Noor AlbiNOVELS

NOOR ALBI 38

Mamuhgee 38_*
Nufar kitchen din tayi ranta a bace Dan dama da takaicin A Abdoul da Turakin da basu daga wayartaba tadawo hakama Laylah tayita kiranta bata samu itama Dan Haka duk Rai bace tadawo gidan Dan Haka take neman saukewa zafafe Kan Siddika tunda ga Cindy agabanta tabbas siddika ce a kitchen din sbd su biyu ne kawai masu aikin gidan.

Kokarin Isa kofar take tana daf da shigewa siddika dake dakinsu gefen kitchen din ta fito tana kallom Ms Na’iman da batasan da itaba,
Ta juya tayiwa Cindy kallon mamakin yanda sukai cirko cirkon ganinta
Ta maida kallonta ga Ms Na’ima da dan farin cikinta na dawowarta ta karba handbag dinta tana cewa”

Sannu da dawowa Lady Na’ima (sunan dasuke kiranta dashi kenan duka masu aikin gidan harma da securities)……

Kalmar lady Na’ima da siddikar ta furta shine ya Shiga kunnen Laylah dake baje ajikinsa Kan table din rigarta a zame,
Ta janye bakinta daga cikin nasa da sauri tana Jan rigarta ta rufe kirjinta ta kallesa Yana Mata wani irin kallon karma tafara abinda take Shirin Yi din wato janyewa ta gudu.

Marairaice Masa fuska tayi cikin tsananin tsoro da shakka take kallonsa lokacinda tagama maida rigarta Allah yasota yau ba barka kayan yayiba hannun kawai ya fincike Dan Haka da hanzari tadaure rigar tareda saukowa Kan table din ta Kama hannunsa da sauri ta jasa bayan kofar kitchen din idonta na neman cikowa da hawaye tace”

Dan Allah Abba karka fito ka tsaya anan..

What??” Ya furta Yana kallonta da alamar she’s not serious tace ya boye a bayan kofa acikin gidansa.

Kokarin fitowa yakeyi ta saki hawayenta Suka gangaro tace”

Abba idan kafito mum ta ganka ahaka zanyi dagawa Anne hankali ta maidani Nigeria…..

Kallonta yayi mamakinsa na qaruwa yace”

Like seriously¿

Gyada Kai tayi tana qarawa da cewa”

Yes.

Ms Na’ima kuwa da mamakinta a fili ta kalli siddika kafin ta kalli Cindy data Gama jiqewa da zufan tashin hankalin da firgici tace”

Idan siddika na Nan a tsaye waye a kitchen din da aketa barin Kaya suna fashewa?

Wani mugun yawu Cindy ta hadiye a sirrance tareda tattaro nutsuwa da fuskewa tace”

Ms Laylah ce a kitchen din tana dumama madaranta ne,
May b she drop something by mistake.

Qarasawa kitchen din Ms Na’ima tayi tana cewa”

Kaya har da yawa hakan
Kodai ba lafiyanta ba.

Tana saka Kai cikin kitchen din Laylah tayi saurin fitowa bayan kofar ta tareta bakin kofar tana kokarin boye firgicinta tace”

Laahh mum yaushe Kika dawo?
Sannu da zuwa….munyi kewanki sosai….

Kallon kitchen din mum tayi batareda ta qarasoba tana kallon kayan dake zube a qasa tace”

Lafiya dai ko?
Garin Yaya duka Haka barin Kaya?
Ki kula da zubarda Kaya Haka kada kwalba ya Miki rauni wata ran.

Jan hannun mum din tayi Suka fito kitchen din tana cewa”

Zan kula Inshallah,
Yanzu dinma shagala nayi ban ankaraba.

Dakin mum din Suka dunguma su dukan suna gaf da shigewa yafito kitchen din kansa tsaye fuska a kame
Itace tafara ganinsa Dan Haka da hanzari cikin salo ta qarasa Jan mum din daki tana cewa”

You must be very tired mum,kifara wanka da sallah Bari na hado Miki tea Mai zafi Kisha ki kwanta ki huta.

Juyawa tayi Cindy tabiyo bayanta suka baro siddika na kokarin gyara dakin kafin mum din ta fito wanka duk da fes yake sbd tsarin gyaran da ake Masa kullum Koda batanan.

Kitchen ta nufa ta hadawa mum din tea Mai zafi da kauri tareda bread da butter takaiwa mum din dakin wadda harta fito wanka ta saka Kaya tana kokarin kwantawa batareda tayi sallarba.

Karban tea din tayi ta shanye tareda hayewa gado cikin wata masifaffiyar gajiya da ciwon jiki.

Daukan kayan Laylah tayi ta fice tareda kashe Mata wuta bayan Tai Mata Saida safe.

