NOVELSUncategorized

TUNTUBEN HARSHE 7

*♡TUNTUBEN HARSHE????*
 _Voyage within the hearts!_ 
        *WATTPAD*
  *@SURAYYAHMS*
_Brilliant writers   Association_ 
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_ 
 _Toast:if you judge ppl then u have no time to love them,history repeat itself endlessly for those who refused to learn from the past!_ 


*kai????dawa zan fara ne?ok bari ayi yar son kai????This page is for mah ppl at SURAYYAHMS NOVELs thy dont only talk for africa but thy are great motivators,analisers and fantastic dreamers lol????..no words sha????????i feeel yah????❤*

 _7…mr clairvoyant_Washe gari ranar Thursday ne sai ya kasance suna da wata muhimmiyar encounter na koyarwa a babban hall din su so kowa anan is instructed to wear a black and white law dressing code.

Da safe very early in the morning kowa ya shigo schl ya same sit ya xauna ba’a fata lectures din ba amma malamin ya shigo..

 Babu wanda xaka juya ka kalle shi daga mace ko namiji kace be maka kyau ba,wasu sun sa customised suit ne wasu cooperate wasu kuwa asalin black cavali jackect suka dau wanka da shi suka fito,alot of breathtaking creatures,but still wankan asaad ya dara zuciyar kowa,bansan ko dan yanzu ne aka san shi ba amma daga budewar motar sa har yakai matakalar da zai sada shi da hall din shikansa bazai iya bayyana yawan idanun dake kansa ba.

Duk wanda ya san siffar tonymahfud toh ya san siffar Asad,hade da daddan qamshn turaren devilclubs dake binshi,matte black slimfit giorgio armani suit ya sakaya wanda ta balain yin dede da dirin halitar sa cikin yar sauri yake tafiyar yana duba agogon sa wanda shima baki ne amma glass din ciki an masa kalar deep maroon

“Carmilla,cam?..Campbells?..molly ta girgiza carmilla data yi wani lafai ta sake baki,idon ta na kan bakin window inda ta dade tana satan kallon shi tun a lokacin dayake haurowa…”r u ok?molly ta tambaye ta adan dame..kikifta ido tayi a daburce tace yeah…im fine mekika gani?Sai molly batace komai ba..toh ganin molly ta dan basar sai ta fahimce cewa hala batama ga meya faru ba.”boyayyen sautin hmmmm ta sake cikin sauke ajiyan zuciya aranta tace Thank god da bataganni ina kallon sa ba,A gaskiya gayen ya hadu,and there is no way xata iya boye faduwar gaban data keji in ta gansa.

Wani bangaren brain din ta cewa yake she had to make him her enermy,dan tasan ko tasa shi arai ma abanza ne dan soyayya bazai taba zamowa silar shigan ta schl ba.

I only came here to be the best”cikin yanayin lumshe ido da sauke ajiyan zuciya ta jadadda ma kanta.

Aikuwa ana gama zama aji ya dauka da darusa masu zafi,carmila sai yai ta tafara ganin abubuwan da suka bata tsoro har suka so su sa ta rubuta yau a matsayin ranar dayafi kowani rana bakin ciki a rayuwar ta.

“..Ta tsani a fita,ta tsani a buge ta tsani asha gaban ta,she had neva became second in her life.

Amma Sai taga kamar yau tunda suka shigo hall aka fara discusing cases din opinion din asad kawai malamin ke juyawa
Wani bin ma tamkar asad din ne ke koyar da su

Xatayi saurin daga hannu ta amsa tambya kam,amma da asad ya zo yay bayani akan nata shikenan sai a fi maida hankli kan sa,a haka har tayi zuciya tayi shiru

For almost 2 days hakan na faruwa kawai ranar sai ta hatsala ta fice a lecture hall din mai gaba daya ta koma balcony ta zauna tana huci har aka gama bata sake komawa ba

molly ce tazo nan tana tambyar ta meyafaru? cike da mamaki,wani kallo carmila ta  mata a tsime kamar wacce take jira ta shiga surutai ita a dole ta tsani asad,” tace yaron ya cika shishhigi da nuna kansa,”he is getting on ma nerves…i hate him…sai nanatawa take dan ba karamin so take tsanan yay tasiri aranta ba..

