Noor AlbiNOVELS

NOOR ALBI 39

Thank you my love..” ta juya da tsananin farin ciki ta tafiyarta tareda mantawa da maganar rashin cin abincinsa Dan dama kusan Dan hakan ne tazo tayi kisisinar.

Tsabar tsananin buqatan kudin da yanda take matse dasu yasa tana zuwa daki takira A Abdoul ta sanar Masa zai Bata kudi masu yawa Turaki ya saka Mata hannu,
Tanason rabi cash rabin a account Dan Haka yazo yanzu ya kawo Mata cash din.

Hakuri yabata tareda sanar da ita Yana office din turaki haryanzu wasu ayyukan masu mahimmanci yake bazai samu fitowaba ko gobe idan Bai gamasuba bazai iya zuwa koinaba gskia.

Tsoki ta sake a fili tace”

Ganinan zuwa yanzu office din na amsa tunda dama a office dinsane sbd Ina buqatan su kwana hannuna gobe tun 6 akwai inda zanbi flight din Athens.

Ok” kawai yace Mata kafin ya aje wayar.

dayake Bata Saba tambaya fitaba ko sanar Masa saidai tafiya Mai nisa Haka Dan Haka Kai tsaye ta sauya Kaya ta nufi dakin Laylah ta karbi key din motarta sbd ita Bata Jan mota da kanta Dan Haka duka motocin gidan ba wadda ba’a fita cikinta da ita Kuma sunyi Mata girma data dauka yanzu ta fita tunda itace zata tuqa shiyasa ta karba ta Laylan datake ta Yan Mata Mara girma sosai sai shegiyar tsada.

Bayan fitar mum din sbd karta dawo kawo Mata key din motar batanan yasata barin kofar dakinta bude batareda ta Sanya key ba dama Bata wani saka key a dakin sai jifa jifa sbd Cindy dake shigowa tunda safe gyaran dakin idan tana bacci kokuma wani aikin.

Tashi tayi daga kwantawar datai da rigar jikinta Dan bazata iya bacci da itaba ta nufi closet dinta ta zuge zip din rigar daga sama har qasa tana kokarin janyo Ciro pyjamas dinta ta Sanya aka bude dakin tareda shigowa Kai tsaye tanajin anrufe ta dakata daga abinda takeyi batareda ta juyoba Dan kuwa atmosphere din dakin daya sauya da sanyayyan qamshin Bois elite ya tabbatar Mata da ko waye
Dan haka sai jikinta yayi Sanyi ta kasa juyowa sai Ajiyar zuciya data sake a boye.

Qarasowa yayi Ahankali bayanta Yana tsayuwa akai knocking kofar dakin.

Ta juyo tareda kallonsa kafin ta juya ta kalli kofar
Kafin tayi wani motsi ya bude Baki Kai tsaye yace”

come in.

Bude kofar Cindy tayi tashigo daukeda qaton ceramic tray jere da noodles Mai zafi daya saka ta dafo Mata da Madara Mai sanyi sai green tea dinsa.

Aje komai taye ta juya ta fice da tray din tareda Jan kofar dakin Takoma kitchen ta dasa aikin zaman gadin dawowar Ms Na’ima duk da tasan idan tayi fitar dare irin Haka zata dauki time Bata dawoba.

Bayan fitar Cindy kallon abincin tayi zuciyarta na narkewa ta maida kallonta kansa da Ido ya nuna Mata abincin Yana kamo hannunta ya sakata jikinsa ya rungume tareda sauke boyayyan Ajiyar zuciya,

Duk kamewarsa da basarwarsa tareda riqe kansa dayayita Yi kwanakin akan rashinta sai dayayi azabtuwan zuciya Mai tsanani da har ya kame kansa a sama ya daina fita aiki sosai.

Itama tsananin kewarsa yasata sakin hawayen shagwaba tana lafewa jikinsa har sai dasuka Jima ahakan kafin ya saketa ya Kama hannunta Suka Isa qasa Suka zauna Kan center carpet Dake dakin.

Jikinsa ta zauna yaringa Bata noodles din ahankali tanaci har sai data koshi ya kalleta Yana goge Mata baki da tissue ahankali yace”

Are you sure ya Isa Haka?

Yes Abbah”” tafada tana daukan tea dinsa shima ta miqa Masa ya karba Yana Sha ahankali Yana kallon yanda take kallonsa harya shanye.

Miqewa sukai yakaita toilet tayo brush suka fito ya zauna bakin gado tareda zaunar da ita Kan qafafunsa suna fuskantar juna yace”

Fushin buya a daki da rashin fitowa cin abinci yaqare daga yau right?

Kallonsa tayi tana Hana kanta sakar Masa murmushi tace”

Ni ba buya nakeba.
Kuma ba fushi nakeba
Nigeria nakeson zuwa hutu gurinsu Anne.

Wani shegen murmushi yasake Yana kallon bakinta Dake maganar zuwa zip din rigarta Dake bude ya kalla black lace bra dinta dake jikinta kafin ya gangara da idonsa zuwa cikinta daya sani a matuqar shafe yaga ya Dan kumburo kadan yasan abincin data Gama cine yanzu
Ya kwantar da kansa kirjinta Yana cewa”

Ba yanzu Zaki ba tunda bakyajin magana kema.

Hakan daya fada yasata janye kansa jikinta tana cewa”

Kaine fa kayi fushin ko massage da kake ka dainamun
Harda rashin lafiya nayi Amma baka tambaya kaji ba..

Yanda take maganar da wata irin shagwaban daukan hankali yasa ya kamo kanta ba Bata lokaci ya zira harshensa cikin bakinta tareda matseta jikinsa sosai Suka manne.

Daga zaunen dasuke ya zare rigarta da dama a Hanya take ya jefar tareda balle bra dinta itama yayi wurgi Yana cusa kansa cikin kirjinta hannuwansa na yawo jikinta.

Bai bar dakinba sai bayan sallar asuba lokacin tuni tayi bacci sbd jigatuwan datai.

MAMUH

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button