NOVELSUncategorized

WA ZAI FURTA 28

???? *WA ZAI FURTA?*????
              2⃣8⃣
*Tukuici ne ga Aunty Rabi ( Hajia Rabi badawi Kano mam in huhan Ibrahim ), Allah ya Kara arziki ya shirya Miki zuri’a ya Kara Miki tsawon kwana. Amin.*
*KINA RAINA MAMAN WEEDAD*
*Domin ki…… beloved sister Khadija Dahiru wowo miji na gari I pray*
????????????????????  *RUKAYYA  BAKO DAN BATTA I love you so much, remember this always*????????????.
“`Bazan taba mantawa da ke ba Maryam Aliyu Yar adu’a ( M. Ali ) uwar Noor my in-law kina Raina Koda yaushe“`
???????????? *Mz ( salamatu Dahiru ) Ina Kara godiya Allah ya Kara dalili my mother*
      *****************
*Federal University dutsinma*
……. Tun tana iya motsawa har jikinta ya mutu murus, duk illahirin kafafuwanta rawa sukeyi suna neman gagara daukarta, Jin tayi lakwas yasa Shi juyawa da ita ya zauna bisa kujera ita Kuma tana bisa kafafun sa….. Yayi iya gumin sa ya taba inda yake so, karkarwa jikinta kawai keyi duk ta firgita….. Ya saki ajiyar zuciya ya janye bakin sa a hankali….. Sai kawai ta tusa kanta cikin kirjinsa ta saki kuka… Yayi shiruuuu…
   Zuciyar sa na mishi sake sake, shin ya biya bukatar sa ko ya ba dady mamaki?
Da ya motsa sai ta rikeshi gamm ta Kara sakin kuka…. A hankali yake fitar da numfashi…. Sai kawai ta bashi tausayi lallai ya Kara tabbatar wa kansa da Bilkisu yarinya ce karama…. Tunda har ta kasa supporting kiss kuma hakan ya bashi tabbacin this is her first kiss…..
  Tayi Mai isarta, har lokacin jikin ta rawa yakeyi….. Da ya motsa sai ta Kara rikeshi…. Ya danyi dariya.. “` To ki sakeni na tashi ko?“`
   Tayi shiru,
“`Bilkisu“`
Ya Kira sunan ta a hankali, 
…. Ta Kara fashewa da kuka “` Dan Allah kayi hakuri“`
   ….. Ya Kara dariya naji sakeni Dan Allah ai ba Kya so ko?
  Ta daga Kai cikin jikin sa…
Okay Zan tashi na tafi sakeni….
Ta Dan sakeshi…. Yana motsawa ta koma da sauri …. Ya kyalkyace da dariya da ya gane ba tsoro kadai ke addabar ta ba hada kunya….. Ni Kuma yau tawa ta sameni ni *Hamza*…… Bazaki sakeni ba? To gyara mu yi kwanciyar mu anan…. Ta sakeshi da sauri tare da soke kai cikin kujera….. Ya Kara dariya…. Ba rakiya kenan?
Tayi shiru….. Ya kawo hannu ya taba ta, saki kuka tare da kankame jiki….. Ya Kara dariya ya ce tohm na siyo ma kaina rigima da kudina….. Ya zukunna gaban ta, Shikenan daina kukan Zan tafi Amma Dan Allah ki dauki waya idan na Kira matukar bakya son na maimaita kinji ko?…… Saura kadan ta wawuro fuskarsa ta cije don takaicin kalmar “`kinji ko“`.
   Ya saki ajiyar zuciya ya mike sai da safe I will miss you honestly….. Ya fita da sauri.
   Tafi mintuna ashirin a wurin kafin ta tashi zaune…. Ta Dora hannu a Kai *Na shiga uku ni Bilkisu idan Haka ne halin Anwar na gama banuwa* Shi baya da kunya?
  Ashe abinda nake karantawa da abinda malaman islamiya ke fada gaskiya ne?
   Ta Mike jiri ya kwasheta, ta koma ta zauna…. Ikon Allah, ta kalli hannuwanta sai kakkarwa sukeyi, tsikar jikinta tashi Yarrrr tana tuno abubuwan da suka faru… Namiji???? Shi har wata dariya yakeyi… Ta zumburo baki tare da zabga uban tagumi.
    Yana shiga sadeeq yaji kamshin turarensa ya canja gashi cikin wani yanayi na nishadi …. Ya bishi da kallo kawai Shi Kuma ya fada toilet ya sakar ma kansa shawa…….