Molly tayi shiru tana lura da ita cjan tace hmmmm…adaora kenan Kefa mace ce,shi kuma na miji..lane dinsa daban kema naki daban,keda ma kike da chance din gayyato mana shi club kika ki? but u are here thinking about defeating him

 tura baki carmilla tayi tace so what?u cant be serious molly,all ma hardwork,all my stresss sai in bari wani wawa yazo daga baya yana ruguzawa sai kice in kawo shi club dina?…yazo yayi me kenan?..look a must actually find a way of showing him am carmilla adaora campbells obasi the undefeatable.

Tana gama fadan haka ta farga,Dage idon da zatayi sai suka hade ido da shi yanzu ya hauro dan ko raba kafar sa dakan step baiyi ba,”a duk yadda ta hade rai bata iya motsawa ba tsabar shock din data ji na yawo ta jinin jikin ta

Shikuwa asad Murmushi yake aransa ayayin da wani kyafaffen kallo mai ban haushi ya subuce sai ta watsa masa harara cikin jan tsuka mai sauti tsuliya a zage ta mike fuuu ta kama hanya ta wuce ta barsu wajen

Molly tayi wani faffadan yake mai nuna alaman jin kunya cos ba ajin mace bace tayi maganan wani abayan idon sa”fuskan sa ba yabo ba fallasa ya matso kusa baice uffan ba ya dube ta,sai ta mika masa hannu quiet confident tace hy im molly..molly brazy..,ya wani karkace yana mata kallon sama da kasa da kamar bazai amsa ba har taji wani iri sai daga bisani ya amsa yace…’Asad..sai yayi shiru

Gaba daya molly sai taji tafara rudewa tace Actually”bai bari ta karasa ba…yace no i understand,.and pls tell her am ready to know her… kaiwa nan ya wuce ya bar molly a sume tana bin haddaden takun sa da ido har sanda ya bace,wani uban tsalle tayi tana ihu tana dariya,agurjuje ta shiga saukowa tana kiran sunan carmila bata ganta ba sai tabi bayan ta.

A gida carmillan ne tsaye ta cika fam tace ‘He is ready to know me??

Molly tace Oy yesss..

Toh Wayace kimishi magana…?

I didnt ni shi ya fara min maganan

“Lie,sai ta hargitso kamar xata yi kukan takaici…wannan gayen nasan bazai taba yimiki magana ba Jiji da kai gare shi…wawa kawai

‘MOlly tace oh I seee,i guest dan yana lashe qasarki fiye dake ne ya zamto mai jiji da kai,wawa..

tace yes,dolen shi yyi jiji dakai sabida yasan ba abu karami bane akara da ni..

Rau da ido molly tayi a hankli ta frta Ohhk,god calm down campbells….ki nitsu ki saurara,this guy is a genious so talented cant u see?
Kema kinsan dai yafi karfin raini dag wajen ki pls do accep it.

Dada harxika tayi axafafe Tace noo nafi karfin sa,and u tooo im just gonna prove u wrong..dole ne yasan ni carmila ita daya ce kuma babu wani agaban ta Daga nan kan computr ta ta hau ta shiga danne danne duk maganganun da molly keyi be ko shiga kunnen ta har molly ta gaji ta fice ta bar mata dakin 

Da safe a masifa ta zo schl ita kanta bata san meke bata haushi ba,asad kuwa duk yana lura aransa sai dai yayi ta dariya dan daga farkon sati zuwa  yau kusan babu wanda be gaya masa dalilin jin haushin sa da campbells takeyi ba

Yau 4 na yanma aka tashi,sai shashare mutane takeyi har molly bata tsaya jira ba da sauri sauri take tafiya ta hanyar schl parking lot_sa key din ta a bakin car door yy dai dai da saukar hannun sa akan nata,”wani yarr taji ya ziyarce tun kan ta dago yace excuse me?

