Labaran Kannywood

“Yan Kannywood Jahilai ne babu mai Ilimi a cikin su cewar Sheikh Idris

Sheikh Idris wannan Malamin da muka kawo muku labarin shi akan yace ” Kashi yafi Maulidi” ya kuma jawo wani cece kucen a shafukan sada zumunta.

An jiwo Malamin a wani sabon karatun shi yana cewa “Kaf “yan Kannywood Jahilai ne babu mai Ilimi a cikin su” bayan fadin hakan ne Malamin har yake bada labarin yadda wani Makocin shi matarsa ta guje shi har ta tafi jihar Kano har ta fara fitowa a cikin finafinai har ta kai matsayin da Mijin ya dauki lauya ya kai kara Kotu.

Ba tare da bata lokaci ba,zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button