Labaran Kannywood
Gwanin Sha’awa Mutane Sun Yaba da Irin Shigar Mutunci da Matan Kannywood Sukayi a Wurin Shagalin Bikin Halima Atete
Gwanin Sha’awa Mutane Sun Yaba da Irin Shigar Mutunci da Matan Kannywood Sukayi a Wurin Shagalin Bikin Halima Atete
Bikin jaruma halima atete ya kasance daya daga cikin bukukuwa da akayi a Masana’antar Kannywood wanda yawancin jarumai maza da mata suka samu damar halartarsa.
Gangamin Jaruman Kannywood daga garuruwa daban daban sun isa garin Maiduguri inda aka Gudanar da shagulgulan bikin tare dasu, Anyi ankon biki iri daban daban daya daga cikin ankon da matan Kannywood suka saka yayi masu kyau matuka Masoyansu da dama sun yaba da irin kalar shigar
Kalli bidiyon anan