Labaran Kannywood
Shagalin Bikin Halima Atete Day 3 Arabian Night
A jiya ne cikin yardar mai kowa me komai,akayi salon bikin Arabian Night a bikin fitacciyar jarumar Kannywood dinnan Halima Atete.
Jarumar tabbas biki yayi biki,domin kuwa a cikin Abokan sana’ar ta sunyi matukar yi mata kara sama da duk Auren da akeyi a cikin masana’antar ta Kannywood.
Mutane kadan da suka halarcin taron sun hada da; Adam A Zango,Hadiza Gabon,Jamila Nagudu,Fati Baffa,Maryam Ceeter,Maryam Yahaya da kuma Hauwa Waraka.
Lokaci hazai bamu damar zaiyano muku sunayen nasu anan ba,amma a cikin bidiyon da zamu sanya muku na shagalin Arabian Night din idanun ku zaku gani.
Ga bidiyon anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!