NOVELSUncategorized

TUNTUBEN HARSHE 5

*♡TUNTUBEN HARSHE????*
 _Voyage within the hearts!_ 
        *WATTPAD*
  *@SURAYYAHMS*
   _Brilliant writers   Association_ 
 _Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_ 


 _Toast;A fool at forty can neva be a fool forever,but Only a fool knows it All._ 

My First dedication goes to my Wattpad fans,inajin dadin coments dinku altho ba’aje ko ina ba but ure bringing outs arguments and points most espicially andeejo and fatimahg..one luv.


 _5…marigold and azure_Haka muka cigaba da rayuwar mu 1more week kawu be dawo ba asad yace min shi bazai iya ba amma yamin alkwari bazai sake kwanan waje ba.

Bance komi ba na kyaleshi,He neva breaks his promise wani abu me kyau kenan a ttare da shi,daga ranan time to time zaije clubing,ya zaga gari yayi duk abunda ya masa ya dawo gidan ba tare da mama tasani ba.

Dake ma ni ban san ko ina a kano ba asad Shi ya soma sabar min da kfc chicken,shawarma kilishi nd chokolate ice creams babu daren da ze fita ya dawo bai kawo min ba har ranar da Allah yasa kawu ya dawo..

Daga nan sai Komi ya dawo tsaurin sa sakewar da mukayi kwana biyu duk ya kauce kawu yace wajen aikin asad har yanzu basu yanke hukunci ba cos su acan suka fi bukatar sa amma sunce zasu neme shi,daga bisani yace damu ranar monday me kamawa zamu fara attending sabuwar school din mu tun daga nan muketa shirye shirye sai dai asad baiji dadi ba sam da kawu yace ni zanje kauyen mahaifiyata nayi sheda akan dukiyar ta na gado kuma sati zanyi kafin na dawo na same shi a schl.

Hakanan dai kowa yayi shirin sa monday nayi  kuwa ni da kawu mukaje kauyen iyayen mahaifiyata asad kuma ya dauke sabuwar mota kirar Supra ya nufi sabuwar makaranr mu

Cikin nitsuwa yake tukin Hannun sa na murxa stiring kamar baida laka,tunani yake aransa wai ance makarantar yayan manya ne altho shi be damu ba dan yasan duk haduwar sa bazai kai univeristyn sa notre dame ba…

if not that its an exlusive private law schl da shi baxai taba tunanin karatu a nija ba,Motar ta mugun dacewa da shi cos tana da shape mai dauke idon da kowa yaga wulgawar sa sai ya juya,dressing dinsa zai sanar dakai cewa he has special passion for calvin klein dan haka daya shigo farfajiyar schl din banga halittar da yaci karo da shi be kalle shi ba  
 Yan mata da samari wasu har na tuntube,Asad Tun bei ganewa har ya fara jin kansa wasu matan da sun hada ido sai su masan helo,kai harda lexial professor su sanda ta so yarfa kanta wajen sa dayaje karban attedance card,kan kace kobo his first day at school yay popular sosai har ansaka masa suna mr smart. 

Marigold and Azure law schl is a nigerian international school only for people who has study law in an extremely high rank universities kamar irin su havard din

Ginin Huge Striated glass building ne mai dauke da 10 feet floor,an kyafe shi in an oval curvature,ta sama shine ofishin manyan shuwagabin makarntar ta tsakiya na malamai just 3 floor zai iya dauke duka students din dan kuwa basu da wani yawa anan. 

Sunada manyan manyan halls guda uku tsarin sa da komi na zamani,mini measuem a  laboratory sai chan ta bayan building din aka kera reacreational
Ground

Inda Zaka ga filin sports daban daban like Basket ball,volley ball,4lane long swiming jar,midi football field,a karkashin wata rumfa kuma zaka ga snooker da table tennis nan ba a raba shi da gayu da yan mata dan acikin deen din akwai bar na shan kowani irin drinks sann ga babarque coner.

Basai na fada tsarin rayuwar su  babu abunda ya raba shi da tsarin xlusive Univeristies,komi a tsare ne kuma a yelwace,yanzu haka campanyn apple itake suplying comp note books dinsu da duk wani gadget fannin technolgy.

Thy are trained as first class law professionals duk dama yawan ilimin su shi aka fiye aunawa,but have u eva wonder why dan talaka mai ilimi zai kammala law schl dinsa ya fito field sai kaga amma ba lallai ne a sakaya shi cikin masu karban manyan cases ba?

To this is one of  the reason,evry profession neeed geniouses abmnd extraodinary brains,musanman ma shi law babu tantama yana bukatar masu baiwa da ilimi.

