Labaran Kannywood

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un! Yanzu-Yanzu Fitaccen Darakta Aminu S. Bono ya gamu da mummunan Hatsarin Mota

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN!

A labarin namu na yau,Allah ya jarabci fitaccen daraktan Kannywood Aminu S. Bono da yin Hatsarin Mota,har ta kai da motar ta kone kurmus baki daya,babu mamora.

Aminu S Bono din ya sanar da hakan ne cikin alhini a shafukan sa na sada zumunta.

Ina ya rubuta kamar haka “Alhamdulillah nagamu da jarrabawa,Allah yasa hakan kaffara ce.

 

Mutane da dama “yan uwa da Abokan Arziki sun tayashi jimami gami da addu’ar Allah ya kara kiyayewa ya kuma kawo wadda ta fita.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button