 aikuwa dataga shine tun kan ya rufe bakin sa with guts ta daga hannu ta shara masa mari a kuncin sa

“How dare u touch me?..mutane na nesa dana kusa duk sanda suka jiyo muryan ta cos a mugun hatsale ta furta,asad yyi tsam shi bai dago ba hannun shi ma na dafe da kuncin sa sai kawai ya saukar d idanun sa Chan sai Ya matso kusa yana me mata kallon irin u made the bigest mistake of ur life by slapping me..

har ta bude baki zata sake blurting wasu kalaman sai kawai taga ya warware tafin hannun shi,” wani kyat tayi dan Abun wuyan mother maryn ta tagani yana dangling,yace u drop this on ur way….immidietly sai ya hade rai kamar ba shi ta mara ba yana ta kallon ta wani kifi kifi da ido tayi ta dada daure fuskan ta tamau da alamu kunya ya rife mata baki,har zata fauce abun daga hannun sa yay saurii ya dage sama hade da sauke mata wani irin munafukin  kallon barazana mai kashe karfin zuciya ..ji tay kamar ta sauke hawaye ga kunya duk ya dame ta dai daiku da suga abunda tayi tasan yau duk sun mata kallon wawiya,”..

Sanda ya juya kansa sai ya dawo Ya karkace yace 
“Hey Girl,.. I know u like me…and I like u too…

“She was like what?..abun yazo cikin kunnen ta ne a bazata dan ko na secnd guda bata yi tsammanin haka xai fito daga bakin sa ba,…da Wani mahaukacin tsaki ta kalle shi sama da kasa tanai masa hararar kure haushi wanda kamar kwayan idanun ta zasu fado kasa

Tace”ure right,i actualy liked u,but if u like me then beat personally in a 3days brain box..

Dada karya mata ziciya yyi da murmushin daya sake sai tayi shiru..ita kanta tasan Hakan data ce ne yasa shi Yayo wata miskiliyaar pose agaban ta

 dede kwayar idanun ta ya saka nashi idon yace “cheap”iya abunda kike tinkaho da shi kenan?..sai ta runtse ido da sauri..wani 2 scnds of silence ne ya wulga wajen kafin nan ya shako ajin cikin yanayin dage kafada yace…
“Invitation accepted anyway..

Kamar zata hadiye ranta Ta mutu haka taji sai ta kau da kanta looking very pissed,batace komi ba dai musamman dataga molly ta riga ta fara doso su,ya share ta shima itama sai ta juya zata shiga motar ta barshi..,bata hankara ba first time da ta fara jn namiji yamata wani irin rikon da tunda aka haife ta bata taba jn irin sa ba,so manly nd perfect da kanta ta juyo ta dada kare ma halittar sa kallo,..

yanzu ta gane cewa ko rama marin sa yace xaaiyi baxata ganu ba cike da dauriya tace,”let go off me,sai ya bude yatsun hannun ta a saukake ya cusa mata abun wuyan ta ya kuma cewa”ure welcome.

Wani fizgar kanta tayi cikin sauri ta cusu ta lume cikin motar ta kunna bata jira kawatan tagama shiga bama ta fara murxa wheel abun ta

“Ko ajikin Asad ya juya yana tafiyarsa boldly Dama chan shi gwani ne ta wannan fannin,aransa sai ya qudira sai ya ga abunda yayi karshen carmilla campbells obasi musannan da ta mare shi yau.

Badan ya nuna ma duniya baiwar sa ilimi ba se de ayanzu yana jin zai iya yin komi dan ya nuna mata ko a gidan giya ne akwai babba.

