Noor AlbiNOVELS

NOOR ALBI 40

Mamuhgee 40_*
Da safiyar ranar dukkanin jamaar gidan da kwanciyar hankali da nutsuwar zuciya kowannensu ya tashi na kwana tareda abinda zuciya da ruhi ke so fiyeda komai,

Mum Na’ima farin ciki mai tsanani take cikinsa safiyar sbd jiyan kwanan kudi tayi shiyasa Bata je kwana dakin Turakin ba data dawo da kudin dakinta tashigewarta tana lissafin tafiyar da zatai danma takasa samun flight ranar Dan Haka sai bayan kwana daya zata tafi.

Laylah kuwa shiryawarta da Abban shine asalin nutsuwar zuciya data ruhi data samu Dan kuwa zuwa yanzu da gudan jininsa ke zaune cikin cikinta yasa ta tabbatarda irin zafin sonsa daya Gama shiga jininta Bata Ankara Haka ba,

Sir ABUTURAB MUHAMMAD TURAKI kuwa baka gane yanayinsa saidai kula nutsuwar dayake tareda ita a safiyar tafi suka tsawon kwanakin Dan ko yanayin kamewarsa ta qara bayyanarda nutsuwa da kwanciyar hankalin dayake ciki.

A gurin breakfast itace tayi qarshen shigowa sanyeda doguwar pencil gown yauma data lafe jikinta wadda take har qasa Amma kuma batakai qasan sosaiba sai slippers a qafarta ta dauro qaramin gyale akai dabai Gama rufe gashintaba sbd qarantarsa,

Fuskarta fresh sai qyalli take duk da Bata shafa komaiba natural dinta ta fito kaman baby.

Qarasowa tayi ta zauna fuskarta a sake tace”

Good morning mum.

Maida kallonta tayi kansa ta sakar masa wani kallo shima Sexy rigarta daga lafe Kan fatar jikinta ta kalla tareda dauke Kai wani shegen murmushi na fita gefen bakinsa sbd Sarai tasan kunnasa takeyi.

Da wata siririyar murya tace”

Good morning Abbah.

Da wani shegen kallo ya amsa gaisuwar tata Yana daukan avocado toast din da mum Na’ima tagama zuba Masa da tea sai fries da scotch eggs yakai bakinsa ahankali Yana taunawa.

Madara tafara Sha as always kafin ta fara cin potatoe fries da ketchup batareda ta dagoba sbd Jin kallonsa na binta
Tasan tana dagowa suka hada Ido za’a iya samun matsala gwara shi
Itakam tana tsoron tashin hankali da masifar mum musamman sbd cikin jikinta datakeson abunta,
Dan Haka taqi dagowa taci gaba da cin abinta tanayi tana kallon mum daketa Masa kisisinar tafiyan da zatai washe gari.

Sama sama taci abincin tagama ta miqe zata bar gurin sbd yau Abban ko ajikinsa kallon dayake binta dashi yayi yawanda mum zata iya gano wani Abu dabam Dan Haka tana kokarin miqewane wayar mum Dake gefenta tayi ringing da sauri ta dauka Dan Kiran take jira tun safe Dan Haka daukan wayar tareda miqewa tsaye ta nufi console mirror Dake gefen dining din ta tsaya tana amsa wayar sbd da agent dintane na dubai take wayar.

Barin gurin Laylah tayi ya riqo hannunta tareda dawowa da ita baya Yana kallon shape dinta cikin rigar jikinta yakai hannunta bakinsa yayi kissing….
da sauri ta janye hannun tana satar kallon mum dake kokarin juyowa ta Isa kofa ta fice da sauri dayake kofar yake kallo tana fita ta waiwayo ta jeho Masa kisses tana murmushi….

Shima wani qayataccen murmushin ya sake ta juya da gudu ta bar gurin ganin mum na Shirin kallon kofar.

Dakinta Takoma ta miqe a gado tayi baccin Rana sai kusan maraice ta tashi tayi sallah kafin ta fito a main palon gidan ta zauna tana kallo taci abinci tasa Cindy tayata zama suna fira sbd batajin dadin kallo ita daya gashi mum Bata Nan da siddika ma ta fita da alama siyayya zata Kuma zata Dade tunda shiyasa ta fita da siddikan Dan Haka bakowa daga ita sai Cindy.

Sallar magriba tagamo ta dawo palon ta zauna suka cigaba da firarsu suna kallo tana Kuma chatting Sama sama tareda uban fruits din Dake gabanta tanaci sbd wani masifar cin fruits take fama da ita yanzu.

Qatuwar kofar palon akai taba
Cindy dake zaune ta tashi da sauri ta nufi kofar ta bude.

