Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors. Please consider supporting us by whitelisting our website.
Labaran Kannywood

Rarara ya magantu akan maganar da Tahir Fagge ya fada na kin temakon shi lokacin da bashi da lafiya

Fitaccen Mawakin siyasar nan a Najeriya harma da wajenta Dauda Kahutu Rarara ya magantu kan maganar da jarumin Kannywood Tahir Fagge ya fada lokacin da yaje neman temako za’ayi mishi aiki,a kalla a lokacin Tahir din ya bayyana ana bukatar Zunzurutun kudi har kusan dubu 300.

Amma daya nemi temako daga wajen sa sai dubu 25 ya bashi.

Rarara din ya fito karara ya fayyace abunda ya faru tsakanin sa dashi.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon tattaunawar da akayi da Rarara din anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su mungode,ayi kallo lafiya!

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button