Dawowar sa gida ya same mama ita kadai xaune a falo da takarda a hannun ta ya rike sakakai kamar marar laka…,kallon ta ya tsaya yi da gefen idonsa  kafin yay sallama,ta amsa.. dan kadan ya sake ajiyan  zuciya dan jikin shi y bashi ba lpya ba…

“Mama tace Asad har an dawo?
,..kamar zai yi murmushi sai ya kure ta da kallo dan ya kuma gano alaman damuwar dake atattarre da ita,a duniya ba inda ake kiran sunan shi ta ratsa shi kamar na mama amma yau sai baiji shauki a muryan ta ba…ya karaso ya zauna daga kan chinese rug daf inda take zaune,”cike da alaman gajiya ya soma asalin gaishe ta..bayan ta gama amsa shi sai tayi shiru chan sai ya farga ya xauna da kyau yace lpya dai ko?..2snd mama tana shiru chan kafin tace eh lpyar kenan”..daba ta sake dora kala ba,sai ya dauke kai ya koma ya langwabar da kansa akan cushion, yayi tsammm”ohhh plsss ya lumshe idon sa ya firta a hankali,mama Azad ne bai da lpya?kwana biu ma banji shi ba bari to a kira shi…mama tace no…sai yy shiru,tasan badai zai ce ko abban sa bane,aikuwa sai yace to waye kike daga hanklin ki akansa?..,tace hmm in ba zaka tambaye ni mahaifin ka ba shin har ka manta yar uwankan ne?

yace nadra?sai yaga mama tayi shiru…ba shiri ya dago a xafafe “.. Mamm..mama what happen to nadra?…expression din fuskan ta ya dada ruda shi sai ya fara panting mikewa tsayen da yayi yasa mama itama mikewa…,”kai ka nitsu banason shashanci,”kamar me neman nitsuwar yace ok ok amma meya sameta?ina take?.. Jiki a matukar sanyaye mama ta koma ta zauna yanata kallon ta..tace,”Asad inaga kamar nadra bazata  dawo ba”..wani dummmm yaji a kunnen sa da kirjin sa atake yy daskarewan tsaye,…ita dai taga yy still bai dena kallon bakin ta ba tace baban ka yace dangin uwar ta suma suna so su rike ta acan,yanxu haka…

Mmmama….Its ok…its ok..ya dakatar da ita yana mai mata alaman baison ji..mama sai taji ta kara damuwa cikin balla masa harara ta juyo ta dube yanayin sa.” Tace asad baka da hankali ne ya ina magana kana dakatar dani..da kyar ya boye rawan da muryan sa yake yace kiyi hakuri shikenan an gama maganar,im hungry im sleepy ni sai da safe,daga nan juyawa yay ya bi kan step wayar sa ma bai daga ba akan rug din ya bar mata har ya lume bakin mama a bude yake da mamakin sa.

Doguwar ajiyar zuciya ta sauke Tace hmmmm Kalar tausayi tana mai sauke idanun ta,”in aka cire shakuwa tasan Abu me wuya ne ace tun da chan da muke tare mun shaku sanda muka girma muka san ciwon kanmu sannan sai ace mu rabu?”ko yau taso ta yaye hijabin kunya ta fada ma kawu hakan baiyi ba amma bata da karfin zuciyan fuskan tar sa da muhawwara.

“Ita kanta abun ya dame ta,jim kadan tayi juyi sai tace hmmm Shikenan an rabani da nadra?mama ta zauna tsawon lokaci cikin jimamin haka..Asad kuwa yau banda sallah ba abunda baiyi a wargaje ba,tun daga kan mirror kaya suke zubowa, taba kam har saura kadan din daya rage a hannun sa da shi ya kwanta yana ta kyafan bacci  

4.55am wani karan gyalen gyalen shi ya tashe shi Wayar san ya laluma cikin kasala be duba bama ya saka a kunnen sa…,”shiru ne ya gifta wajen Baice uffan ba,sai ya nitsu sau biyu yana gyada kansa bayan kusan 20 secnds daga bisani yace toh naji nidai ka kara masa maganan if posible yau din nan ta dawo.

