NOVELSUncategorized

RUWAN JAKARA 8

*BRILLIANT WRITERS ASSOCIATION*                  
( _pens of freedom, home of exceptional and magnificent writers_)                 *RUWAN JAKARA*………….    
    { _idan baa sha abirni ba asha akauye_)} 
                *~LITTAFIN~*???????? 

*MARYAM HAMISU YUSUF (maman boy*) 

~TRUE LIFE STORY~
“`page“` *8*

Yadda anwar  yaji muryata na rawa… Bakaramin zaburar dashi hakan yayi ba,  Wata irin kasala ta rikito masa.. Lokaci guda! 
Zan iya gane hakan ta yadda naga hannunsa dake Dafe a sitiyarin motar tsikar jikinsa duk ta tashi tare da bayyanad jijiyoyin hannjnsa radau a fatarsa
Lumshe idanu yayi ya waresu kaina danake makure… Ban Ankara ba saijin hannunsa nayi acikin nawa hannun yana murzamin yatsuna…. Amatukar razane na dago dakaina tare da yunkurin zame hannuna… Kaaraf idanunmu suka gauraya 
“Oh sorry zarah akwai zafi KO na cigabane… Bakyaso KO kina in sanyi ne nakshe AC? “… 
Arikece yake jeromin tambayoyin haha Mira yatsunnawa cikin wani iron sapo da bantaba jinsaba…. Ya voice dinsa tasoma canjawa…. 
Kirjina ya hau dukan tara² nan da nan jikina yafara rawa… Girgiza jai Kasai nakeyi hawaye na zubomin “a uzubillahi… Na rokeka ya a war karka cutar dani ka cikamin hannuna menene manufarka a gareni”…..  Ya fahimci yadda tsoronsa ya aureni acikin Han sekwanni
Lumshe idanu Kawai yayi yasaki hannuna tare da maida kansa a s a sitiyarin mortar yana fitar da wani iron wahalallen numfashi….  Lokaci guda ya dago kansa ya na cizon lebensa tare da rikitomin jajayen idanunsa da suke matukar tsoratar dani…. Girgiza kai yasomayi “ni ba macuci ba ne zarah bazan cutar da keba… Fatima har ynxu bakimin kallon Dan uwanki na jini KO?  Why kin kasa skin jiki dani… Meye aciki Dan Kawai na rike hannunki .. Shine kike kokarin taramin jamaa?… 
Kalamansa Kawai danaji suka tabbatarmin ilmin addinin islama bai zauna Akansa ba.. Duk da a tsorace nake da yanayinsa hakan bai hanani yin karfin  halin Mayar mass da martani ba ” ka tuna addininmu yayi hani da hakan… Saboda niba muharramakka bace… Kebancenwarmu a haka ma sabawa sharia ne”… 
Ta6e baki anwar yayi ” _can maki…. Yar yawa bagidajjya Kawai mtsww_”
Ya fada azuciyarsa 
.. Afili Kuwa murmushi yakakaro yana kallon idanuna “shknan zan kiyaye malama ta… Inaso na kasance man farantawa rayuwarku Leda umma da yayyanki da dukkan Karfina..”.. 
Guntun murmishi na danyi.. Wanda sai yanzu haha bayyanarsa a fuskana nace”Muna godiya ya anwar “
 kalamansa Duk sun cikamin kunne na kosa nashiga gida Dan a matukar takure nake “ka budemin zan shiga gida Kada umma tajini shiru “.
Girgiza kai yayi a shagwabe ya fara min magana kamar wani taro yana noke kafada “no magana nakeso muyi ummah bazata meme kina saboda tasan kina gun yayanki.. Domin tasan bazai cutar da kanwarsa ba “… 
Na fahimci magana ce ya Mayar min sunkuyar da kaina nayi Ina wasa da yatsuna hannuna Ina murmishi tabbas ya anwar zakakurin tantirin Dan duniya ne… 
Na dago dakaina danyi magana “amma…. “

