NOVELSUncategorized

RUWAN JAKARA 9

*⚜RILLIANT WRITER’S ASSOCIATION*????

_{pens of freedom,home of exception and magnificent writer’s}_
*BRILLIANT WRITERS ASSOCIATION*                  
( _pens of freedom, home of exceptional and magnificent writers_) 

                *RUWAN JAKARA*………….    
    { _ida
n baa sha abirni ba asha akauye_)} 
                *~LITTAFIN~*???????? 

*MARYAM HAMISU YUSUF (maman boy*) 

~TRUE LIFE STORY~


                      

“`page“` *9*
 “Yakamata kizauna mu kwashi girkin tare amma kafinnan ke zaki fara saving dina… “
Anwar ya fada yana kashemin ido..saurin dauke idanuna  nayi daga nasa.. Na sunkuyar da kaina.. Duk a dabarbace nake…. 

  Harara sumaiyya ta watsamin tare da jan Dan karamin tsaki Wanda bakowane yaji sautin fitarsa ba…. 
Dasauri na dauke idanuna daga kanta Ina girgiza kaina.. Ta kasan idanu nake duban anwar ban yadda mun hada ido dashi ba,  kallonsa jajayen idanunsa shine ke Kara tsoratani  “aah…. Idan.. na je agida zanci nazuba a flask nida,.. ummah … 

“Toh amma kiyi saving Dina please…. ”  ya Kafeni  da idanunsa a, shagwabe yake yimin maganar 
Takaicin   ya anwar ya hana su sumaiyya zama tashi sukayi baki dayansu suka bar gun… Itama mommy bayansu tabi a kufule… Lallai anwar yana kokarin tabla kuskure mai yake nufi da yarinyar nanne?…  Da wannan tuna in mommy ta wuce nata sashin… 

Duk banjin dadin hakanba… Na tabbata bakidayansu haushina suke ji..jikina yamin sanyi sosai
 Zuwan suwaiba a falon hannunta dauke da flask abincinmu yasaka na saki wata irin ajiyar zuciya…. “Gashi komai ya   kammala “… Ta fada tana mikimin flask din…tana satar kallon anwar da yagaza aiwatar komai yana kallona 
Dasauri na karba KO sallama banyi mata ba n fice daga falon… Inajin yana kirana nayi kamar banji saba sai sauri nake  har na fice daga faffadan falon… Dan na lura anwar so ykeyi ya sakani cikin matsala…. 


Hannunsa anwar  ya ska ya daki teburin abincin “ohh zarah you are the most stubborn gal”
Ya idar da maganr yana dafe kansa tare da runtse idanunsa bakidaya abincin ya fice daga ransa..zaici haha da hakuri Dan tasan gidadanci da sashin wayewane ke dawainiya da zarah.. 
 Sumi² suwaiba ta wuce kitchen tana kallon ikon Allah….. 
Taya zai fara shawo kan wannan yarinyar tasan Kuwa yadda masifar feeling dinta.. Shi knsa bazai iya bayyana yadda yakeji akantaba “fine na Dan wani lokacine zarah “… Ya fada yana bayyanar da den guntun murmishi…. Dolensa yaci abincin musamman yadda kamshin abincin ke dakr hancinsa… Koba komai zarah ta girka abincin..  Ina shigowa gidannamu ummah na fitowa daga kewaye hannunta time da buta,.. Hijqbinta na rataye a igiya hakan ya nunan ko ta dawo… Ko kuma yanxu zata fita yawon nata…. Tana ganina ta Washe baki tare da karasowa inda nake tayi saurin shimfidamin tabarma a tsakr gidan tan amin sannu… 
Ajiye flask din nayi banzauna ba saida na dauko kwano na zubawa ummah sakwarar da miyar agusi da taji Maman kaji. Na debo ruwa mai sanyi acikin randa na ajiyemata a gabanta… Aikuwa tankwashe kafafu ummah tayi ta dinga kwasar girkin tana zuba santi… Ita kadai_(kasancewar gwaggo kwazo taje kauyensu)  Tare da sanyamin albarka Wanda hakan ba karamin dadi yamin ba. .. “Batula ke bazakici bane… Ko dayake AI nasan dolenema kici acan… “
Murmishi  kawai nayi yadda naji tayi tambayar ta kuma baiwa kanta amsa… 
Tashi nayi na shiga kewaye na watsa ruwa sakamakon zafin danakeji… Wata yar karamar t-shirt na saka mai karamin hannu… Ko bra bansaka ba kasancewar ni abociyar jin zafice… Na daura wani tsohon zanin atamfa ta da rigarsa ta jima  mutuwa na fito tsakar gidan tare da uniform dina na boko.. Nasoma wankesu


