Labaran Kannywood

Tirkashi Kalli Sabuwar Bidiyon da Akayiwa Buhari Irin wacce Mubarak UniquePikin Yayiwa Gwamna Ganduje

Tirkashi Kalli Sabuwar Bidiyon da Akayiwa Buhari Irin wacce Mubarak UniquePikin Yayiwa Gwamna Ganduje

Acikin Makon daya gabata ne Kotu ta saki Mubarak UniquePikin Shida Na’ibinsa Akan wata faifan vedio daya wallafa a Shafinsa na Tiktok inda acikin barkwanci Vedion Suka ambaci Sunan Gwamna Ganduje hade da Iyalanshi.

Sai dai hakan ya batawa Gwamnan rai matuka inda yasa aka kamasu Kuma aka gurfanar dasu a gaban Kotu, kuma kotu ta Yanke masu Hukunci inda akayi masu bulala ashirin ashirin tare dashi da Na’ibinsa, sannan akaci kowanensu tara ta naira dubu Shirin ashirin, Da kuma Sharar harabar kotun na tsawon wata guda.

Kalli Cikakken anan

Bayan Hukunci Kotu akan Mubarak shida Na’ibinsa an kuma samu wasu matasan wanda su kuma karatun barkwanci nasu ya tsalleka kan gwamnoni yaje harga Shugaban Kasa buhari,,, gadai abinda matasan suke fada Nan kamar haka.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button