Yatsaansa ya saka ya rufemin baki “sheeet”.. Ya Gaza furta komai illah shafa lallausan ilps dina days shagala  yanayi
Wani bakon lamarine yakuma fizgata tundaga kwalwata har yatsun kafana… Nayi saurin ture hannunsa daga lips dina… Nan da nan na sauya fuska 
“I’m sorry Kada ki fushi zarah… Ki fahimceni tun yqnzun pls … Am… Hakan Gaza control din kaina Idan Ina kallonki.. At one time na jiki kin gala mamaye KO Ina  a jikina da zuciya ta zarah….. “
Zaro manyan idanuna nayi a razane.. “Me kake nufi ya anwar “..
“Ina nufin Ina sonki zarah ” ya idar da maganr cikin rada tare da dakushewar sautinsa yakuma matsowa dab dani bar nakn jiwo yadda zuciyarsa ke. Bugawa da karfi…. 
Ajiyar zuciya yasauke tare da budemin kofar mota ya ajiyemin ledar da ya shakomin chocolates akan cinyata cikin kasalallliyar murya yake magana “kije zarah… Ba yanzu zaki ban amsaba… Saidai Duk lokacin da  na bukata alokacin zaki ban amsaba KO kin shirya bakishirya ba.. Tare da fatan abinda zaifito bakinki yakasance alkahairi ne atattare dani”… 
Yadda ya sauya salon maganrsa cikin iko shine ya Kara daskarar dani… Oh ni batula wah KO mafarkine nakeyi anwar kesona da sake!!! 
Banyi masa musu ba na fice amotar batare da kuma kallon kinda yake ba.. Nashiige gida na  barsa anan 
… 
Ina shigowa gidan bantarar da kowaba sai a tsakr gidan..ledojin na shiga dakaina na ajiyesu na Tito tsakar gida,  Buta  nadauko nayi alwala sakamakon kiraye kirayen sallar asar da aka fara… Sallah nayi na shiga wanka nayi shirin islamiyya 
Saidai har yanzu maganganun anwar basu daina yimin yawo a kwakwalwataba har na dawo daga makaranta…. 
Ina zaune akan sallaya… Ina duba littafin risala Dan ban jima da gala sallar issha ba umma tashigo dakinnawa ta zauna agefen karamar katifa ta.. Taka fuskantata “batula baki fadamin yakukayi da yayannaki anwar ba… Kinyimin shiru tun dazu  “.. 
Ajiye littafin nayi tare da murmishi mai ciwo na dubi ummah nace “ba  wata magna mukayi ba ummah.. Kawai dai min tattauna ne akan makarantarmu mai yuwuwa akwai taimakon da yake so yayimana aikai”….  Allah ma yasani nayi wa ummah karyane Kawai Dan na, samrwa kaina mutunci Dan nafi kowa sanin waye ummah na.. Muddin na fadamata abinda anwar ya fadamin to Kuwa na kashe kaina.. Dan indai anwar sona yakeyi to na dago da akwai wata manufarsa akaina.. Dan babu abinda ya hada kaska da kifi!! 
Murmishi tayi tana kuma Sanya masa albarka…. Yabonsa takeyi.. Nikam shiru nayi Kawai… Amma anwar.. Hmm

Tun daga wannan lokacin kullum ummah Saita aikani gidan alhaji mansoor wai karbar abinci… Banida yadda zanyi hakanan nake zuwa… Banyan kayak abincin dayaajiyemana agida amma hadamar ummah kullum Saita aikani… Tuni na fara sabawa da habaicin sure nazifa da suke yarmin da wulakanci da cin fuska.. Ya wulakancin mommy.. Kullum cikin gorantamana take.. Kullum Idan na dawo zuciya ta jinta nakeyi tamkar data fashe Dan takaici…. Amma KO miye umma ce sila… Zan Jure komai batare da gazawa ba a kokarina nayimata biyayya amatsayinta na mahaifiyata….. 