   Duk su Aisha sun shige sun kwanta, ta shige dakin itama Kai tsaye kewayen ta fada……
   Ta na rungume da qur’ani kiransa ya shigo….. Taji wani dammmmm a kirji.
   Ta dauka Amma samm ta kasa magana….
  Kinyi wanka?
Tambayar ta bata haushi ta mishi banza…. Kinji?
Um, ta ce a hankali. 
Kin kwanta ne Yanzu?
  Tayi shiru……
Ya ce kinji?
Ta ce um,
Yayi murmushi, Baki ya mutu ne?
Tayi shiru…….
Ya ce huh?
Da kyar ta ce hmmm.
Ya danyi dariya.
Thank you so much Bilkisu, wallahi naji dadi sosai Zaki Sami Lada Mai tarin yawa kin San Haka?
Tayi shiru…kanta sunkuye kamar Yana kallonta wayar ma kunya take Bata.
Ya Kara dariya Wai Baki magana?… Ko muyi video call…….. Nidai a’a….. Ya tuntsure da dariya to kiyi magana inji, kiss kawai ya rikitaki haka Ina ga….. Zan kwanta Dan Allah….. Ta fada kamar zatayi kuka ya kyalkyace da dariya….. Shikenan sleep tight sweetie…. Ta latse wayar da sauri kirjinta na bugawa ….. Ai shikenan Ni Kuma tawa ta sameni ta fada a hankali.
   Ta Dade barci bai dauketa ba har kusan karfe uku da Rabi….. Shi yasa ta rasa lecture karfe bakwai don Bata tashi ba sai Tara saura.
……. Sadeeq ya kalleshi ya Bilkisu bata zo lecture ba?….. Ya danyi dariya kawai…
Ya bishi da kallon tuhuma…. Me ka Mata?…. Ya daga hannuwa yana dariya wallahi ban Mata komai ba kawai kiss ne ……. Ai nasan baka iya ba daddy mamaki Anwar Kuma yasan abinda ka je ya dawo Kan yarsa akanka yasa ya yanke wannan hukuncin…… Allah Ina iyawa…. Me yasa ka taba ta toh?
Ya galla mishi harara halan ni katako ne da Zan tsaya da Aure Ina kallon matata haka zikau ai ko Dan romance din a daga mun kafa ko?
…. Sanya ma Rai koshi ke kawo yunwa Anwar a haka, ahaka zaka je inda baka son zuwa Dan Allah Ina baka shawara ka tausaya ma yarinyar nan ka Bari akai maka ita…… Kuma duk ta tsorata jiya kaga yanda jikinta ke Bari?
Ai dole ta tsorata, bacin islamiya da sai ince anya tasan me ake ce ma Aure saboda yanayin yarinyar na bani mamaki…… Wallahi yarinya ce sadeeq nayi mamaki jiya ta kasa daukar kiss…… Mtseww ai ka yi sauri…
Shin Zan kiyaye ai dai na Dana…. Ya mishi gwalo… Ai Kuma ka Dano ma kanka ko? don na tabbatar Yanzu ka siyo rigima da kudin ka….. Wallahi 
kuwa, ko agabanta na fada jiya….. Amma fa na kashe bakin rigima Zan Sami sauki saboda ta tsorata da Ni…… Ya ce hmm.
  Yaki zuwa gidan ranar ta kashe wayar ta…
 Ta ce ma su Aisha zatayi karatu ne daki Koda sun jita shiru.
   Kwana daya , biyu har uku Bata shiga school ba. Taki kunna waya kuma.
   Hankalin sa ya Fara tashi, ya Sami sadeeq ya fada mishi suna tare da Anas ya Dan kebe shi.
… Yarinyar nan fa taki kunna waya kaga kuma Bata zuwa class.. nasan za a rina Anwar ai ka Mata shigar kutse da ka bari da Yan dabaru da hikima sai ka shawo kanta amma Haka zikau ai Dole ta firgita….. Ya kamata ka fahimceni ya zaka biye Mata ka dauki taking side…. Ya fada a hasale… Na sani amma Ina kwatanta maka ne…… Naji nidai kaje ka lallasar mun ita don Allah Kuma in shaa Allah bazan Kuma ba tell her this please.
  Shikenan….amma Zan Fara magana da ita ta waya tukun….. Kana da wani layin nata bayan Wanda ta rufe?
Through Aisha…… Okkkay.
  Yayi sa’a kuwa suna tare zasu ci abinci…… Ungo sadeeq na magana ta Mika Mata wayar ……bayan sun gama gaisawa ya danyi kasa da murya Anwar din na tsaye sun Sanya handsfree….. Idan babu damuwa ki Dan ware muyi magana…. 