“It cant be yau… Daga dayan bangaren Azad ya jaddada masa…

yace why not?Sabida xakace masa ninace ina so ko?..Azad yace A’ah.. Asad pls,just relax bana son abunka da baban nan,tun jiya kake cewa ya tsane ka for god sake whats wrong with u?..a ina uba yaki dan shi,”shiru asad yy bai amsa ba da wayar a kunnen shi ya mike yana kallon kansa a mirror…tsaki azad yy kamar yana kallon abunda yakeyi,sai yace toh ka manta ne baba ai dan uwan uba ne wajen nadra yadda yake da right akan ta haka suma suke dashi,and….

“i dont care.. asad ya fada yana yaye bargon sa mai gaba daya,”nadra anan zata zauna ba acan ba..azad yace ok am gonna do ma best in baba ya fahimce ni shikenan..in bai fahimce ni ba am soryy

“kawai kace bazaka taimaka ba,u left and now shes gone?wani lumshe ido yyi daya firta hakan dede gaban mirror ya isa ya ja drawer ya lalumo last stick in the park ya shiga kokarin kunnawa batare daya bada hanklin shi a ko ina na
 Azad yana ta bayani bama jin shi yake ba…babu wanda ya lura a duk da banbancin halayen su Asad daurewa yake ba dan uwan shi a gidan,and now its feels like he cant even live witout his nadra wacce baima san meyake ji akanta ba..

Da yyi wani irin zuko hayakin tabar cikin ransa yace”Sai in zauna da wannan tsohon? Like its chocking him,kada kansa kawai Yay karamar silent fizgar iska,call me back later bro… ya dakatar da azad da sauri tare da katse wayar, kan gadon sa ya jefar ya cigaba da busa ta hanci ta baki yana fittar da hayaki sanda ya gama tasss ya tura kofar bathrum ya fada yyi wanka yay alwala yakai 20minutes akan dadduma.

Sallah da addua duk na cire kasala amma shi Ji yyi yau din bama zai iya yin kome da rayuwan sa ba..

Hakan yayi ta sa zulai tanai ma mama karyan ya tafi schl alhali tun ranan baije ba,in yaji yunwa wani bin har ya sudade ya fita yaje yawon sa ya dawo bamai sani a satin gaba daya yana rayuwar sa ne a dakin sa baije ko ina ba,in beyi waya da Azad akan maganan dawowa ta gida ba to sha’anin sa kawai yake na bushe bushe,las las da kyar Azad ya kirashi finally yake gaya masa halin da nima nake ciki acan,yace masa gata can ta dena cin abinci”..su umman mu har sun gaji sunce sun yarda ta dawo din amma dole sai tayi zaman wucen gadi da su,cewar hakan awajen su yafiye musu kudin da duk abunda mahaifiyata suka bari wanda suma yake hannun su,and then i will be back as soon as possible…

Hakan ya kashe ma asad jiki,at same time ya kwantar masa da hankli duk dama be nuna ba.

Daga ranan sai ya sa aransa zan dawo din amma ba lallai yasan lokaci ko rana ba..

Washe gari da safe bayan y kammala fajr sai Wuraren 8:30am yatashi nan ma da kyar, ya shiga bayi yayo brush yay wanka yay alwala, yadau mai ya shashafa sanan ya shirya cikin dogon blue jeans da soft blue cotton t-shirt  bakaramin kyau yamai ba color, ya shafa man gashin nivea men dake karasa gashin kanshi kyalli sanan yadau turaren shi na ck mai kama jiki ya fesa kafin yahau kujeran sa ya xauna yana mai jawo appl system,yakai 25 minutes yana latsawa yana idarwa ya mike yana kallon agogo dan baida lokacin yin breakfast

 takalmin sa ya zira sanan yadau car key bema lura ta wani mota bace yafito da shi a hannun sa

Just once ya zaga gidan Saida yagama duba tsakar gidan sannan yawuce hanyar dakin mama

 toh anan tun kafin ya shiga dakin yaji maganan su da kawu suna magana,wani daure fuska yayi ya kwankwasa kofar dakin,”Salam alaik..ya daure ya fada da dan karfi dan yasan bakaramin aikin abban sa bane ya sashi maimaitawa sau goma.Sai aka bashi izini ya shigo

Kawu dake shirin fita ko wani kallon arziki be masa ba,ya rusuna ya yace “Morning dad,fuska ba a sake ba kawu ya kare masa kallo chan dai yace morning..lpya?