A Abdoul ne Yana hango Laylan zaune Palo ya miqawa Cindy qatuwar basket din fresh fruits din dayake daukeda ita yace ta shigarwa da Ms Laylah basket din ya juya yabar gurin.

Kitchen ta nufa da basket din sai gashi yashigo palon Yana amsa waya a natse sanyeda Giorgio Armani’s suit black Mai duhu sosai sai haskensa ya fito sosai har takega kaman wani kyau aka qarowa Abban nata ta qarasa tura jajayen cherries Dake hannunta cikin bakinta tana kokarin miqewa tai Masa oyoyo ya rigata isowa inda taken ahankali ya zauna tareda rungumarta yace”

Bayan kinci abincin dare kike wannan ciye ciyen?

Grapes ta dauka takai bakinsa ta saka Masa kafin ta janyo fuskarsa ta qarasa tura Masa grapes din ciki da harshenta kafin ta dago tana kallon idonsa zuwa bakinsa Dake tauna grapes din cikin yanayinsa na Jan aji dayake cikin jininsa tana murmushi tace”

Sannu da dawowa abbahhhh.

Kama hannunta daya dauko Cherry yayi yakai bakinsa ya karbe Yana cewa”

Sweet cherry.

Dariya tasake Mara sauti tareda tashi tazauna jikinsa da kyau tana zare Masa rigarsa ta sama ta aje gefe tafara kallonsa tana balle maballan rigarsa tana cewa”

Harshenka zaiyi ja fa idan kanashan cherries dinnan shiyasa nabaka grapes.

Wani cherry din ya dauka jajir dashi ya Kai bakinsa ya saka tana dariya ta kai bakinta taqarasa tura Masa shi ciki da harshenta ya hada da Cherries din da harshenta ya riqe Yana tsotsa..

Ahaka suka cinye na bakinsa
Takuma dauko wani ta saka bakinta tana kallonsa da murmushi Kan fuskarta…

Murmushin yasake shima Yana Kai bakinsa yace”

Kinsan sakamakon wannan din ba???

Kafin tabasa amsa yakai bakinsa akai ya zura matashi tareda harshensa ta kame tana hadawa da Cherries din….

Kaca kaca sukaiwa farar rigarsa tas da kalar Jan cherries din har tata rigar ma Saida Suka Gama lalacewa a palon kafin suka kwasa sukai sama dakinsa acan suka qarasa babban aikin tayi wanka ta dauro towel dinsa suka fito ya rakata har dakinta ta shige ta kwanta kafin yakoma.

Bacci tayi sosai washe gari ko data tashi ko nutsuwar breakfast bataiba mum ta takurata akan takaita airport Dan Haka Tai Masa text ta sanar Masa Allah ya Taimaketa Bai hanaba sbd idan ya Hana batasan Mai zata cewa mum dinba dan Haka daga airport satar hanya tayi taje gidansu sofia ta daukota suka dawo gidan tare.

Da daddare Sofia gidan ta kwana Dan Haka da wuri Tai Masa goodnight text sukai wanka suka kwanta da sofia sunata surutunsu.

Washe gari Bai nemeta ba ya fice sanin tanada baquwa saidai ta waya sukai mgana har tasamu ta rokesa fita daqyar yabarta Dan Haka wanka sukai Suka shirya cikin dogayan pencil jeans da half ripped top gwara Laylan ita ta Dora blazer akai suka fice.

Daga can ya kwaso zazzabi Dan Haka suna dawowa magani sofia ta Bata ta wuce gida
Aikuwa daya dawo ta langwabe Masa Suka tare samansa qarshema sbd Allah yasa mum da siddika ta tafi.

Sabuwar duniya Suka bude a gidan Dan kuwa Cindy komawa tayi Bata iya fitowa koina gidan idan ta Gama aikinta ta shige Bata fitowa sbd Sir Turakin Dake gidan ba Wanda Suka sani bane
Shi kansa A Abdoul ya rungumi duka ayyukan Dake gabansu yabar Turakin ya huta a gida iyakacinsa kawo takardu a saka hannu ya koma office dasu.

Irin sabo da shaquwar dasukai yasa daqyar take iya fita school tadawo,
Idan tana waya da Anne kuwa barin dakinsa takeyi sbd ba ruwansa wani lokacin wayarsa yakeyi Annen Tasha ji Amma Bata dauka shine tunda tasan Babu shaquwa ko kusanci tsakaninsu ko kadan.

Satinsu uku suna zuba sabuwar rayuwa a gidan,
Babu inda basa soyewarsu idan Suka tashi Musamman a dining room daga cin abinci sunfi komai hargitsa dakin.

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button