Batayi gardama ba …. Tana shiga daki ta zauna sai tace …Ina ji.
  Bilkisu nasan kina da hankali, nasan kina da ilimin addini, Ina so Dan Allah kiyi hakuri duk da abinda mijin ki yayi ba laifi bane wata kila hakan ya Sanya ki shiga wani Hali…. Sadeeq gaskiya Anwar na mun abinda bana so, da bakin sa ya ce zai ba daddy mamaki abinda ke tayar mun da hankali shine duk ranar da daddy yaji Ina Haka da Shi wallahi bazai taba yarda cewar ba ni na sanar dashi akwai Aure ba.
   Ya kasa gane hakan….. Na sani Bilkisu, ya kalli Anwar kallon da ke nuna “`kaga abinda nake Gaya maka ko“`…… Yaci gaba da cewa, kiyi hakuri ya mun alkawarin bazai Kuma ba….. Baya iyawa, na Fara planning kawai Zan koma gida ne sai ya mun transfer kamar yarda ya….. Ya fizge wayar…. Billahil azim bazan Kara ba kiyi hakuri Bilkisu.
Tayi shiru Jin shine ya karbi wayar…. Yaci gaba da magana…. Wallahi nayi hakan don ki saki jiki dani ba Wai….. Shikenan ya wuce.
Yayi murmushi, na gode Dan Allah kizo lecture two kinji ko?
Shikenan. Ta fada.
Thank you…… Ta ajiye wayar kawai ba tare da ta karasa ji ba.
Ya kalli sadeeq Yana dariya yace, ta kasa Yi mun fada …. Murmushi kawai yayi ya barshi wurin ya koma gun Anas…….
    Gaban ya Fadi ganin dalleliyar mota ajiye kirar Toyoto 2019 Fara.
   Ita da Maryam suka fita, kamshi kawai ke tashi a motar …. Me yasa baku fadan ya kawo motar ba?…… Sadeeq yace muyi shiru Kar mu fada.
Ta ce hmmm kawai.
……. An kafsa fadan ne ko?
Murmushi kawai tayi cikin nikaf Mai sauti….. Daga nesa ya hango motar ya saki ajiyar zuciya ya shiga class Yana jiran isowarta.
   Har ta zauna bata lura dashi ba wurin taga tsaye sai bayan da tagan Shi tsaye kusa da ita….. Matsa na zauna. Ya fada a dake!
Ta matsa Yana Zama ta ce…. Ina wuni.
…….. Keni ba lafiya ba. Ya hau masifa, idan na Miki laifi I prefer ki mun duk tsiwar da Kika iya da fada amma bazan iya daukar this type of your punishment ba…haba. kwana uku?  You switched off your phone, you skipped class, I believe ko zuwa nayi Zaki gudu daki ki kulle Haka akeyi ma miji horo?…. Nidai shikenan…. Ta fada a hankali….. Ba shikenan ba, wallahi idan Kika Kuma kashe wayar ki idan na Miki laifi zakiji ni baibai…. Sai kawai ya bata dariya ta duke tanayi…… Au dariya ma na baki ya balle bottle din rigarsa na sama ji kasusuwa kamar ba hakki na nabi ba? 
 Shikenan nidai….. Kiban hakuri Dan wallahi kin sani cikin damuwa fa….. Kayi hakuri ta fada tana murmushi cikin nikaf…. Cire nikaf din ya fizgeshi….. Fuskar ta mishi wani fayau, ta Dan dake saboda bata son a gane tana blushing………. I missed my baby wallahi. Ya fada….. Zai Kara magana malamin ya shigo….
  Yana gamawa ya fita ya koma bisa table ya zauna gabanta….. Kunyar ki tayi yawa Bilkisu.
  Zaka Fara ko?
To ki kalleni Mana Wai sumke sumken na menene?
Ta danyi murmushi, 
…….. Jiya sadeeq ya rabawa Yan class din nan twenty thousand each though sun gane kudin daga wurina yake fa….. Kunyi kokari Allah ya Kara arziki Mai albarka, rigunan fa?
Na bayar ayi a kamfanina da ke Paris zasu fi kyau daga can ko kuwa?….. Karaf suka hada ido ya sakar Mata murmushi, ta danyi dariya ta mike ….. Ina zakije?
Ba tafiya zamuyi ba?
