Labarai

Saboda Siyasa Har takaiga Jarumi Nabraska Ya Zagi Uwar Mawaki Rarara Saurari irin Zagin da Yayi Masa

Saboda Siyasa Har takaiga Jarumi Nabraska Ya Zagi Uwar Mawaki Rarara Saurari irin Zagin da Yayi Masa

Kamar Yadda aka sani Yanzu Yawancin Jaruman Kannywood sun tsunduma cikin Harkokin Siyasa ka inda na’in, Wanda a Shekarun baya kadan ne daga cikinsu sukeyin Siyasar.

Tun dai daga Shekarar 2015 ne Lokacin Yakin neman zaben Shugaba Muhammad buhari Jaruman Kannywood suka fara shiga harkokin Siyasa inda Mawakan Suka ringa wake wake na neman Zaben Shugaba Buhari.

A Yanzu Za’a iya cewa Kadan ne daga cikin jaruman Kannywood da mawaka Wanda basa harkar Siyasa, Wasu ma daga cikin su sun Samu Manyan Mukamai, Ayyukan yi, Kudade da dai sauran su.

Mutane da dama suke ganin cewa shigar jaruman cikin Harkar siyasa yasa harkokin Finafinai suka tabarbare Matuka ba kamar Shekarun baya ba kafin shigar su siyasar, Hakan nema yasa Aminu S Bono wanda ya kasance babban darakta a Masana’antar ya bayyana cewa a yanzu Waka itace ke rike da Masana’antar Kannywood ba Finafinai ba.

Saboda A Yanzu waka itace kan gaba a Masana’antar sai kuma Finafinai masu dogon Zango da aka sauya akala akansu, Rarrabuwar  Jam’iyyu da banbance babancen ra’ayi Yasa wasu Jaruman Kannywood na kokarin cin Mutuncin Junansu duk da Kasancewar an dade ana tare amma lokaci daya Siyasa zata raba.  Kalli Wata Faifan Vedion Yadda Jarumi Naburuska Yake Zagin Mawaki Rarara Saboda rigimar su da Gwamnan kano.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button