WASA FARIN GIRKI COMPLETE HAUSA NOVEL
WASA FARIN GOIRKI COMPLETE HAUSA NOVEL
Lambar asusu:3131951977
Lambar waya:09035784150
Dan allah karki karanta koh karka karanta baka biyah kuɗin ba,domin akwai hakkina na naira jaka ɗaya(200) a kaknka koh akanki idan baki biyaba kike koh kake karantawa.
????Sadi-Sakhna________✍????????
(¯’•.¸,¤°’✿.。.:քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ.:。.✿’°¤,¸.•‘¯)
????•°• WASA FARIN GIRKI •°•???? {cigaban gidan gandu}
????47~48????
????sameemah a madubin gani????
Na Dade ina kokarin bude idona domin naga hasken dayake cikin duniya amma nakasa samun damar hakan said yanzu,duk da dishi dishi nake gani amma nasan ba a gida nake ba.
Abubuwan dasuka farune suka fara dawomin cikin kwalkwalwata,inajin na kamar bani bace,saidai nafison yanayin yanzu akan na baya,dan yamzu inajin kaman ina da yanci ba kaman lokacin baya ba.
Motsa hannu na nayi sai naji kaman an rikeni ,juyowa nayi a hamkali amma vana ganin abinda yake faruwa sosai.
Lokacin da idona ya fara komawa dadaine na hada ido da fuskar da na cire tsammani da sake ganinta a rayuwata,dakyar bakina yake motsawa dason furta sunansa akan harshena,
“Ya…….hhh….sameeer”
Murmushin da yayiminne idonsa cike da hawayen farinciki yasaka ni nima jin dadi,saboda yamzu na gane ba mafarki nake ba yah sameer ne a gabana.
Bayyi magana ba said rungumeni da yayi a jikinsa kaman za’a kwaceni,karar murda kofa mukaji wanda yasa ya dam zare jikinsa daga gareni.
Ummee ce tashigo itama fuskarta dauke da farinciki,bayan ita wasu nurse ne suka shigo amma daga baya suka tsaya,danna kula har yanzu tsorona suke,dan murmushi kawai nayi dan banga kaifinsu ba ko kadan.
Ciremin karin ruwan tayi da kuma wasu na’urori a jikina saboda nasamu damar tashi na zauna
Yah sameer ne ya taimakamin na tashi saboda rashin karfin jiki,tunda nace yah sameer ban sake cewa komai ba sai jijjiga kai kawai danake idan aka tambayeni.
Haka nake ga kaman shine ainihin halina rashin magana,sainaga dama,dan banajin yin rashin kunya amma kuma vanajin yin magans ma saidai kawai kallo da ido.ummee ce ta kalleni kafin tace,
“See my daughter now,bazatayi fadi abu da baki ba saidai ta nunawa mutum tana son abu,babu sakewa da mutum sai wanda ranta yaso zama dsshi,ko mutum zai kwana yana zolayarta sai taga dama ta kulashi,ko ba haka ba baba umaru”
“Murmushi yayi irinna manya kafin ya daga kai alamar hakane.
Dukka dakin dariya suka saka harda yah sameer da kuma anty saleemah wanda itama dazo dubani da taji na tashi.
Farouq kuwa ta gudu yazo gefena yana dariya,yah sameer ne ya dorashi akan katifar danake a kusa dani,shima iya Murmushin kawai nayi masa banyi magana,abin yabani mamaki sosai kuma sai na tsinci kaina da jin hakan normal ne babu matsala.
Kwana na biyu a asibitin na koma gida,duk da haka mutane basu bar zuwaba,harda zainab ma tazo daga gidanta,sameerah ce kawai bata zoba saboda abinda ya faru,nikaina na girgiza danaji abinda yah faru,inda nace idna komai ya daidata janze gida na gaishesu.
A zaune nake a bakin gado ina tunanin abinda yafaru ni kadai,wani nayi dariya wani nayi jimami musamman kisan danayi da kuma rashin sallah,shiyafi damuna sai kuma zaman danayu a palastine wanda yamzu ma ina son sake zuwa dan akwai abinda van karisa ba tukunna.
Jinayi an dafani ta baya hakan yasa na juya da sauri,dan yanzu bana jin sautin bugun numfashin mutum ko kuma sautin dayake yi daga nesa,sannan jikina baya warkewa da sauri kaman da ,hujin allaurar da akayimin a asibiti ma suna kan fatata basu goge ba ,ta haka na fa him I yanzu dadai nake da kowanne mutmu mai lafiya.
Juyowa nayi muka hada ido da sameer,
“Tunanin mai kike kedai,ba ance ki dunga hutawa ba”
“Yanzu ma ai hutuwa nake tunda ba aikin danake yi “
“Wannan ba hutune bane bawa kwalkwawa service ne,yakamata ki huta sosai komai yakoma normal tukunna”
“Yah sameer na gode “
“Godiyar kuma ta menene kike min yanzu”
“Ta taimakona dakayi,ta kuladani da kayi,ta zama a kusadani da kayi,ta rashin jin tsorona dakayi ,ta rashin kyamata dakayi,bazan iya yimaka godiya a kan hakan ba dan allah kayafemin abinda nayi maka a baya,ka tayani bawa kowa hakuri dan…….”