No! Ki jira nayo sallah yau muna nan sai dare…… Nima zanje masallaci….ya Dan kalleta Yana Yar dariya me zakiyo masallaci? Kuma Yanzu nayi magana kice zakiji kunya…..Hajiya ki jirani anan Ina dawowa Zan sallami kattin can ko kuwa?……
Dama ai Kai ka damu dasu….. Eh dole su kula dake …ke din ce bazaki gane ba ya fita Yana kwance agogo…..
Ta bishi da kallo ta zauna … Watau yasan bani sallah. Kai Anwar case ne…… Hajiya ke bazaki je sallah ba?
Ta sakar Mata murmushi habawa Helen….ai duk kallon ku nakeyi Yan class din Nan Yanzu kowa sai shareni yakeyi kunyi dai dai wallahi …… Ba Dole ba, kina son Anwar ya sa a kashe mutum ko?…. Kisa Kuma Helen…. Yes ko mace baya so ya zo gurin ki bakiga guards din da suke binki… Mtsew forget about guards zasu hana abota ne?
 Hmmm, Bilkisu you won’t understand.
Ehe Bilkisu… Tayi kasa da murya is it true you both got married????
Who told you?…. Abeg .
Tayi murmushi yes is true amma ba’ayi bikin ba kawai an daura Aure ne…… Jesus..ta fada da karfi.
Bilkisu ta kyalkyace da dariya. 
You are lucky Bilkisu…. Anwar ya bada mamaki….. And he is that young Nigerian billonaire Bushara… Bilkisu ta Kara kyalkyacewa da dariya Helen Zaki kasheni, Bilkisu you are lucky ooo he gave us 20k and our shirts and jacket will come soon free for everyone……. Hango shi sukayi Yana magana da guards ta mike da sauri please tell him I’m your friend too we will keep talking any time Sha…..ta wuce da sauri tana waigen ko ya taho….. Bilkisu ta duke tana kyalkyatar dariya har ya karaso …… Ke da waye haka?
……. Ta rike ciki Helen..
 Yayi murmushi tana Miki hauka ko? Jiya naso kina class din nan kiga hauka ni Dole na fita nabar sadeeq da shirmen su…
Ya figo Jakarta yamcici nasan ba Kya rabo da Malaki…. Ya Ciro short bread biscuit da bounty.
  Ka fiye neman magana ta fizge jakar.
Ya harareta pad kike gudun kada na gani Kuma na ganta dai.
Ta danyi dariya kaiiiiiii Allah ya shirya ka…. Tare da ke da zuri’ar mu baki daya…… Ki ce Amin…
Ta danyi murmushi na ce a zuci….. Ya sauko da hannun rigarsa da ya nade yana sanya links ….kin San jiya da daddare kamar Zan kurma ihu?
Ta dan kalleshi ta gefe… Yaci gaba da magana Yana murmushi…. Dana tuna kin kashe waya Kuma saboda ni sai naji kamar inta ihu ana jina a gari….. Ta danyi dariya .. kina yarda kike so ai.
Kayi hakuri ta fada tana murmushi.
…ai Dole in ma banyi ba nine masha wuya.
     …… Anwar bana gane Alfa and bitas din ga na econometrics … Ya danyi murmushi….Kuma basu da wuya fa.
Wannan drivation din ka ganshi…. Ya karbi littafin ya sauko kusa da ita ya Fara rubutu Kinga yanda yake……
A hankali a hankali yakeyi yanda zata gane…. Anwar marshene komai ya hada.
Duk inda ya shige Mata sai da yayi kokari yaga ta gane duk firar ta koma karatu hakan yasa ta saki jiki sosai shima kuma sai yaji dadi ganin ba wani sumke sumke ta saki jiki.
   Ana Kiran magrib ya ce muje ki ajiyeni gida zanyi sallah masallacin unguwar mu. … Shi yaja motar.
  Tun daga ranar ya daina zuwa gidanta, abinci shike aikawa ana karbo mishi ko ta tafi dashi suci school, duk firar su a school sukeyi ya dake ya cije baya nuna zalamarsa fili.
  Anayin hutu tare suka tafi Abuja Amma bai kwana ba ya koma Kano kwanan sa biyu yabar kasar……

  Anayin hutu tare suka tafi Abuja Amma bai kwana ba ya koma Kano kwanan sa biyu yabar kasar……Koda aka koma school bai samu ya dawo ba, topic din sa na project ta email suka ringa communication da supervisor din sa, Bilkisu itama da akayi accepting nata ya ce ta tura mishi Shi ya ringa yo wa Yana turo Mata, ita Kuma da sadeeq suna tura mishi lecture da akayi. Wuni sukeyi video call, ko meeting yakeyi wani lokacin sai ya latsota, 
   Duk CA din da akayi Shi sai da yazo exam aka mishi,satin sa daya akayi hutu suka tafi da yake course shidda ne…… Abun ya Kara rikicewa saboda hutun sati daya ne, gashi final semester ga daddy yasanya bikin su bayan sun Gama da sati.
