NOVELSUncategorized

YAR SADAKA 25&26

???????? *’YAR SADAKA..*????????


*STORY & WRITING BY…*
         *BY*
*MOMN SULTAN*


*DEDICATED TO…..*
*MMN AMATULLAH**SPECIAL GIFT TO…*
*SHAFA’ATU UMAR*2⃣5⃣&2⃣6⃣


Be Bari ta kamashi ba Saida yaga alaman gajiya a tare da ita,,ga yinwa dake faman zaliganta,,nan ya fada saman bed Yana Mata gwalo..
Kuka nijlah tasa hadda hawaye tabishi Har Kan gadonta tana Dukan qirshinshi tare da turo Dan karamin bakinta,,kallanta ya tsaya Yana Yi tare da aiyana irin soyayya da zasu gudanar a lokacin da komai ya daidaita,,jiyake ajikinsa nijlah ta gama Zama komai nasa,,Duk kuwa da kankantar shekarunta Hakan Baze hanashi hutawa da matarsa ba,,sedai Wani bangare na zuciyarsa na hanashi aikata hakan tare da tinamasa dasha Abar kaunarsa  Yasmeen..
Ganin yayi shiru Yana tinani yasa nijlah ta hadiye kukanta sakamokon Jin cikinta Na murdawa,,kallan mashkur tayi Sai kuma ta dauke Kanta gefe tana cewa.
Dan birni Dama ba’a Cin abinci anan,,nifa yinwa nakeji,tafada cike da yarinta,,kafin mashkur yayi Magana nijlah ta kama hannunsa,,a hankali ta Daga rigarta ta Dora hannun a saitin cikinta tace..
Taba Kaji yadda cikina yake juyawa,, Allah ciroma yake Kira..

Mashkur be amsataba Sai dariya daya saki Yana Kallan ta,,shagwabe fuska tayi,,idonta taf da hawaye,,kinga Karki Bata hawayenki,,yanzu zakici abinci me Rai da lafiya irin wanda baki taba Ciba kinji amarya..

To ai Baka Bani ba,,Sai gafara sa kakemin banga qaho ba”
Ahhh,, inye amaryar tawa haka ta Iya magana,,rufe Ido nijlah tayi tana boyewa a bayanshi,,nan ya Tashi ya dauketa ya Shiga toilet da ita,,Saida ya ajiyeta kafin ya fito dauko towel..

Nijlah Na ganin ya fita tayi saurin cire kayanta tare da tinanin inda ruwa Ze fara zuwa,,Kalle kalle ta fara tana dube dube Aiko idanta ya safka Kan Dan qaramin bahon wanka dake cike da ruwan dumi..
Murmushi tayi tana cewa kai kaga ruwa saikace Na wankan mutum 10,,soso ta dauka ta Shiga neman sabulu,,ta jima tana nema Bata gani ba Sai can ta hanqi shaving cream,,Da sauri ta dauka tare da budeshi shi Bata” Bata lokaci ba gurin matsashi jikin Soso tafara gogawa a jikinta,,ganin Baya kumfa ta qara zuba Wani,me yawa Wanda yafi nada..

Tana cikin wanke jikinta dashi Taji mashkur ya saki salati,,bayanta ta juya masa tana turo baki..
Sarai ya Ganta Amma saiya nuna bega abinda take ba,, dasauri ya qarasa kusa da ita ya amshe sosan hannunta,,ba musu ta bashi tana bashi tasa hannu biyu ta rufe ‘yan qananun nononta da zuwa yanzu suka Dan fara fitowa..

Duk yadda yaso danne dariyarsa Saida yayi me isarsa kafin ya dauketa ya Saka cikin bahon wanka,,ruwa yasa ya riqa wanke shaving cream din Har Saida ya fita kafin ya chanja ruwan yafara yimata wanka dashi,,kuka tasa tana cewa ita ta Iya Amma Duk da haka mashkur be kyale taba Har Saida ya gama wanketa tas,,Yana gamawa ya sake dauko liquid soap..
A hannunsa ya matsa ya qara janyota jikinsa,,a wuyanta yafara gogawa ahankali harya safka Kan Yan nonowanta Yana shafa   liquid ajiki,,ba qaramin birgeshi boobs din nijlah sukayi ba Dan haka ya shagala gurin shafasu Yana lumshe Ido,, nijlah Bata kawo komai ba,Dan a tinaninta wanka yake mata,,Seda ya gaji Dan Kashi kafin ya qarasa yimata wanka a mugun galabaice ya nadeta a towel ya dauketa,,Kan bed yayi Mata masauki Yana karemata kallo,,mamakine ya ida cikashi ganin yadda hips dinta yake tsaye komai Na jikin nijlah yayi masa,,yasani zuwa gaba saita kere dukkan yammatansu na birni lolxx.

Man ya dauko ya shafe Mata jiki dashi kafin ya tsaya ya kallanta,, murmushi tayi tana cewa Dan birni Dama ka Iya yima babba wanka hadda shafa Mai,, mashkur be Iya Magana ba Sai Daga Mata kai dayayi Yana cewa,,ki zauna yanzu zanje na dawo,, girgiza masa kai tayi tana qoqarin yin kuka yace..