“Shhhh,banason jin wanann daga bakinki sameemah,komai nayimiki ne dan allah da kuma soyayyar danake miki,babu abinda nake nema daga gareki sai ki soni kaman yanda nake sanki sannan ki kasancen mace ta gari kuma uwa ta gari a gareni”
“Inshaallah zan yi kokarin wajen kasancewa haka a gareka,burina ka kasance bango a garemu mu iyalanka”
Budemin hannusa yayi akan nazo jikinsa vanyi musu ba kuwa dan a lokacin ina bukatar wanda zaimin rarrashi,mun dade a haka kafin ya fita masallaci dan an kira sallah r isha.
Nima alwalar na iyo na fara jera sallah iya adadin da jikina zai iya dauka,dan doke sai na biya bashi nsallalon a dake bina.
Ina cikin sallah yah sameer ya leko dakin dayaga ina sallah ya barmin sakon na sameshi a dakinsa.
Wanka na shiga na duje jikina sosai,lokacin dana fito mulke jikina nayi da lotion mai sanyin kamshi kafin na fito da wasu kayan bacci sabbi dal.
Lokacin dana sakasu nikaina nasan nayi kyau sosai,bare kuma mabukacin na namiji ya kalleni,hijabi na dauko mai girma nasaka kafin na fito daga dakinnawa zuwa dakinsa.
A hanya na ci karo da saleemah zata shiga kitchen,har na dauke kaina zan wuce tasha gabana da sauri. Sunkuyar da kaina nayi amma kuma saina ji tace,
“Kiyi hakuri da abinda ya faru sameemah,duk da kinsan zan iya cutar dake idan na samu dama amma haka kika ceci rayuwata a hannun wannan mutanen,zuciyarki mai kyauce tun da bare kuma yanzu,hakika dab vansan kece kanwata data bata bane,babu wacce nake so kaman lokacin kina karama kullum har na girma sai na kalli hotonki da tunanin ina kike,nayi kewarki kasancwar nikaidai na tashi mace,ashe ban sanj ba kaddara zata kawoki har cikin gidana mu zauna tare a karkashin miji guda daya,kiyafemin abinda ya faru a baya,ina tabbatarmiki hakan bazai sake faruwa ba ,dama daga vangarena ne komai yake faruwa ke bakya tankamin har se na shiga gonarki da yawa”
“Babu komai anty saleemah allah ya shige mana gaba”
Dariya tayi kafin tace,
“Hmm a baya ina ta mahaukacjn kishi ashe vansaniba ke bakida ikon morar mijinma,kai ai nikam anyi wawiyar yaya,yanzudai karna bata miki rai aje a yi amarci lafiya,kar ku damu zan hada komai kafin ku tashi,yau daya first in history zan shiga kitchen saboda kanwata gobe”.
Shigewa nayi zuwa dakin yah sameer din ita kuma ta nufi hanyar kitchen din domin debowa zuhrah ruwa.
Lokacin dana murda kofar kirjina ne naji ya buda,abinda banyi mamaki ba gashi zai kasance,wai nice zan shiga dakin mijina kuma da tunanin bazan cutar dashi ba,sannan nasan bazan fito haka kawai ba face ya karbi hakkinsa a wajena.
Saida na leka babu kowa a dakin kafin nasaka kafata a cikin.
Zama nayi a bakin gado ina jiransa dannaji karar ruwa a bandak8n.
Fitowa yayi da towel a kugunsa,ruwa yana zuba a jikinsa,kamshin sabulun ne ya daki hancina take kuwa ya saukarmin kasala mai nauyi a cikin jikina.
Shikansa yakula da halin dana ahiga domin naga wani karamin murmushi a gefen fuskarsa,juyawa nayi na bashi baya domin yah shirya,amma maimakon haka sai damshin ruwa naji a hannuna dayake gefensa.
Juyowa nayi numfashinmu yana gwauraya dana juna kasancewar kusancin dayake tsakaninmu bashida yawa,bakinmu ne yayi saiti dana juna hakanne yasaka yah sameer yunkurin sumbatata,ban nuna alamar zan hanashi yin hakan ba ko banza na tsaya naji mai ake ji,dan abune dana fiddda ran a rayuwata zan taba yinsa.
Had’a bakinmu yayi waje daya da dan sakkanni kafin ko wannenmu ya ja baya yana kallon idanun dan uwansa dayake dauke da sako kala kala.
Yah sameer ne yayi karfin halin yin magana kafin yace,
“Turarenki Yana da matukar dadi,dam cikin kankanin lokaci har ya gama da kwalkwalwata,sannan wannan hijabin fah,daga gani akwai wani abu a cikin.
Murmushi nayi tareda sunkuyawa,yayinda shikuma ya yaye hijabin dayake jikina,dan zare ido yayi ganin kayan dake jikina,kuma da alama ya yaba da shigar danayi.
“Duk wannan ni’imar nikadai ne,mallakina ne batareda wani ba,ah na manta Ashe fah wani ya rigani ,dan har kyautar mota aak bayar akai”
Harararsa nayi tareda kai masa duka a kirji,danna kula tsokana ta yake,jana yayi muka fada gadon ta baya,shafa man da bayyi ba kenan aka lula dani sabuwar duniyar da ban taba tsintar kaina ko tunanin zan shigeta ba,sai gashi gwarzon yayannawa ya nunamin karna sare da yin nasara,sannan ya taimakamin wajen nunamin yanda yancin rayuwa take,mai zanyi a duniyarnan daya wuce na yi masa biyyaya sannan na faranta masa rai………….(toh kunji masoya fah)