Daliban Marigolds and azure Sune irin yaran da ake maye gurbin manyan manyn lawyoyi da su,shiyasa daga sun kammala ko basu da wani shekaru sai kaji ance da babban rank aka dauke su..

A schl din Ba wani raini tsakanin student dan Duk wanda ka ganshi anan kasan dan baiwa ne Shiyasa samun shigar sa be zama mana matsala ba duka unin da muka yi exclusive ne gashi Dama da A grade din mu muka fito

Marigold stand for the female law stud while azure stand for the male student

A tsarin schll din 2 days lecture,3 days suna kiran sa professional challenge class,manyan justice da judges ke supervising other professors wll give remark,anan za’a je schl court room ne ayi asalin puting law into action,many cases are presumed har comissioner of police yakan sa hannu a bada mutanen sa just to achieve their goal, turn by turn ne and this gets even hoter in akaje final year

So kafin mutum ya gama 2years duration dinsa anan sai kaga ya riga ya kwarance sosai duk wani boldness da guts yana da shi..

Abun burgewa da su shine all student must remain flexiible and  considerate dalilin hka yasa once in a while on sartuday akan yi inviting human therapist wato mr cater walter tun daga havard university akan yazo yayi lecture session by creating demo dan yy shaping mind din student su zamto masu tausayi da naxari akan abun da ya zarce tunanin dan adam

“Even how to deal with spritual cases,black magic dangerous mentaly unstable client kamar masu chronic schixoprenia an co.

A lwyr is expected to deliver justice and for u to achieve justice u most study facts and myth abt evrthing.

Duka duka we are 150 student,schl din is valid for 2yrs only.

And each student has his own profesional influence just like a mentor ko ace dai quardian.

Carmilla campbells obasi,ita kadai ce ta ci sa’a dan kuwa shugaban makarntan da kansa shine nata professiomal influence din which of couse yaxama abun fadi dan hakan be taba faruwa akn kowa ba.

Sunan sa jr abdulraxak Adeyemi fedrick babba ne kuma jajirtacce wanda ganin shi ma sai an shirya.

Watan mu biyu kenan da samun admission amma babu mahalukin da zaice be san carmila campbells ba,duk wanda kagan shi anan dan me shi ne kuma baiwar sa ta kawo shi,but carmila ta fito daban sabida tsaban naciyar data keyi wa karatu yadda take kullum focus hankalin ta na kan karatu zaka rantse bata hutawa arayuwar ta.

Ansha cewa anan schl din akan samu competion da tie akan result somtimes wajen 20 student yan class daya koma fiye amma wannan karon its seems like carmila campbells ita kadai take so ta rike ragamar set din su.

So she became like a head princess of all law students,a dan wata biyun da sukayi ba’a samu wacce ta fita akan komi ba,she is bold,confident and political sannan tana da yawan saka serious akan aikin ta koda bame amfani ne bane kuwa xata yi shi da qaxar qaxar kamar bata damu ba

Many times za’a sa brain games ayi ta fafatawa kona academics ko na leisure ne kuwa haka zata fasa taro ta lashe gasar tsaf.

Wasu tana burge su wasu kuwa bata gaban su,and some hated her for being too obsessive with her goals and over professional

Carmilla is a beauty to behold ga aji dadin karawa da take ar gaban shugaban makarnta,the most lousiest Molly brazy ita kadai ce kawar ta Duk dama takan dan yi asociating da masu saukin kan yan ajin mu jifa jifa.

Molly ita kanta tagane carmilla tazo yaki ne ba zallan karatu ba

Carmilla Ko a mafarkki bata son taji sunan failure bare taji ance wani na gaban ta,dukan alamu yay nuni da hakan Shiyasa take dan jin kan ta take kuma sa ran ita xata fara painting notice board red da outstanding perfomance din ta.

“I hope u make it,

Sai tace i must make it.

Wata rana molly tayi shiru wani bin sai ta fara mata nasiha..

“Tace carmilla wayannan duk A grade student ne is posble akwai wanda yafiki amma be nuna kansa ba

carmila bata ma taba saurarar hakan ba bare ta amsa,in ma abun ya bata haushi the next day sai kaga taje confrence hall ta saka gasar da da kyar ake samun wanda xaici gasar acikin student mostly in aka tuke ita take solving abun ta,masu admiring din ta suyi ta hailing din ta masu wayon kuma suyi tapping knowldege,wanda suka tsane ta kuwa ba abunda yake kawo su tsabgar competiotion din ta,even so akwai mutane irin su asad wanda a yau yay kwana uku da fara zuwa schl din amma ko acikin wasa hanklin sa be je ko ta inda wani xai ambaci sunan ta ba.

