Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors. Please consider supporting us by whitelisting our website.
Dr. BOBBY COMPLETE HAUSA NOVEL

Dr. BOBBY COMPLETE HAUSA NOVEL

Ad

_____

ūü§ć
By Aysha Rano‚ú®

Wattpad@aysharano22

Bismillahir rahmanir raheem….

01

FREEDOM COLLEGE OF NURSING AND MIDWIFERY(FCNM) KANO…

Dogon building ne mai matukar kyau da tsaruwa‚Ķsannan yanada girman da baka isa kace ga iya inda ya tsaya ba‚Ķdaga ciki akwai makeken surrounding mai daukeda shukoki iri daban daban da sukayi matukar qawata wajen‚Ķga wani tafkeken titi da ban samu ganin iya inda ya tsaya ba a shimfide hadda roundabout kamar dai normal hanya‚Ķkallo daya zakayima makarantan kasan bana ‘ya’yan kananun masu kudi bane domin tun daga yanayin gini da yanda akayi tsarinta ko university albarka‚Ķa takaice dai kallo daya zakayima FCNM kasan makaranta ne daya amsa sunanshi makaranta‚Ķkuma makaranta ne da duk wanda ka gani a ciki zakasan iyayenshi manya manyan attajirai ne‚Ķko ina yayi tsit sai few students dake kaiwa da kawowa kasancewan duk students suna classes dinsu sai securities da masu gadi da kowa ke various post dinshi‚Ķana wangale gate wata Hadaddiyar Range Rover ta shigo ciki baqa wulik daidai da glasses dinta baqin tint ne a jiki hakan yasa baa iya ganin wanda yake ciki‚Ķta karasa parking lot da aka rabashi biyu tareda indicating staff and students parking area‚Ķkai tsaye staff parking area motan ta nufa tayi parking cikin wani babban car park da yafi duk sauran na wurin girma‚Ķsecurities da some of staff da sukaga shigowan motan sukayo inda tayi parking da sauri kamar yanda suka saba duk proprietor yazo har rige rigen zuwa tarbanshi sukeyi snn su take bayanshi har zuwa office dinshi‚Ķdriver na gama parking ya bude ya fito saidai kafin ya zagaya ya bude motan wadan nan mutanen sun rigashi nan take mutumin dake cikin motan ya bayyana‚Ķlegs dinshi yafara saukowa waje kafin shima ya fito a hankali yana kallon mutanen‚Ķmatashi ne da ak’alla bazai wuce 31 to 32 years ba‚Ķdogo ne sosae don cikin maza goma da kyar zaa samu guda daya wanda tsayinsu zaizo daidai dashi duk da cewa yanada dan jiki kai tsaye bazaa kirashi da siriri ko kuma mai qiba ba‚Ķkomai tsawon namiji duk ya jera dashi sai yaga ya zama gajere kusa dashi‚Ķsannan yanada wani irin haske mai daukan ido wanda kallo daya zaka mishi ka gane ba full blood bahaushe bane‚Ķko hannunshi ya daga zakaga tarr sbd tsabar farinshi‚Ķsanye yake cikin three piece suit dark blue dayayi matching da jikinshi sosae‚Ķtun daga gashin kanshi har zuwa sajenshi sun kwanta luf gashi sai shinning suke as a result of gyara da sukesha‚Ķyanada round face mai daukeda dogon hanci da matsakaicin baki‚Ķsai eyes dinshi da duk ya ware maka su a kanka saika tsorata sbd tsabar girmansu and su kansu eyeballs dinshi abun kallo ne..fararene tas sai wajen bakin kuma nashi ya kasance golden brown‚Ķsune irin idanun dake ladabtar da mutum komai rashin mutuncinshi‚Ķsune kuma irin idanun da suke sanya mata kware mishi domin kallo daya zakayi musu ka gane ba kowane irin ordinary eyes bane‚Ķthey are kind of special kaman yanda mamallakinsu shima ya kasance special‚Ķhannu yaketa faman mikawa staff din nashi suna gaisawa domin bai son durkuson da suke mai sam‚Ķyafi gane suyi musabiha kmr yanda addinin musulunci ya tanadar‚Ķbayan sun gama gaisawa suka shiga binshi a baya har