Siddika tabawa kayan da tea din tace ta maida kitchen ita Kuma ta nufi dakinta tana sake gyara zaman rigarta da taketa riqewa Kar mum din tagane a balle take.

Tana shiga ta rufe kofa tareda sai alokacin ta sauke ajiyar zuciya Mai qarfi tana dawowa hayyacinta Dan kuwa tashiga firgici da tashin hankali har sai tajima Kamar mararta ta qulle takai hannu akan mararta datai tauri tareda lumshe ido tanajin tsananin kaunar cikinta da ba lallai yakai labariba idan mum tasan dashi Dan kuwa dukan mutuwar da zatai Mata kadai zai iya hallakata da cikin…

Ba tsammani taji hannunsa Kan nata hannun Yana zagaya hannunsa qugunta ya rungumeta gabaki daya hakan.

Wata Ajiyar zuciyan takuma saukewa tareda sake lumshe ido tana kwantar da kanta jikinsa ta bude Baki tace”

Thank you Abba.

Ajiyan zuciya ya sauke ahankali shima tareda bude Baki qasa qasa yace”

This should be the last dazaki sake threatening Dina akan Zaki tafi kisani tsayawa irinsu bayan kofa…

Murmushi Mai sauti ta sake tareda zamewa daga jikinsa ta kallesa tana cewa”

Yaushe kashigo Nan Wai?

Bakin gadonta ya Isa ya zauna tareda janyota ta zauna Kan cinyarsa Yana kallon idonta yace”

Lokacinda kikaje Kai mum dinki daki.

Dogon hancinsa ta taba tareda Dan shafawa tace”

Ta kwanta zaka iya tafiya yanzu ai.

Dauketa yayi daga jikinsa tareda kwantar da ita gefensa ya kwanta shima ajikinta tareda lumshe idanuwa Yana cewa”

Kiyi bacci kema.

Daga kwancen suke abubuwansu har bacci ya dauketa ajikinsa hannuwanta na cikin rigarsa shikuma nasa na cikin gashinta dayake yamutsawa baccin ya daukesa shima.

Asubar fari suna Gama sallah ta takura Masa da marairaicewa da komai har sai data hada da hawayen qarya data lura bayaso ko kadan kafin ya fice daga dakin yakoma samansa ya kwanta baccin safe yayi gaba dashi.

Tana sane taqi fitowa breakfast Dan Haka daga mum sai shi sukai breakfast din cikin sabuwar soyayyar da mum din ta qaro Masa.

Qarfe goma ya fice aiki Dan Haka bata fitoba sai after 10 din sosai sanyeda Riga da jeans da hular sanyi ta nufi kitchen acan gurinsu Cindy tayi breakfast dinta suna Mata fira musamman Cindy dakeson tambayarta harda yanzu da mum Na’ima tadawo za’a cigaba da dafawa Sir Turakin Green tea dinda ake dafa masan gurin cin meal na safe da dare Amma ganin siddika agun yasa take shakkar tambayar.

Bata saka musu hannu a aikintaba saidai anan ta tsaya suna aiki tana zaune Kan kitchen island tana fira dasu tana latsa wayarta.

Karfe biyar na yamma mum ta jata suka fita zuwa gurin gyaran Kai dasu qafa spa dai sukaje sbd wuni baccin hutawa mum din tayi shiyasa Suka fita da yamman zuwa gyare gyare yau gurin mijinta zata kwana Dan hakane Suka fiton da yamman.

Akaro na farko Laylan taji fitarta batai Mata Dadi ba sbd Yafada Mata karta Kuma fita idan ba school ba batareda ta sanar Masa gashi ba Daman fadawa mum hakama ba Daman qin zuwan shiyasa Bata ce komaiba Suka fiton.

Harda ita akai gyaran shine qarin dadewarsu Basu dawo gidanba sai after 8,
Lokacin Bayan bacci sosai tanajin Yar gajiya
Yunwace dai bata wani hi sbd fruits dinda taci sosai acan.

Zaune yake a palon qasan sanyeda jallabiya milk color,
qafarsa daya na Kan daya shiyasa kake iya ganin coffee brown slippers na Ferregamo Dake qafarsa,
Hannunsa riqeda iPad Yana dubawa Yana sauraron A Abdoul Dake zaune Kan 1 seater Yana Masa bayani a natse.

Shigowa sukai palon tana Jin qamshinsa tasan Yana palon dan Haka ta Dan rage tafiyarta ta dawo bayan mum Dan da itace a gaban.

Suna shigowa Ms Na’ima tayi Masa wani kallo tana neman kashe Masa ido daya Amma kallo daya yayi musu ya dauke Kai tareda cigaba da abinda yake har Saida suka kusa shigewa.

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button