a Baki anatse..

Zumar Dake aje cikin glass bottle ta dauka ta sake zubawa cikin pancakes din sosai.

Yana gani yasaki wani murmushin mamakinta da neman maganar datake baice komai ba takuma dauko Pancake din tana zubarda Zuma sosai ta nufo bakinsa tareda saka Masa abaki dukkanin zumar ta Bata bakinsa ciki da waje sbd yawan datai…

Yana Gama taunawa ta kawo bakinta ahankali ta fiddo harshenta tafara kashe zumar datake wajen bakinsa..

Wani firgitaccen kallo ya sakar Mata
saura kiris numfashinsa yakusa barin jikinsa ya sake matseta jikinsa Yana kallonta idanuwansa na sauyawa yana kallonta tagama lashe zumar tas….
Takuma dauko wani yankan pancake din Yana digar da Zuma ta nufo bakinsa ya riqe hannunta Yana kallon idanuwanta da murmushin Dake Kan fuskarta ya zubawa hannunta daya riqe Ido Yana kallon yanda zuman ke diga Kan kirjinta Yana gangara har cikin bra dinta…

Inda yake kalla ta Kai idonta ta kalla tana kokarin maida pancake din Kan plate ya riqo hannun tareda kaiwa bakinsa ya karbe ya cinye Yana kallon zumar Dake gangara Kan jikinta… Ya sake matsota jikinsa sosai Yana sake Bata damar matso Mata da kirjinta..

Idonsa Kan fuskarta yakai bakinsa ahankali yayiwa zumar wani lasar data sanyata qanqame kansa tana neman dauke numfashi,
ya sake zira harshensa ya laso zumar wannan karon banqarewa tayi tana sake kamo kansa.

Hook na bra dinta ya balle batareda ya zare Mata duka ba yaci gaba da lasheta cikin salon birkata Mata karamin kanta harsai daya lashe zuman tas ya dago ya kamo bakinta yafara kissing Yana qarasa zare Mata bra din yayi wurgi tareda miqewa tsaye da ita ajikinsa bakinsu ahade suka koma bedroom
Suna shigewa ya turo kofar da qafarsa.


Baccin Rana tayi sai kusan 5 ta farka amatuqar gajiye ta tashi tayi sallar la’asar tareda fitowa Palo taje kitchen ta hado cereals da Madara tadawo Palo tazauna tana kallo tana chatting tana Sha a natse sbd bayanan ya fita tun tana bacci.

Da sofia suke chatting tana Mata korafin ciwon jikinta akan Aunt siya Dake hudubantata Dan kuwa itace taqarasa zugata ta zarewa Abban gaba daya.
Tana cikin chatting din yadawo ta dago ta kallesa fuskarta a Dan sakalce da gajiyan datake ciki
Kafin ta tashi yariga ya iso inda taken ya zauna gefenta ahankali tareda kallon abin datake Sha ya kalleta yace”

Wannan abinci ne?

Gyada masa Kai tayi tana sake marairaicewa da fuska tace”

Yunwa nakeji Kuma banajin Dadi bare na dafa abinci shine nakeshan wannan din.

Kallonta yayi da kulawa Kai tsaye yace”

Kinajin wani abun ne?

Girgiza Kai tayi tana qasara shanye cereals dinta tace”

Zazzabine idan nayi bacci sosai Zan warware.

Shiru yayi kawai tareda fidda wayarsa yakira A Abdoul ya sanar masa asiya Masa tickets guda biyu na zuwa New Jersey zuwa gobe.

Tanajinsa Amma batai tunanin da ita zasuyi tafiyarba sai washe garin tanama baccin safe yace ta tashi ta shirya su tafi Dan Haka ba wani shiri ta shirya cikin blue skinny jeans da farar long sleeve kamar yanda shima blue jeans ne jikinsa da farar lv long sleeve,
Sneakers ne a qafarsu farare na Nike
Doguwar Blazer kawai ta Dora akan kayanta blue Suka nufi airport hannunta na cikin nasa dayan hannunta na riqeda handbag dinta tana yiwa Anty Sa’adah txt din cewan”

Zataje New Jersey tadawo kwana biyu.

First class suke Dan Haka ko acikin jirgin tana manne gefensa ba Bata lokaci bacci ya dauketa.

Koda suka Isa New Jersey A Abdoul yariga yayi musu booking suites a Grand Cascades Lodge

Motan hotel din ce tazo ta daukesu daga airport Suka Isa,
A matuqar gajiye take Dan Haka wanka tayi da ruwan zafi tayi sallah daqyar taci kadan daga tarin varieties na abincin da yabada order
Tana gamaci ta kwanta sai bacci dama dare yayi.

Washe gari ma bacci ta wuni Yi sai data Gama cire gajiyarta duka cikin kwana biyu kafin ta sake tafara Jin dadin garin sbd Babu inda yake zuwa tunda ta fahimci ba aiki yazo yiba hutawa yake buqata Dan Haka ta sake Masa jiki sosai Suka Gama haukata dukkanin dakin da Palo da koinama..
Kullum idan za’ai gyaran dakin saita tafara harhada dakin sbd yanda suke hargitsa komai.

Tunda tazo garin jikinta baya ganin suturar arzki idan ba sallah zataiba kokuma zasu fita..
Wasu shegun nighties take sakawa da qananun shorts dasuka Gama hautsina hakuri da kawaicinsa ya ringa juyata son ransa suna hutawa..

Kwanansu Tara a garin suka koma LA sbd wata tafiyar data taso Masa Dan Haka suna dawowa tace yabarta a LA din sbd Anty Sa’adah na qasar har yanzu Bata komaba suna buqatan kasancewa da juna.

Ranar daya wuce a asibiti Suka wuni sai dare Suka koma gida tareda Anty Sa’adah da zata kwana gurinta sbd su samu lokacin kasancewa da juna.

Momy tasan duk yanda tayi bazata iya hanasu kasancewa da junaba sbd aka Laylah tasan kafiyar Sa’adah Dan Haka Bata wahalda kantaba hanata zuwa Suka wuce.

Suna dawowa dayake sun Dan gaji tea suka Sha suka kwanta a dakin Laylan,

Washe gari ma dai hakanan ta tashi ba wani qarfi jikinta ta hada musu breakfast Takoma tayi wanka ta Sanya Doguwar Riga Mara nauyi Suka fito sukai breakfast suna gamawa Takoma ta kwanta Dan yanzu Kam zazzabi takeji sosai.

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button