Idan Kika Bari wannan hawayen suka zubo Bazan baki abincin ba,,kokin manta Nida Ke yinwa mukeji,,Daga masa kai tayi Dan bazata Iya Magana ba sabida tsabar tsoro,,Toki kwantar da Hankalinki Babu abinda Ze sameki,,koba yanzu kika gama Kiran kanki babba ba,,shiru tayi tana kallansa..
yanzu Zan dawo,,muryanta Na rawa tace to..

Dasauri ya fita Yana murmushi,,beyi Nisa da gidaba ya tsaya a Wani restaurant ya musu takeaway,,Yana fita ya tsaya Wani shago ya Sai Mata kananun Kaya da manyan hikabai..

Tinda ya fita nijlah ta zuba kofa ido,,tin tana tinananin dawowanshi harta fidda Rai,,gengedine ya fara daukanta har bacci barawo yayi nasaran dauketa gaba daya..

Tinda ya dawo yake sauri a haka harya qarasa shiga dakin,,kwance ya ganta daga ita Sai towel,,gaba daya towel din yagama yayewa baka gani komai Sai santala santalan cinyoyinta farare tas dasu,,ido ya zuba Mata Yana tafiya,,ahaka harya qarasa kan gadon,,a hankali yake daga qafafunsa sabida nauyin da sukayi masa..
Besan sanda yasa hannu Yana shafa cinyantaba,,saijin magananta yayi tana ture hannunsa tace..
Kado kakafa tace ba kyau..
Murmushi yayi Yana sosa kai sabida kunya yace,,sanko Kichi abinci ko har kindena Jin yinwan..
Dasauri nijlah tace ah ah tana Tashi zaune.
Hannun ta ya kama suka safko qasa ya,, takeaway guda ya bude tare da saka cokali guda biyu.

Bismillah mana,Naga kin zuba abinci ido kina kallansa,,ko har yinwan ta tafi,,turo baki nijlah tayi tana nuna Dayan takeaway dake gefensa,,hannu yasa ya yaqara janyosa Yana nuna Mata Wanda ya bude..

Kici wannan idan baki qoshiba Sai a bude wannan ko,,cike da shagwaba nijlah tafara girgiza kai,,ni ah ah,,ni ni tuwan dawa nakeso..

Dariya mashkur yayi Yana kallan kwayar idanta,,ita dinma Shi take kallo bakinta a gaba,,hannu yasa ya doke bakin a hankali Yana cewa,,daga yau irin wannan abincin zakina ci,,bake bacin tuwan dawa Sai ranar da kika kaima kaka ziyara,, wannan akeci anan,,ya fada Yana nuna takeaway dake gefensa..

Beyi aune ba yaga nijlah Na rawa hadda juya duwawu,,baki ya saki Yana kallanta tare da sauraran abinda take fada..

Yeeeeh nima nazama ‘yar gata,,kaza ya zama abincina,,tini nijlah ta maida abin waqa,,abinka da ‘yar kauye lolxx..

Murmushi Kawai yayi Yana cewa idan kingama saiki zo muci abincin,,rawanta ta cigaba dayi ganin Bata da niyyan zuwa mashkur yace..

Shikenan ni Zan cinye Kazan,Naga alama bakici,, nijlah najin haka tayi saurin dawowa kusa dashi tana Jan takeaway..
Yaya haka,,ki ajiye muci,, Allah bazan ajiye ba Naga kaci rabanka,, wannan nawane..

Riqe baki yayi Yana kallanta,,bece komai ba ya kyaleta,,itako tasa abincin agaba tana chi tana waqa” 

Haka Kawai kaka zatamin baqin ciki da tinin ana bani tuwo yanzu ko nazama ‘yar gata irin abun Mai gari..

Shi Dai mashkur kallanta Kawai yake Yana murmushi,, nijlah Bata ajiye abincin ba saida ta cinye tsaf kafin ta janyo Dayan takeaway Shima saida ta cinye duka kafin tayi hamdala…

Bayan ta gama mashkur ya zuba tagumi Yana tinanin yadda zasu qare da mummy dafe kansa yayi daya Tina da Yasmeen,,lokaci guda bugun zuciyarsa ya qaru,,jiyake beyiwa Yasmeen adalci ba,,bisa ga irin soyayya da suke,,lokaci guda yaci amanarta ya saka Mata da Kishiya,to kishiyamana koma yace ta wuci Kishiya..

Sosai ya shiga tinanin nijlah ko har bacci ya dauketa..

Tinda Abba yakai Yasmeen daki ya kwantar da ita Yana Bata hakuri tare da yimata alqawari iri iri,,be baro dakinba saida yaga bacci ya fara daukanta,,Yasmeen Na ganin fitan Abba tayi saurin Tashi tana hawaye hannunta dafe da zuciyarta ta janyo wayanta..

Number mashkur tayi dealing tana hawaye zuciyarta Na qunu..

Mashkur dake zaune gefen nijlah yakasa bacci ga tinanin Yasmeen ya addabi zuciyarsa sedai baze iya kiranta ba sabida sanin tsananin Kishi nata yaji wayarsa Na ringing.

A hankali ya daga idansa dayayi masa nauyi ya Dora kan kan wayarsa number daya gani ce tasashi firgita tare da wintsilowa kasa….
Inajin dadin yadda Luke bibiyar labarinnan duk da ba kullum yake zuwa muku ba,,kuyi hakuri ina fama da rashin chaji..


Yawan comments yawan typing…Comments & share..

*Momn sultan ce*✍✍✍

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button