Kamr daga sama mukaga shigowar anwar… Sanye yake cikin wasu kananun kaya dasuka dace da jikinsa.. Wani iron kamshi yake fitarwa mai sanyi… Saida kirjinsa yabuga ganin zuwansa to kekuma yakawosa aynxu “na tambayi kaina tare da saurin dauke idanuna Akansa tamkar bansan da shigowarsaba… Galibi bana fassara Zuwan yaya anwar agidanmu amatsayin alkhairi Dan na fara gano manufarsa akanmu… 

 Wani irin hot shock ne ya ziyarcesa tundaga brain dinsa har yatsun kafarsa… Tare da daukewar lissafinsa na nauwucin gadi…. Gaza dauke idanunsa anwar yayi akaina.. Kamar yadda ya gaza karasowa zuwa inda muke.. Wata irin kasalace ta rufesa lips dinsa suka soma rawa yakasa dauke idanunsa akaina.  Karo na farko da yataba riskata a wannan lokacine batare da katon hijab dina ba……. 
 Ce baki ummah keyi tana amsa masa sallamar dsbai karasaba “anwar karasomana.. Kai Masha Allahu kaine  agidan?..


Ummah na fadan hakan cikin hanzari ta tashi ta dauko wata madaidaiciyar tabarma ta shimfida masa ita a tsakar gidan… 
Yunkurawa nayi da sauri na ajiye kayan danake wankin   nanufi dakina… Domin nayi kokarin suturta da jikina… Ga Wanda bashida hallacin kallonsa…Sai alokacin na dubesa idanunmu suka gauraya Dana juna,  Karaf na Kama ya anwar ya zubawa boobs dina wadanda tsaitsaye tamkar an rasa bishiya  da duk wata ga6a ta jikina. Wani irin abune ke kuma bijiromasa lokaci guda ya hadiye yawu tare da sankn ajiyar zuciya… Kallonsa ya maido ga face dina musamman dayafahimci na kamasa yana kallon jikina.. Wani irin kallo yake jifana dashi dayake nuni da kinkyauta ” yayi hkanne Kawai Dan yqbasar dani 
Ta kasan idanuna nawatsa masa Harara nikam ban taba gamin bunsuru irin ya anwar ba… Dasauri na fada dakina Dan na dauko hijab dina… Anan ma saida anwar yasamu nasarar karamin kallona musamman madaidaitan mazaunaina… Duk yadda yake tunanin kasancewata na, wuce nan wata irin jarabr feeling ke addabarsa … Murmishi Kawai yakeyi Dan ayau yasamu abinda yake nacin bukata ko a iya yau Kawai yasamu nutsuwa ..

