NOVELSUncategorized

TUNTUBEN HARSHE 6

*♡TUNTUBEN HARSHE????*
 _the Voyage within the hearts!_
       *WATTPAD*
  *@SURAYYAHMS*
  _Brilliant writers     Association_ 
 _Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_ 


 _Toast:success or victory isnt conected to intelligence,follow excellence,nd success shall follow you._ 

*ina alfahari daku masoya wannan shawarace ta musmmn domin ku,”wato Shi jahilci babban ciwo ne shiyasa illar sa yafi kama dana ciwon hauka,shi zakarar da Allah ya nifa da chara ko ana ga muxuru ga shaho sai yayi,a tunanin ka hassada da kyashin ka yakanyi ma wani illa ne amma a zahiri wakan ka kake yiwa illar dan kuwa zuciyar ka bazata taba dena cunkushewa da bakin ciki ba,da zaran damuwar wani da cigaban sa ya dameka toh ka nemi gafarar Ubangijin ka domin hakan alama ne dake nuna karancin dangata mai kyau tsakanin ka da ubangijin ka dan yace meyin sallahr sa da kyau bazai taba tabewa da munanan hali ba.Allah sa mudace,MASOYA Na i cant believe yadda kuka amshi labarin nan kai one luv guys❤????????*


 _6…the brainbox king_Kananun murmuring ne ya cika hall din dan babu wani mahalukin da be juyo ya maida hankalin sa kan asad ba..

..cikin rawar jiki molly brazy ta dafa kafadun carmilla da karfi “hey babe this is the guy am talking about”…look at him sai tayi nuni da shi,anan carmila ta farga Cikin wani yangataccen yanayin nuna ko in kula jan aji a kuma miskile ta wara idanun ta…. ai kuwa tana saukewa akansa taji wani yarrrrr yabi jikin ta har tsakan kanta kamar an jona mata shock,a daskare ta juyo ta zuba masa idanun ta kafin ta farga samun kanta tayi da wani irin daukewar chak har bata iya dauke kai akansa.

dukan su sai suka tsaya shiru a gefe kusa da professor su wato mrs mathur,molly na gefen ta duk sun tsime along with others anata kallon lumsashen idanun sa,shikuwa still hannun sa a dage yake sannan yaki ya bude idon nasa akan lokaci

Fita duniyar da suman minti 5 da carmilla tayi bata farfado ba sanda usher ya fara magana da karfi a mic….”settle down settle down,pls sit down..da kyar sannan wajen ya dau wani irin shiru,cikin yanayi mai sanyi da jan rai Asad ya bude idanun sa inda straithgt ahead ya sauke su akan fatima bugaje wacce tunda ta kalle shi sau daya ko dage idanun ta bata sakeyi ba…

Carmila sai ta lumshe ido ta sake budewa tana kare mai kallo,da rawan jiki molly tace ma carmilla babe u have to win this…guy…da wuri carmilla ta daure fuska sai bata kula ba..ita kam molly aranta alrdy neman hanyar da zai sada ta da shi takeyi

 inhar ya fadi amsar tasan kamar ticket tasamu na masa shishhigi dan tasan daga yau kowa xai fara ganin daman shi…”Usher ya katse mata tunani dacewa ok,box five are u ready?asad giran sa kawai ya daga cike da jan aji a miskile yace yes..

Hmm Kusan kowa awajen is feeling his swag,this guy is a savage…rabin dalibai bawai hankalin su na kan tambayar bane amsar da zai bayar kawai kowa yake jira

Aka kuwa karanta masa tambayar tsaf,asad yayi shiru be amsa ba sanda ya juya ya kalle yanayin fatima wanda da kyar ta sake dagowa ta masa kallon minti biyu da alaman sauke ajyan zuciya..
 yaji dadin hakan sai ya dauke idanun sa akanta ya fskance tambayar ya fara nashi bayanin with facts and originality

Nan Wajen ya yanke tsit Kamar an kashe sarki tsaban shiru even the sound of smallest pin drp za’ayi jinsa”mrs mathur tana ta mamakin sa,har aranta taso ta masa irin tambayar da sukayi dan su ruda fatima cikin salo irin na masu ilimi but unfonately sai taga shi asad din bamai sauki bane,yaron kamar baiji…he is outspoken,yana maganar sa ne confidently agaban mutane baijin shakka bare dar dar kuma bayannan nasa cikin nitsuwa suke tafe nitsuwar san gwanin sace zuciya.