  Anwar baya zama Nigeria ko kadan, ya Kuma hana su dady fita ko Ina Wai kada ayiwa Bilkisu soyayyar komai…. Shirye shirye ya kankama, sadeeq ma baya zaune…. Koda suka koma makaranta ita kadai ce, lectures sun ragu, course hudu sukeyi kacal, project kuwa Shi ke turo Mata,
   Wannan da wuri ya dawo exams saura sati uku, yazo da jackets din su day shirts ko wane da size dinsa, jacket din dark blue da ratsin harsh anyi tambarin fudma ( logo ), kowa da sunan sa bayan rigar, sai white shirt ta yin signing da wando dark blue.
  A bayan rigarsa an rubuta *Bushara* Bilkisu Kuma *Mrs Bushara* ya siyo Mata Tommy skirt dark blue Mai wasu irin flowers rose dark blue a jiki kana iya taba ko wace flower ya hadu iyakar haduwa….. Bai Bata ba sai ranar last paper yace ta saka da gyale ya yafe ….. Ga takalmi hills tayi kyau matuka….. Yazo da ledoji na i.v din su ko wace Leda da ticket da gate pass na tafiya bikin…. A ka dauko kattin speakers suna gamawa aka Fara ihu da kidi….. Bilkisu na fitowa Yana tsaye ya ware hannu ta rugo da gudu ta fada aka dau ihu…… Sun birge kowa, ya bude Mata gaban rigarsa ta rubuta *Mrs Bushara* shima ya rubuta Mata *Anwar* a tata sannan ya duka aka yi ta mishi rubutu…. Ita kuwa Mata kawai yace su rubuta kada shegen da ya taba mishi Mata …. Akayi ta dariya…
Nan aka Fara watsin lemuka, ana hotuna….. Anwar na makale da Bilkisu ya Fara watsin dollars…. Makaranta ta rude aka Fara wawaso….. Kawai ya hango mufeeda can ana niyyar danneta wurin kwasar kudi ya zunguri Bilkisu ya nuna Mata Yana murmushi…..ta karbi sauran dake hannun sa ta karasa kawai sai dai mufeeda taga an sunno Mata dumshin kudi…ta dago da sauri tana ganin Bilkisu sai kawai ta riketa tare da sakin kuka…… Duk ta ji tausayin ta. Mufeeda daina kuka Mana… Ta Mika Mata kudin kawai ta juya….
   Bata ga Anwar ba, sai ta hangoshi can shida Suleiman Yana sunna mishi wani abu da alama kudi ne baya son kowa ya gani…. Tayi murmushi Bata karasa inda yake ba…… Yana murmushi yayi godiya. Amma ban fadawa mutuniyar ka tare zamu tafi ba …. Au haba. 
Allah kuwa. Na ce Mata kawai zamu tafi da wasu Abuja yau saboda Shirin biki sauran tunda akwai ticket sa taho….. Ai kunyi kokari Allah yasa albarka da zuri’a dayyiba….. Amin Suleiman. Sai ku shiga mota idan sun karaso bana son muyi dare kasan rigimar Bilkisu….. Duk sukayi dariya. Jaka ta na daki ta Kaya…… Kayiwa murtala magana ya tafin maka da ita kawai can akwai kayanku….. Ya wuce yabarshi gurin ya nufi inda Bilkisu take.
   Motocin sa suka shigo a guje school din… Bushara 1, Bushara 2…….. Bushara 10.
   Nan wuri ya Kara rikicewa……. Shi da Bilkisu mota daya, sadeeq da Anas mota daya, Suleiman da Ahmad motar su guda……… Suka fice garin duk sun bar mutane da magana a Baki…….. Abuja tayi dauka Kuma za a Fara Shirin biki…….. though daurin Aure a sokoto za a dauro Shi Amma duk programs din Abuja za’ayi ………….????✍????
*ZAINAB WOWO MAMAN ABDALLAH*????????????.
*ALLAHUMMA LAA SAHLAN ILLA MAA JA’ALTAHU SAHLAN WA’ANTA TAJ’ALUL HAXNA IZAAHHH SHI’ITA SAHLAN….”* MU ringa karantawa saboda wannan annoba 
Ayi hakuri jiya nayi laifi  ban turo ba. Nace ayi addu’a????

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button