Shidai tun da yaga kyauwn shi ya dara mutane yake shan qamshi,yaki yay magana da kowa daga idon sa ma baison yi sosai daga an tashi he wil walk confidently to his cars har wata ke cewa inta gan behaviours dinsa edward colins kawai take tunawa na film din twilight.

Ni nace basu san asad ba tukun,rashi na ne kawai yake damun shi,in ya kira ni zamuyi fadan da muka saba a waya ko jiya tsakiyar dare ya kira yake ce min wai shi lallai kawai na gudo na bar kawu acan na dawo,a dadi ba dadi muka rabu somtime abunshi har kure min tunani yake,no one like him in ma hrt konima inajin kewar sa marar misaltuwa araina.

Its seems like jira na kawai yake na dawo kafin ya fara exploring skills dinshi, shiru shirun dayake kwana biy yana playing hard guy ba shi ya hanasa sa ido akan kowani sashin activities din schl din ba,aransa har yasan iya ina ya dace ya tsaya iya ina kuma ya kamata yama kanshi madakata.

Basket ball foot ball duk ya san dole ayi da shi,he has swiming skils amma bejin anan schl din zai shiga salon masu yi

But parties in the bar and babarque nan kam be ma hakura ba sanda yaje yayi exploring ya sha iya abunda zai sha ya huta,gashi a time din waje yadan yi shiru cos rabin student ana wajen gasar competition din carmilla so har yazo ya fita bama wanda ya san ma da shi.

Akwana na biyar da 
Tafiyata ranar asad yaje clubing sai yayi lattin bacci har aka shiga orientation bai shigo schl ba sanda aka raba kusan tsakiyar lecture sai gashi 

ya shigo cikin sauri yaja kujera ya xauna,bema lura da idanun da sukayi cahhh akansa suna binshi da ido ba 

 Asad kyakkyawan namiji ne kyaun san har ya wuce misali

Simple clean milk gucci tshirt yasa with matching choklate brown pants,wanda bamaraban design din da kafurar sneakers dake kafar sa,ya rike hadden p cap dinsa a hannu hakan ya dada sa ake saurin noticing golden wristwatch da ya dauke hannun sa chif,pochy and classic rich guys awajen are seriously admiring him bare aje ga matan wajen dake jin cewa asaad  din maybe bama mutum bane 

sama da kasa xaka kare ma hall din kallo carmila campbells obasi itace kadai bata juya ko sau daya ta kalle shi ba,bata masan da shi ba of cous hankalin ta akan abunda profesor mariya mathur take
Fada ne,tsarin ta ne in tana aji bata kula komi se an ta shi 

Aranar duk tambyoyin datake amsawa da bayanan data tashi tayi asad ne kawai be dago kai ya kalle ta ba,takaicin masu kallon sa yabi ya ishe sa,aransa yakance sai kace basu taba ganin namiji ba? haka ma bai motsaba har aka gama lecture din bema san me akace ba.

Da suka fito Ji kawai yyi anacewa za’aje sabon orientation hall and all of them must be present,malamar su dakan ta zata sa gasa yau.

Yayi tsaki aranshi yana jin haushin rashina agefen shi,he want to talk to someone amma be son yay garaje hakan dai yabi zugar dalibai aka je  hall din tare da shi.

Suna shiga Few minutes kowa ya zaxauna mrs mariya mathur tayi introducing yadda ake gasar which ofcours is all about law and carmilla 

Za’a murza wani box ne,u pick a number sai a maka tambayar da aka samu acikin spinning box 
In har ka amsa tambayoyi goma baka fadi ba za a baka tickect na shiga brain box club wanda dama carmila ce shuggan sa..tunda ake gasar ita ce kawai ta taba amsa tambayoyi goma shar bata fadi ba kuma bata da shakku akan amsa wasu makaman tan su.

Akwai wani abdul basit second son na shugaban kasar nigeria ne to shine kawai ya taba amsa question din har tara,ana goman ne be ci ba stil carmila ce ta amsa mashi,.besides
Shikadai ma ya
Taba yin haka,minimun answer bai wuce 5 6,duk abunda ake tambayan su akan dokoko ne na law da chapter capter da verses Wannan competion din shi ya saka student dayawa neman karin ilimi me nisa akan section section na dokar kasa.

