TUNTUBEN HARSHE 1

Dama mu biyun ne masu shiga tsabgar abun da baiya so
Haka muka ta magiya mama ma taki saka mana baki,A kullum sai sun bada misali da kyawawan halayen azaad.sanadiyar samun wata babban matsayi da kawu yayi a kasar nigeria yasa agida akayi considering dinmu da sharadin za’a saka mu a wata exclusive nd special private law schl a kano mai Suna
“the marigold and azure international law school”Daga ji sunan kasan na mata da maza ne.
So i was so excited
Dan nasan Dani da muradin zuciya ta asad zamu kasance tare a kullun tunda makaratan daya za’a samu.
After 3weeks bayan nan muka bar egypt mai gaba daya muka dawo wani wajen mai taken Kano state nigeria.
Anan aka bada kawu wani hadadden gida wanda muma anan zamu dawwama da cigaba da karatun mu,a ranar azaad ne kawai be biyo ba nigeria ba shi yana chan egypt a al’azhr uni ya maye gurbin kawu……..
#SURAYYAHMS
Assalamu alaikum dear friends fans and others,its been a long time huh, so how u?ga nan Tuntuben harshe as promised,labari ne ba kamar sauran ba dan shi baida tsayi sosai,an fara shi kafin bayan sallahn daya kamata ne ba dan komai ba sai dan ku ji dadin shi sannan ku gane inda labarin ya dosa,insha Allah bayan sallan ma i will updating but not necessery stable like now..so i hope u all fall in love with it,pls try and show some love by sharing and comenting ta haka ne samu kara samun fahimtar juna dani da ku akan labarin.
Wish u happy reading times with love from SURAYYAHMS.
_Akwai book mai taken KUDI kumbar susa,shi xa’a fara shi bayan sallah hopefully 26th may,shi na kudi ne farashin a 300,so ga mai bukata contact 08060712446_