Yace noo dama nazo gaishe da mama ne,’..welcome back.Ya firta a sadade ya mike tsaye kamar sabon shigan zance..

Kawu yce ni zan wuce

Mama tayi murmushi shikima ya bishi da kallon mamaki dayaga bai motsa ba chan sai kuma sai yay shiru 

Chan Kawu yace ma mama to ki kula ni anjima da yamma zan dawo” wani daure fuska asad yasake yi kamar da shi ake maganan da fara’a mama tace saika dawo Allah ya tsare

Har kawu ya fita asad be matsa ba,mama tayi gyaran murya Sai a lokacin ya dago ya kalle ta,” kin tashi lpya?yadan saci kallon yanayin waje ya sama tayi zaune cikin riga da zani na atamfa mai taushi dark blue sai dot din yellow ajiki,tayi murmushi har zaka wuce?ya gyada kan sa..to sai a dawo da wuri ga baban ka ya dawo zaiyi kwana biu a gidan,so dnt give him any reason to say na barka kana yadda kaso..yy shiruu amma sabida mama ce tayi maganan so zai daure ya amsa.
Yace ok ma can i go now,tace kaci abinci?nan ma,murmushi kawai ya mata ya sakai yy waje.

“Har tsakiyar farfajiyan gidan ya kai yana takun sa cikin naxari dede parking space ya danna key pointer wata navy blue dodge jeep ce tai dan kara da signal wal wal.

Perfect ya bude ya shige ta da bismillah,in few secnd ya doshi hanyar makantar marigod and azure with his heart full of silly shinanigans.

Yakenan zaiyi bayan Ga abban sa ya dawo zaiyi kwana biyu,againts his new project wato Carmilla campbells obasi?..

Ajiyan ya shirya aransa ya kuma tsara cewa daga yau carmila zata san shi,xata so shi kuma zata mutu akansa…
#my fans kuma me kuka ce ne?
Wai Asad son nadra yake ne koko tsabar shakuwa ce?yo ita carmillan fa?karfa daga wasa sai muji…..hmmm???????????????????? 

The door is widely open 

_”uhm uhm ina yan mata da uwaye  masu bukatar karanta littafi domin samun karin ilimin sanin  istimna’i wato(masturbation )?nau’oinsa,illarsa na fili dana boye?…labarin kudi kumbar susa ya kafa jigo ne da hikiman Allah,zamantakewar Aure,yarda da qaddara da abunda ya shafi sihiri da son duniya’kks littafi ne mai tsada badon kudin da za’a saka mashi sai dan darasun da zaizo da shi wanda suka fiye faruwa agaske shin ko kina so ayi budirin nan dake?TOH????????.._

 _MAZA GARZAYA KI NEMI KUJERAN ZAMAN KI A KKS PAID GRP,domin kuwa labarin Kudi… kumbar susa zai fara zuwa ne a ranar Ashirin da shida ga watan mayu 26/5/2020 AMMA Kofa a bude take ga duk mai bukatar biyan kudin labarin iyanzu”.FARASHIN SA #300ne kacal,zaka iya biya direct ta ACCT  0152983148  @surayyah muhammad suleh GTB ko VTU transfer ko mtn digits ta wannan number 08060712446 sai ka tura shaidar biyar ta 08036651119 domin Asanya ka a grop din!..hey masoya  abun alfahari inbada kaina a sare domin ku inje gida ince ya fadi????kuyi kokri ku shigo adama daku don tsabar kauna da nake muku yasa bazan so ace wannan labari ya wuce masoyi na ko daya ba????ITS GONNA be WORTH..insha Allah!_

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button