Shima daga karshe amsar dayake bata ciki tambaya ne,and behold ita profesor ce amma she cant realy answer it.

Wani Gaff gaff gafff zuciyar carmilla ya buga data ga haka ita dama ganin shi datayi ma yaya taji bare kuma yanzu da ya nuna wani abu me ban tsoro game da shi?

Mrs mathur ita tafara tafa masa,followed by fatima zahra bugaje wacce tsabar abun ya taba ta sanda idanun ta suka ciccciko da hawaye,ai tuni asad yayi gaining fans,50% of law students dake wajen sai suka sa aransu sukam daga yau sun koma mabiyan shi including campbells haters dan awajen su in har asad ya dore ahaka to lallai sun same wanda zai koya ma carmillar wayo..

Aikuwa waje ya kaure,usher yana ta maimatawa”waht a history…,a sadade carmila ta fita molly nabiye a bayan ta kamar jela daga ka ci karo da fuskn ta zakasan she definately cant stand it,…asad kuwa a baya son magana har sanda mrs mathur tasa shi introducing kansa kowa yasan sunan sa da kuma sunan universityn dayayi karatu

Ranar ji yy kamar yyi ihu dan ko inaya juya kansa a schl din sai yaji ance Asaad,wasu suce Asad zain wasu suce Asad shakur…hy helo ya shata aranar,smiling faces bony faces duk bawanda be gani ba

Mutane dayawa sun gaishe sa yau but He only talked to fatima bugaje,he noticed, yarinyar tana da kunya sosai basuyi exchanging contact ba amma daga ranan itace kusan kulum zaka ganta a kujeran dake gefen sa…

A bangaren carmila kuwa Tun ranan sai cin Abinci yasoma gagarar ta uwa uba bata samun bacci,haka kawai taji tasa abun aranta sosai duk dama ranar da abun ya faru da suka dawo gida bakaramin hira da muhawara akansa sukayi ba

Molly tace ai shine haddaden gayen danake ta gaya maki kwana biu ya billo a schl din nan baya kula mutane…
But woawwwww ashee guru ne..

Tsaki Carmilla tayi tace guru?..abeg lets wait and see that,amsa question daya baxai sa akira shi komi ba. 

Molly tayi rau da ido tace koma miye ne ni kam asaad din nan ya min,”da murmushi akan fuskan ta ta furta “Allah bazan damu ba in ya zamto abokina

‘Ko kallo bata ishe Carmilla ba,batace uffan ba amma aranta ta rasa gane shin fargaba ne damuwa ne kishi ne koko asalin rudewa tayi da kyaun halittar sa..

Kwana biyu da shike har wkdn anyi lectures sai carmila take yawan satan kallon sa da sa masa ido asace duk dama baxaka taba cewa tana noticing dinsa ban,molly ce ta gano ta tsaf amma ita ayanzu burin ta ne ma ace carmilla tasa ma asad din ido dan su saba da shi sosai..

Toh da zasu tafi gida ranan shugaban makarnta sai ya aika aka kira carmila,dan kuwa labarin asad ya je masa har mrs mathur ta bashi details din labarin yadda akayi da assad a hall ranar

Shugaban makarantar sai yace ma carmilla taje gida amma this wkend kar ta huta ta tsara competion masu zafi masu tsauri next week kowani rana za’ayi gasar dan sosai yake so yasan me ake ciki akan asad.

Shikansa shugaban makrntar yasan Kudin daya karba  akan karatun carmilla campbell ba kadan bane

Thy actually want her to be the first best xlusive law graduating student in nigeria wannan karon ita kadai ba tare da tie ba.

Kenan in aka yi competion din shi zai sa ido ya san waye asad kume da me yake takama da shi a zahiri..