Tunda na shige daki ban kuma fitowaba sama² nake jiyo hirarsa da ummah… Amma hankalinsa bakidaya yana akaina .. So yake koda saudayane na Kara fitowa a yadda na fito… Dan bazai taba gajiya da kallona sura na ba
sun jima suna fira kafin yabar gidan… 
Yana shiga cikin mortar ya kwantar da kansa akan kujerar tare da lumshe idanunsa ya furzar da iska mai zafi… Babu abinda ke massa gizo Sai hallitar zarah data damalmalamasa lissafi… Wata irin wutar shaawarta da sonta yakeji na fizgar masa zuciya…. Zai iya Jure komai akanta Dan ganin hakarsa ta cimma ruwa akanta.
 Izuwa yanxu bayajin zai iya having sex da zarah na lokaci daya…Dan ba irin matannann bane da zaa dandani zumarsu saudayaa ba  He diceded zai fito da maganar aurenta ga dad dinsa gadan² da zarar ya gama samun biyan bukatarsa he will get rid of her … “better”… 
Ya fada afili yana biting lips dinsa zuciyarsa fal da farinciki  yayiwa motar key.. Dan babu abinda ya isa yayimasa shamaki da zarah… 

A falo ya iske mommy zaune tana kokarin ajiye wayar da ta gama amsawa.. Shigowar anwar ya sakata tsuke fuska tana kallonsa “dad dinka yanason ganinka… Saika basa labarin abinda ke tsakaninka da matsiyatan nan tunda ni kafi karfina”

Shima anwar hade fuska yayi kalaman momy sun taba masa zuciya zai iya fada da duk Wanda ya muzantamasa muradin zuciya “ok zangansa yanxu… Dan nima Ina shirin fadamasa tawa manufar.. “

Ya fada tare da nufar hanyar da zata sadasa da sashin dadynsa… 
A kufule hajiya salmai tabi bayansa… 


Yana shiga ya tarar da Alhaji mansoor zaune acikin katafaren fslonsa ganin anwar da mommy ya sakashi  ajiye jaridar daily trust dake hannunsa akan kujera.. 

Tashi tsaye Alhaji mansoor yayi yana duban anwar ransa a6ace “anwar baka ta6a yunkurin batamin rai ba Sai ayau Dana tsinci wani  kazamin labari abakin mahaifiyarku…. Miye tsakaninka da yarinyar… Ok shine dalilin dayasa kake kokarin  tabbatar da Zuwan ta agidannan… So look du ranar da yarinyar ta kuma zuwa gidannan. Wlh zan hada ta da karnukan gidannan suyi mata kaca²”
Ya sassauta murya tare da dafa shoulder din anwar cikin rarrashi yake magana “common Ina ajinka anwar… Sam ba girmanka bane.. Dan Duk alamomi sun nuna son yarinyar kakeyi… Abun kunyane a gareni wani ma yaji wannan maganar.. “
Zame kafadarsa  anwar yayi yana yiwa dad dinsa wani irin kallo “fine ka hanata zuwa din dad… Amma bazaka fidda soyayyartaba a zuciya ta…zan aureta komai zakaji aranka I realese don’t care… But better ka yadda da aurennan”… 
Ran dad ya soma baci.. Wanda har saida ya zare gilashin dake mane a idanunsa “impossible!!!!  Bazaka auretaba… Bazaka zubdamin kima agariba wlh… Duk da tana jinin Dan uwana… Babu abinda zai hada dawa da Madi youYou have to change ur mind ok? “… 

Zuciyar anwar tashiga bugawa da karfin gaske nan da nan idanunsa suka fara sauya Kala jinjina kaiyakeyi yana duban dad dinsa “ok haka kace… Zan dauketa mu gudu naje awata kasar a dauramana aure… Kada kuyi yunkurin nemana Dan bazaku ganni ba.. ssika tanandi ahinda zaka fadawa duniya da kuma mahaifiyarta dan nayi aiki and assured uh Dad kasani wlh saina aureta “… 
Ya fada yana nuna dad da yatsnsa ya fice daga dakin ransa nayimasa zafi…. 
Hankalin mom yayi masifar tashi “alhaji kanajin abinda yake fada nayi wani Abu mana bansan meyake shirin aiwatarwa a yanxu ba……. 


Maman boy

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button