Labaran Kannywood

Tofa Dr Idris yace Kudin ‘yan fim haramunne bata hanyar tsarki suke samu ba ko sunyi zakka babu lada

Tofa Dr Idris yace Kudin ‘yan fim haramunne bata hanyar tsarki suke samu ba ko sunyi zakka babu lada

Kudaden Yan Fim Da Suke Samu Ta Hanyar Shirya Fim, Haramtattun Kudi Ne Domin Bata Hanyar TsarKi A Samesu Ba. Ko Zakka Suyi Babu Lada. Dr Idris Abdul – Aziz Ya Sake Bada Sabuwar Raddi Ga Yan Fim Din Hausa.

Ananan Anata Cece Ku Ce, Anata Mayarma Da Juna Martani Tsakanin Malamin Addinin Islaman Nan, Dr. Idris Abdul Aziz Da Kuma Yan Wasan Kwaikwayo, Inda Malamin Yayi Fata Fata Da Masu Shirya Wasan Kwaikwayon Musanman Ma Yan KannyWood.

Bayan Da Maganganun Malamin Ya Musu Zafi Ne, Sai Su Dinga Fitowa Suna Mayar Masa Da Raddi, Inda Shi Kuma Da Zarar Sun Masa Raddi Daya, Sai Ya Fito Ya Sake Nashi Sabuwar Raddi.

Wannan Sabuwar Raddi Nashi Ya Biyo Bayan Raddi Da Jarumi Sadik Sani Sadik Ya Mishi Ne. Ga Abin Da Malamin Ke Cewa.

 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button