So ranar monday za’a fara komi,aikuwa tun a mota carmilla take bada molly labarin muguntar data ke shirin shiryawa akan asad..

Molly kam ko ajikin ta dan kuwa duk abunda xai je ya dawo gani take is of her advantage.

Anan A gidan mu kuwa daga Asad sai mama ni da kawu bamu dawo ba

 washe gari Sunday asad har gani yake kamar baxai ga safiya ba dan duk a tunanin sa agoben zan dawo, monday sai mu shiga schl da ni da shi tare..

Shiru shiru har mondayn tazo baiganni ba ranar tsaban ranshi ya baci he cant count how many sticks of cigarete ya busa,to add to his misery wayata ma tun ran juma’a a kashe take kuma ji yake babu abunda xaisa shi ya kira layin kawu ya tambaye shi wani abu bare ni…yau yana ji mama tace wutar nepa ne ya dauke a inda nake amma bai ce uffan ba,fita ma yy ya nufi schl tun jiyan beci komi ba sai ruwa sai taba.

A notice board aka manna news din serial brain box competion na wannan satin da carmilla ta shrya and evryone is invited,aikuwa all sound excited dan ba’a taba yin shi full week ba,wasu badon komi ba ma kawai asad suke so asake bada fili ya amsa kamar na ranar,dan har yau wasu basu dena hirar cinyewar sa ba.

Quite the opposite a ranar farko,haushin rashin dawowa na ya sa shi shiru shiru a haka har baije wajen  ba har aka tashi,dayawa basuji dadi ba kuwa and no one can really  talk to him kai tsaye,to ko fatiman daya sakema fuska shakkar sa takeji aranta sosai.

“Anan kuma Duk da kyau irin na Carmilla amma saida fargaba yasa ta sauya tsarin saka dressing sai ta soma sa hadaddun kaya na daban masu dauke hankali da nuni da ita kyawar macece,she still can deny that tanajin ta raina kyaun ta agaban asad,ga wani intense faduwar gaba datake ji akan sa,haka xatayi ta dauke kai,har a fili nunawa take sam asad baya gaban ta..Anan akayi fafatawar monday akayi na tuesday babu abunda ba suyi dan su janyo attention dinsa ba amma asad ko akwalar rigar sa.

Ranar ma ana kanyi ba a tashi ba shi yana can zaune agaban schl garden yy shiru yana kallon empty football field kamar maraya,wani zut yaji vibe ya shigo wayar sa sai ya daga wayar
 “sakon messges sun kai goma su sukayi poping daya nabin daya suna shigowa,tsura ma screen din ido yy dan sunan daya bayyana akan screen din sosai yasa shi jin wani mugun sanyi aransa..Sai dai Bai karanta ko daya ba ya basar,sai chan dayaga dai bazai iya juriyar ba sai ya daure ya shiga  dialing number na “..wani karar sautin
Duu duuu ya shiga ji ransa adan bace yace…what nonsense?wani karamin tsaki ne ya kufce masa bai hakura ba ya sake dannawa yay hakan kusan sau biyar but in ma yaci sa’a ne ma tayi kara sai yaji anata maimaita masa”the number ure calling is out of coverage”toh bai barin sisiliyar mtn ta karasa cewa pls try again leta sai ya katse ta…,aje wayar yayi agefen sa cikin yanayin yar karamar damuwa ya shafo kanshi…nadra, why?ya furta aransa yana wani irin fuzgar iska ta bakin shi da har zai fara mita sai kawai yaji inuwar mutum akansa 

