Labarai

Ta Yarda ta Aure Shi bayan ya Amince Zai Musulunta a Jihar Kaduna, ya bukaci a Sanya Masa suna Haidar, Allah ya tabbatar da shi da mu a Musulunci.

Ta Yarda ta Aure Shi bayan ya Amince Zai Musulunta a Jihar Kaduna, ya bukaci a Sanya Masa suna Haidar, Allah ya tabbatar da shi da mu a Musulunci.

Wata Budurwa kenan wacce dalilin ta Musulunci ya samu Karuwar wani bayan Allah Wanda Ta amince zata aure shi amma da sharadin Saiya koma Musulmi.

Kuma Ya amince gashi yanzu har Allah yasa an daura auren su, Muna masa Addu’a Allah ya tabbatar dashi a Musulunci

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button