Bayan mrs mathur ta sake bayani akan game din sai Aka fara competiton din,first badge second badge,yadda asad ya kafa kansa awaya yana latsawa ba sai an fada ba zaka san the whole thing seems so boring to him,ga wata babe sai brushing fingers dinsa take da nashi ko da xai dago ya kulata haka dai Yaki responding har aka zo kan manya su irin duk question din da is too tough ba asamu me amsa shi ba zasu amsa,dukkan su yan kungiyar carmilla

Sai usher yace box 3 is unaswerd molly brazy sai ta tashi ta amsa correctly akayi hailing dinta tana yanga,box 5,shiru aka wuce sai box 8 wani foreing guy ya amsa dede..so no one can answer box 5? Nan waje ya kaure anata kananan tataunawar gefe 
Chan wata da ba yar kungiyar su carmila na brain hox club ba daga cikin taro sai ta daga hannu alaman zata amsa,she is a fulani girl cool nd unnoticable da wani kallon kurel asad ya karanta ta frm head to toe kuna yadda ya tsara aransa kuwa haka tayi introducing kanta she is fatima zahra bugaje..

,shirun yanzu sai yafi na ko yaushe dan no one has eva dare try to challenge carmilla daga cikin audience ko irin a wasa din nan.

Box five shine tanbayata ta karshe wanda kowa ya kasa amsawa as usual ana so ne in ba samu ba abama carmilar fili,Usher ya karanta ma
Fatima questions cikin nitsuwa kuwa fatima ta fara amsawa corctly but unfurtuntley a karshe she was wrong..
Tuni waje ya kaure,Asad ne kawai ya lura da ba laifin ta aciki sabida yaga yadda sauran dalibai suka saka mata ido sosai ita kanta mrs mathur tambayoyin datake matan is very embracing,kafin takai karshen word an dakatar da ita da wani bayanin,kafin ta idar har muryan ta ya dau rawa so she became so confused..

Data ga kowa na dariya tsuliya a zage ta koma kan seat din ta ta zauna kamar xatayi kuka,wajen ya kaure da kananan maganan banza wani furzan iska asad ya sake ya wani lumshe idanun sa tsawon lokaci be bude ba,”. any other brain jerk?the floor is still open…brain jerk?sai aka kwashe da dariya in mockery of fatima bugaje… usher ya fadi hakan yafi sau uku student sai kallon ta suke wasu ma mata dariyar su da karfi sukeyi musamman molly brazy muryan ta yafi na kowa daguwa

 “cewa take ayi adena bata musu lokaci kawai abada kawarta carmilla wato brain box queen ta amsa kowa ya watse.

For the last time usher nacewa any brainn?..bai karsa ba sai ga wata hannu can sama ta dagu kamar tutar musulunci,cikin tsananin mamaki kowa ya juya ya kalle shi while his eyes is still closed…..
#Nasan dai farko farkon labari ne amma da alama watsap basu muradin labarin,ok no wahala in littafi yayi xafi nima ran rama????????cos the book is full of unxpected things????

Toh fa GA ASAD GA INYAMURA CARMILLA???????? wetin is gonna happen fans? 


_”uhm uhm ina yan mata da uwaye  masu bukatar karanta littafi domin samun karin ilimin sanin  istimna’i wato(masturbation )?nau’oinsa,illarsa na fili dana boye?…labarin kudi kumbar susa ya kafa jigo ne da hikiman Allah,zamantakewar Aure,yarda da qaddara da abunda ya shafi sihiri da son duniya’kks littafi ne mai tsada badon kudin da za’a saka mashi sai dan darasun da zaizo da shi wanda suka fiye faruwa agaske shin ko kina so ayi budirin nan dake?TOH????????.._

 _MAZA GARZAYA KI NEMI KUJERAN ZAMAN KI A KKS PAID GRP,domin kuwa labarin Kudi… kumbar susa zai fara zuwa ne a ranar Ashirin da shida ga watan mayu 26/5/2020 AMMA Kofa a bude take ga duk mai bukatar biyan kudin labarin iyanzu”.FARASHIN SA #300ne kacal,zaka iya biya direct ta ACCT  0152983148  @surayyah muhammad suleh GTB ko VTU transfer ko mtn digits ta wannan number 08060712446 sai ka tura shaidar biyar ta 08036651119 domin Asanya ka a grop din!..hey masoya  abun alfahari inbada kaina a sare domin ku inje gida ince ya fadi????kuyi kokri ku shigo adama daku don tsabar kauna da nake muku yasa bazan so ace wannan labari ya wuce masoyi na ko daya ba????ITS GONNA be WORTH..insha Allah!_

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button