Its smilling fatima bugaje cikin bakar abaya she looks cute duk dama ba make up akan fuskan ta murmushin take kan masa shima sai ya mayar mata nasa murmushin”.cikin sanyin murya ta iso
“sallam alaikum dan uwa ina wuni?yace lpya…i hope ther is no prblem tace nooo..But can i pls sit?sai yace yes sure,a nitse ta nemi waje ta zauna aran ta tana ta sakawa da warwarewa can dai ta daure tace masa”pls ina so zan tanbaye ka,yay mata murmushi yace go ahead dan tun zuwan ta ya lura da haka.. tace meyasa baka shiga mutane?yy yar mrumushi yace kema ai zaki iya amsa hakan tunda ban taba ganin ki da kowa ba…”tayi rau da ido tace ohh dama kakan kalleni? Yanayin mamaki dake fuskn ta ya kalla sai ya dada yin murmushi yace yeah tun ranar nake kallon ki,..”tace awwwnn thanks blushing all way cikin jin kunya…sai ya tabe bakin shi jim kadan ya mayar da kansa kan wayan sa yana bude sakonnin,mesgs na farko daya karance sai abun ya so ya bashi dariya amma dan kar yayi sai ya saje da juyowa dan yayi ma fatima tanbaya”Yace ita yar ina ce?if she dont mind yana so yaji kadan daga tarihin ta Gyara xama Fatima tayi ta ce sunana xahra bugaje cikin nitsuwa ta fara bashi labarin kanta,Anan asad yasan ita yar gidan ambasadan nigeria to china ne,sannan a bauchi state take zama da sauran familyn ta.

Yace ta burge sa ne ranar data amsa tambaya a brain box..daga cewar sa hakan kuwa sai yaga tayi shiru kamar abun ya sata cikin yanayin zafin tuna embrasing moment din ta a hall din,yace no its ok,wallhy kinyi kokari…nan ne ya fara mata bayanin yadda ya fahince abun,aikuwa tuni fatima taji tamkamar ruwan sanyi yake zuba ma zuciyar ta dan bata taba tunanin har wani ya fahimve ta ranar ba

hakan yasa ta dada sakewa ta bashi labarin makarantar da uwa uba wacece carmilla campbells obasi da club din brainbox

From A to z sanda yaji komi harda irin kinibibin da suke yi yanzu haka a competition din da akeyi,da alamu Fatimar ta gane sabida shi aka tsara shiyasa ta dada zakewa ta dora sa akan tashar zancen..

Tace jiya da yau in aka gama gasar ina lura sai an zage ka cikin magana
Yace zagi?tace yes In ba haka ba me suke nufi da sun kore bera,gani fa suke kamar tsoron su ne ya hana ka zuwa wajen,kaji wani sabon hail da suka laka makan su yay kuwa?wai  mamalizers…..marmalized irin local english word din nan nan ne da ake gaya ma mutum a wresting in an masa mugun dukan fin karfi  

Dariya sosai asad yayi itama fatimar tana tayashi,tace thanks anyway koma yaya ne ka taimake rayuwata ranar dan da ka amsa su,hakan dakayi ya yaye min bakinciki na matuka

Sai Yaji dadin da tace hakan,hira kadan sukay daga bisani ya barta anan ya shiga motar sa ya nufi wajen yawon sa bai dawo gida ba sai can cikin dare

Washe gari da safe a schl campbells ta zage tana ta bushe ayarta a club din duk dama aranta a matse take asad ya fuskance su,kwana biu bata wani bacci ta dalilin sa,har rose water sanda ta yayyafa dan karma zuciyar ta ya yi tunanin zarmewa akan soyayya ko wani abu da shi ..

Yau shigar bakar suit tayi mai dan gutun skirt da farar sleevles shirt aciki,fararen dogayen sawun ta su suka dada haska cover shoes din ta kuma kara bada gudumawa wajen catwalk din data keyi mai dauke hankali gwanin burgewa,gashi yau kyaun ta a fili ya bayyana dan pony tail aka tattale mata mai tsawo jelar qashin har na taba bangon duwawan ta

Tana amsa waya amma Da sauri take tafiya kamar wacce xata tashi sama ba komai bane kuma illa cewa da akayi asad ya shigo inda ake gasar

Sharp sharp ta sauya tsarin game din tace yau ba brain box club kawai zasu amsa ba zallan audience ake so aji bakin su,.

