Labarai

Yanzu Yanzun nan Wasu Fusatattun Mutasa Sun Yi Ruwan Duwatsu Kan Sabbin Motocin Sufuri Da Gwamna Ganduje Ya Kaddamar a Kano. 

Yanzu Yanzun nan Wasu Fusatattun Mutasa Sun Yi Ruwan Duwatsu Kan Sabbin Motocin Sufuri Da Gwamna Ganduje Ya Kaddamar a Kano.

A yaune me girma gwamnan jahar kano dr Abdullahi Umar ganduje ya Kaddamar da sabbin motocin sufuri wanda zasu maye gurbin Mashina da Yan adaidaita sahu a jahar kano.

Sai dai kuma an samu wasu Fusatattun Mutasa Sun Yi Ruwan duwatso ga daya daga cikin sabbin motocin, hakan ya biyo bayan hana aiki da adaidaita sahu da akayi a jahar ta kano.

Har yanzu dai babu wani labari daga hukumomin tsaro dangane da abinda ya faru, Kuci gaba da bibiyar mu a Wannan shafi namu domin samun sabbin labarai da dumi duminsu Mungode

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button