zuwa office dinshi as always driver na rikeda brief case dinshi‚Ķsecretary na ganinsu ta mike da sauri ta bude office din suka shiga‚Ķbayan ya zauna ya dauko kudi ya basu suka fita suna zabga mishi godia as always‚ĶObi driver ya ajiye mishi briefcase shima ya fita‚ĶNgozi(his secretary) ta shigo itama ta gaisheshi snn ta mika mashi schedule dinshi tareda wasu files kmr yanda ta saba‚Ķbayan ya karba tasake mika mashi wani envelope tana fadin”Sir you have a message from Kinana Hospital”‚Ķbaice komai ba ya sake karban envelope din ya ajiye‚Ķganin har yanxu tana tsaye yace”is there anything else?..”da sauri tace”Ss..Sir its Doctor Bukar‚Ķhe said..”bata karasa baya katseta da fadin”hold it‚Ķ how many times do i have to tell i dont want to hear about him?..”kai a kasa tace”Sorry Sir”‚Ķyace”this should be your very last warning‚Ķif you dare repeat this mistake again you are fired”‚Ķjikinta har ya fara rawa tace”am very sorry sir‚Ķ i will never do that again”‚Ķba tareda ya sake kallonta ba yace”you can go”‚Ķyana rufe baki ta juya ta fita daga office din‚Ķshi kuma ya dauki files data shigo dasu ya fara dubawa‚Ķyayi signing inda ake bukatan signing dinshi snn ya shiga duba schedules din‚Ķba wasu schedules bane masu yawa kawai staff meeting zasu fara 9 zuwa 10:30‚Ķby 11 zai shiga Area Hostel ya duba construction na new apartments da ake a both male and Female hostel sai kuma ya shiga College Clinic by 2‚Ķtsaki yaja yana ajiye file din shi bai cika son shiga college clinic ba shiyasa yayi employing Dr Bukar sbd ana samun cases din da sukafi karfin nurses‚Ķdukda iya students ake dubawa ciki shidai bai cika son shiga ba sam‚Ķyanxu gashi dole saiya shiga tunda Dr Bukar din was fired‚Ķya jingina da kujera yana shafa lallausan gashin kanshi‚Ķya zama dole ya sake employing wani Dr dan bazai iya hada duk aiyukanshi da shiga college clinic ba tunda ba ko yaushe yake shigowa college din ba sai Thursdays da Fridays‚Ķsauran ranakun yana hospital dinshi mai suna FREEDOM SPECIALIST HOSPITAL‚Ķ duba agogon hannunshi yayi yaga yanada sauran time kafin 9 dan haka ya janyo computer dinshi ya fara aiki a ciki‚Ķsai yanxu na samu daman karema office din nashi kallo and i was like”Wow wow wow”‚Ķmy people its one huge office you know‚Ķtunda nake ban taba ganin office mai kyau da tsaruwanshi ba‚Ķdaidai da funitures dake cikin office din abun kallo ne hadda su dinning ko office din governor sai haka lolūüėā‚Ķa jikin wall din office din wani katon picture dinshi ne yana sanye da white suit daya matukar yi mishi kyau sosai‚Ķya sunkuyar da kanshi yana rubutu aka dauki picture din da gani bai san an dauka ba amma fadan kyawun da yayi is a waste of saliva‚Ķa kasan pic din an rubuta Dr.BOBBY ATTAHIR WAZIRI‚Ķsai kuma in bracket aka rubuta CEO FREEDOM GROUP OF SCHOOLS AND HOSPITALS‚ĶLandline dake ajiye kan table dinshi ne ya fara ringing‚Ķyana dauka secretary dinshi tace”The Provost wants to see you sir”‚Ķa takaice yace da ita”ohk”snn ya ajiye wayar‚Ķko two minutes baayi ba wani matashi ya turo kofa ya shigo‚Ķyana sanye cikin white shirt long sleeve da black trouser yayi tuck in shirt din‚Ķdogo ne shima mai haske saidai kallo daya zakayi mishi ka gane ba bahaushe bane‚Ķya karasa ciki ya zauna yana kallonshi with a smile yace”the Proprietor Sir”‚Ķdan dagowa yayi ya watsa mashi wani kallo snn yacigaba da abinda yake‚Ķdaya guy din