Nan Aka fara question wuta wuta fatima bugaje remain his bigest fan,the more suna haduwa the more tana kara sakewa da shi,aikuwa tum abum na wasa har ya kasance anzo part din da asad ne kawai yake iya murzawa kuma ya amsa,for the first time a tarihi aka same wanda ya amsa 30questions batare da ya bata ko daya ba,kan kace kobo yauma an koma bayan sa da ihu da cheers
‘…Assad,asad Asad..sai aka fara shouting welcome to brain box club,wasu suce brain box king

Carmilla ta sai taji ta cika fam,usher yana jira yaji tace an dauke sa kamar yadda aka saba,sai kawai ta hade rai tace ‘..he s not invited to brain box…”cike da mamaki dalibai akayi wooooo ana kananan maganganu ko ajikin ta sai dada tamke fiskan ta take

Toh Yau ne rana na farko da asad ya tsaya ya kare ma ta kallo,…shi ba a masa ya kyale dan tana cewa no din ma ya mayar mata wata miskilalliyar murmushi tare da daga kafadun shi alaman be damu ba

 da suka hade ido sai ya juya mata thump dinshi in most disgusting way,da sauri ta kawar da kai hakan sosai ya dada raxana ta,chan taja tsaki mabiyan ta suka biye mata suka bar wajen asad baisan ma tanayi ba,dumbin student maza da mata suka zagaye shi kowa ya fada opinion dinsa yau ya fara magana sosai da mutane,akan brain box competion yanzu haka shima yanada mabiyan sa,guys and ladies duk dama mata kyawawa kusan duk anan suka ta’allaka..

Washe gari da aka sake dawowa to akwai wani Shawn
Mikel dayake yafi kowa jin haushin carmilla shiyay ta emphasisng cewa kar asad ya taba shiga kungiyar brain box koda kuwa carmillan dakanta ta dawo ta roke shi

Shi kuma Asaad bai taba daukar komi serious ba,shi yi kawai yake sabida ya dada rama wa fatima and as part of his plan akan gyara mu’amalat sa da sauran dalibai, bawai burin shi yayi suna ba, amma the more ana gabzawa the more abun yake gayatar da zuciyar sa,har yau ko kallon sunna bai sa ranar yi ma lamarin carmilla ba amma dayaga dagaske so take ta nuna irin ta tsane shin nan sai kawai ya cigaba da kure ta

Tun kan aje ko ina suka saba da fatima shida baida saurin sakewa amma kafin friday har ya bata labari na,yace mata sunana nadra kuma daga nazo nice abokiyar ta…

Itakan fatiman she is really ecxited da kwana biu schl ya dauki sunan asad a ko ina ya wulga yanzu ansan shi.

Da chan gayu sunso shima ya hada nashi club din sai yaki ya nuna abun be dame shi ba,so long as zai nuna ma carmilla iyakar ta shikenan….
#hmmmmmm fans what is happening ne?wetin dey shele????Tallah

_”uhm uhm ina yan mata da uwaye  masu bukatar karanta littafi domin samun karin ilimin sanin  istimna’i wato(masturbation )?nau’oinsa,illarsa na fili dana boye?…labarin kudi kumbar susa ya kafa jigo ne da hikiman Allah,zamantakewar Aure,yarda da qaddara da abunda ya shafi sihiri da son duniya’kks littafi ne mai tsada badon kudin da za’a saka mashi sai dan darasun da zaizo da shi wanda suka fiye faruwa agaske shin ko kina so ayi budirin nan dake?TOH????????.._

 _MAZA GARZAYA KI NEMI KUJERAN ZAMAN KI A KKS PAID GRP,domin kuwa labarin Kudi… kumbar susa zai fara zuwa ne a ranar Ashirin da shida ga watan mayu 26/5/2020 AMMA Kofa a bude take ga duk mai bukatar biyan kudin labarin iyanzu”.FARASHIN SA #300ne kacal,zaka iya biya direct ta ACCT  0152983148  @surayyah muhammad suleh GTB ko VTU transfer ko mtn digits ta wannan number 08060712446 sai ka tura shaidar biyar ta 08036651119 domin Asanya ka a grop din!..hey masoya  abun alfahari inbada kaina a sare domin ku inje gida ince ya fadi????kuyi kokri ku shigo adama daku don tsabar kauna da nake muku yasa bazan so ace wannan labari ya wuce masoyi na ko daya ba????ITS GONNA be WORTH..insha Allah!_

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button