Yau kamar kullum Ina gidan saidai Muna kitchen Mira suwaiba inatayaki girki… 
Kallona tayi “gskiya Fatima kina da kirki…gaki da tarbiyya sosai… Gaki kuma malama kai kinji dadi… “
Murmishi nayi Kawai Ina kwashe doyar da zamuyi sakwara da ita a tukunya Ina zubawa acikin turmi “uhmm aunty suwaiba baki a bun magana.. Bakya iya zama bakiyi surutuba “… 
“Kekuma bakyason surutu.. Saidai Ni  bazan iya shiru ba ba surutu.. Dolene kuma na fada halayenki masu kyau danake gani..  Kya hada da wadannan balagazazzun yaran gidannan da tarbiyya tayiwa karanci..”ta idar da maganr da tana matsowa inda nake tare da rage saurin muryarta ta Dora da cewa” Kwanan baya fa wurin goma da rabi  na dare haji ya ta aikeni na siyomata  recharge card nazo  wucewa a Santa na iske sumaiyya cikin mota tana zance da kato yna saka mata hannu cikkn Riga yana matsamata nonuwanta… Itakam nazifa tasha kwana awaje sai an tambayeta Ina tak e kwana tace bikin kawarta KO birth day taje alhalin tana can wurin saurayi… Kai tur gidannan fa Duk yan bariki ne ‘ya’yanso iyayensu basa kwabarsu…. “
Katse suwaiba nayi dacewa “assha  aunty suwaiba ki guji yi da mutum KO shaidar zur… Ba dabiar mushlmin kwarai bane.. Kina rage zunuban da suke dauka kina dorawa kankine “. 
Nan da nan jikin ta yayi sanyi… 
Sauya firar na yo zuwa wani zancen na Dana . 
Muna kitchen din anwar ha shigo ya tsaya a bakin kofar
Ya harde hannayensa a faffadan kirjinsa ya zubawa bayana idanu.. Jiyakeyi kamr ya rungomoni abaya… Shikari zaiso haha wannan kyakkyawr hallitar da take masa kwalele a cikin katon hijab.. Sauke ajiyar zuciya yayi 
A hankali ya Kara so inda muke tare da gyaran murya hakan ha karkato da hankalinmu garesa….jikin suwaiba har rawa takeyi wurin gaida anwar… Baibi takantaba ya zubamin idanu… Wanda tunda ya shigo na nemi walwalata na rasa Dan indai nazo gidan bana yadda mu hadu sai yanxu. Cikin sanyin murya na gaidasa “…..
Bai amsa gaisuwar ba yace

“Mommy ta fadamin kina kitchen shine nazo muyi akin tare “.. 

Murmishi Kawai nayi Ina zuba mulmulallar sakwarar a flask.. Wannan Karin yaji dadin furucina “gashi Kuwa ka makaro mun gama shirya komai fa… “. 

Daga kafadunsa yayi shikenan but zantaimaka wurin arrange din flasks a dining “.. 
Bai jjra abinda zan fadaba ya dauki flasks din ya fice….. Bayansa nabi anan na bar suwaiba baki sake tana kallon ikon Allah… 
Bakidayansu suna adining area hards mahaifin su anwar… Ina banyan ya anwar Ina binsa.. Tun daga nesa mommy da su nazifa ke ballomin uwar hararar da ta sakani shan jikin jikina… Mai yuwa sun harbor jirgin ya anwar akaina.. Har muka karaso mommy batadaina wirgomkn hararar ba… 
Dire flask din yayi a tsakiyar makeken dining table din tare da zama
 Yana kallona…turus naja na tsaya Duk na dabarbace Dan iron kallon da mommy kemin me nuni da kikama kanki…….. 
Ma man boy~True life story~

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button