ya bata rai yana cewa”nidai ka dena hararana da wnn big golden eyes din naka pls‚Ķhaka nan kasa na fara having nightmares”‚Ķdena operating computer yayi yajuya yana facing dinshi sosae‚Ķcikin husky voice dinshi yace”Nuruddeen”‚Ķda sauri ya amsa da”yes Bobby”‚Ķyace”just go straight to the point nasan tunda kazo office dina akwai abunda ya kawoka‚Ķsay what you want to say”‚Ķkmr jira yake kuwa ya gyara zamanshi before yace”its about Dr Bukar..dont you think he deserve a second chance?..”tsaki Bobby yaja tareda fadin”i don’t want to talk about him”‚Ķda sauri Nuru yace”but you have to Bobby‚Ķgive him a second chance‚Ķwe are all bound to make mistakes so forgive him tunda har yayi nadama‚Ķplease!”‚Ķgirgiza kai Bobby yake voice dinshi na nuna tsantsan bacin ran da yake ciki yace”i will never forgive that bastard..never”..dafe goshi Nuru yayi ya rasa ta yanda zai bullo mishi‚Ķcan yace”Bobby me kakeyi ne haka?‚Ķthis is unlike you?..”yana rufe baki yace”bazan taba yafema wnn mutumin ba‚Ķi trusted him amma yaci amanata‚Ķthis is the problem with Hausa Fulani people‚Ķkwata kwata basu san alkhairi ba snn basu da imani basuda rikon ama..”Nuru bai bari ya karasa ba yace”enough please!‚Ķzaka fara kou?‚Ķyou are always looking for a way to insult Hausawa ko Fulani sai kace kai ba bahaushen bane”‚Ķda karfi Bobby ya buga table dake gabanshi cikin karaji yace”stop calling me bahaushe niba bahaushe bane‚Ķinfact babu abinda ya hadani da hausawa so mind your tongue”‚Ķmurmushi sosai Nuru ya saki yana kallon yanda yake ihu sai kace cewa yayi shiba musulmi bane‚Ķhar kullum baya dena mamakin kalar kiyayyan da Bobby kema Hausa Fulani‚Ķya tsanesu to the core shiyasa ko cikin staff da securities dinshi yawanci ba hausawa bane infact a duk Company dinshi da kyar zaa samu hausawa goma da suke aiki‚Ķko a wurin aiki baison hada hanya da hausa fulani ya rasa gane kan wnn kiyayya‚Ķand the funny part of abun is shi kanshi Bobbyn jinin hausa fulani ne‚Ķhis father was Fulani from Gombe state and his Mother Igbo from Enugu state shiyasa always yake considering kanshi as igbo sbd Mom dinshi is one‚Ķwnn dalilin yasa ko cikakken hausa bai iyaba sbd bayi yakeba idan yana mgn da hausa zakaji kaman he is learning cox yanda yake pronouncing words din kadai zaisa ka fahimci ya hada jini da qabilu and a gidansu ma kuma sunfi magana da english ko igbo din at times ko da hausa akayi mashi mgn sai ya amsawa mutum da English ko igbo‚Ķyasan idan yaci gaba da jan mgnr ransu ne zaizo yana 6aci dan haka ya mike hands dinshi a aljihu yace”See you at the meeting”snn ya fita daga office din‚ĶBobby ya bishi da kallo cikeda takaici‚Ķwlh ba don alaqar dake tsakaninshi da Nuru ba yau saiya ci mutuncinshi for calling him bahaushe‚Ķhe hates everything that has to do with hausa fulani‚Ķhe hates them with passion‚ĶNuruddeen abokinshi ne tun a University‚Ķtare sukayi karatu a America saidai shi Bobby yayi specializing ta bangarori da dama shi kuma Nuru baiyi ba‚ĶDr.Nuruddeen Ugochuku Dominic shine cikakken sunanshi and he is also a muslim igbo from imo state zama ya kawoshi kano har ya hadu da Bobby a America‚Ķbayan sun kammala karatu sun dawo yayi mishi provost din FCNM sbd abotan dake tsakaninsu‚Ķshima kuma ya rike mishi amana dan tsahon shekaru basu taba samun matsala ba.

Ad

_____

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128Next page