NOVELSUncategorized

YAU DA GOBE 1&2

    Abba yagyara zamansa had’e dayin gyaran murya”kafin yafara dacewa ! alhmdllh Masha Allah”dalilin taruwarku anan shine sbd yawan damuka k’ara”ajiya Maryam ta tare agdn nan”inafatan zakuji dad’in Zama da ita da girmama juna”hjy jamilah ga matata Maryam da y’arta SUMAYYA!Maryam ga matata hjy jamilah uwar gidana inason ki girmamata kuzauna lfy”Maryam yarkimani shekara 38_4O tayi murmushii had’e da cewa insha Allah”hjy jamilah ta tabe Baki had’e da d’auke kanta”

Abba yadubi Sadiq daketa faman kallon SUMAYYA wacce kanta ke Duk’e sbd mugun kallon dasu jidda da safeena suke aikamata!



   Ahankali Abba yace Sadiq Kaine babba ga Sumayya nan itama k’anwarkace”sbd itama y’atace mahaifinta yarasu..namaye Mata gurbin ubah! ka kula da ita ka girmama mahaifiyarta”ah ah dakata alh k’annensa gasunan baya kalar dangi wlh”Ashe ita agolar ubant….jamilah bansaki  acikin mgn taba” sbd haka ki kiyaye Abba yafada cikin kakkasaur murya”ahankali Abba yace sumayya ga Sadiq dasu jidda duk yayun kine”Banda safeena kunyi sa’annin juna” kuzauna lfy”d’ago kanta tayi sukayi 4 eyes da Sadiq…da sauri tajanye idanunta tana k’aka’ro murmushii tace to Abba”yyi murmushi..Yana kallonsu jidda dake Taya uwarsu kishi…saicika suke suna batsewa”ahankali Sadiq  yakalli Maryam yace mommy Ina wuni?

Murmushii Maryam tayi tace lfy qlau”Abba yaharari su jidda sannan suka gaida ita…kafin Abba yace  yauwa  Kuma yayanku ALIYU yada wo dg UK”d’azun munyi waya da hjy Aysha d’in tace yadawo suna ma nan tafe ajima” gaba d’aya jidda da safeena fuskarsu awashe take”harda uwarsu hjy jamilah”yyinda sumayya taji faduwar gaba”dabatasan Kona meye ba”Sadiq kuwa murmushii yyi yace ai Abba nasani ni ko jiya munyi chat dashi…Abba yace shine Kuma bakasanar Mana ba ko?”Sosa sajensa yyi Yana murmushii”kafin hjy jamilah tace inafatan iya abinda za’a fad’a kenan ataron ?”gara asallamemu ni inada abinyi..Abba bece komai ba sbd yasaba da halin ta”kallon Maryam yyi yace zaku iya tafiya “murmushii tayi tana mikewa tsaye”Sadiq yyi saurin cewa lah mommy ita SUMAYYA abarta cikinmu Mana”fuska asake Maryam tace shikenan ta fice abinta hjy jamilah tarakata da harara”yyinda tajefi Sadiq da mugun kallon zamu had’u dakai tadubi jidda tace ke kubiyoni…abba yagirgiza Kai yatashi yabi bayan Maryam”parlourn yyi saura dg Sadiq sai sumayya..

Sadiq matashin saurayi dankimanin 30 yrs”yahada degree nasa akan business”yanada hankali nutsuwa da sanin yakamata”Yana Kuma tsawatarwa dasu jidda insunyi ba daidai ba”suna Kuma mugun tsoransa.

Sadiq dogone bak’i kyakykwane”ga iya lafaxi”budurwa guda yyi “ayanzun sun rabu dalilin zuwan hjy jamilah gdn iyayen yarinyar sbd su talakawane “taci mutuncinsu tace su rabu da yaronta”dalilin rabuwarsu kenan”yaji zafi aransa saidai ko abbansa besanarma waba”yyi jinyar zuciyarsa har manta da khadijar…saidai Kuma yanzun kallo d’aya yyiwa sumayya yaji ta burgesa sosai tamasa”amma Yana tsoron furtawa sbd ummansa”daya ga kishin Maryam da y’arta had’e da k’iyayyarsu me zafi a idonta”sumayya kanta aduke”Taki d’agowa sbd tana zaton kallonta yakeyi”shikuwa yak’i cewa komai sbd besan raini…Yaya Yaya! Wai umma tace kazo…muryar safeena tadaki dodon kunnensa”ahankali yadago fuska a’daure Yana watsa mata harara sbd ganin yadda take ta kallonsu shida Sumayyar”sum sun Sumayyar ta tashi”yyinda shikuma yabi bayan safeenar…



    *******


“Bangaren su hjy jamilah kuwa suna shiga bed room d’in ta tadubi jidda tace maza kishiga wanka kishirya kafin zuwan su hjy Aysha d’in”duk wuya nalashi takobin saikin auri ALIYU! Sadiq ya auri zarah Amma dayake shi shashasha ne yatsaya Gurin yargidan matsiyata”yo umma bakin rabasuba?” Cewar safeenah” hjy jamilah tace eh Mana yaushe rabonsa da ita”jidda dake murmushin jin dad’i sbd kawai Dr safana zaizo “tace yo ai umma tsugunne bata k’areba  sbd wlh Ina hankalce da Yaya yadda yashagala da kallon wannan matsiyaciyar agolar” ni wlh kyawunta yabani tsoro!ashe  kin lura ?” Cewar safeenah”Afusace hjy jamilah tace”hakan bazai taba faruwaba matukar Ina Raye… maza kice nace yazo”safeenah tace to umma Amma Dan ALLAH nima wlh inason Yaya ALMUSTAPHA” wani kallo hjy jamilah tamata had’e da girgiza Kai tace abin sai yyi yawa agane inada wata manufa”ALMUSTAPHA bad’an gdn bane”zarah d Aliyu sune yayan gdn “dukiyarsu dasuka gada “ita nikeso muma mu yagi rabonmu…turo Baki safeena tayi ta fice Kiran Sadiq”yyinda hjy jamilah tashiga zayyana Mata abubuwan dazatayi Dan d’aukar hankalin Dr safana”suna tattaunawa Sadiq yashigo…da sauri jidda tawuce toilet “

    Had’e Rai hjy jamilah tayi had’e da cewa to isashshe Wanda baya kishin uwarsa!wlh da asibiti na haifeka wlh bbu abinda zai Hana nace masanya akamun…Dan ALLAH umma kiyi hakuri in wani laifin nayi” ba shakka” 

Dole kabada hakuri to Bari kaji”wannan y’ar iskar yarinyar agola dg zuwansu jiya gdn nan”yanzun ayi Mana wani taron banzan..

     Shine kake cusa kanka gun uwarta da ita ko?”to ahir d’inka wlh Zan Saba  maka” ta auri ubanka d asiri shine kaima kakeson shishshigi dg haka amanna maka agola “da ciwon talauci ya ishesu sukayo gudun hijira!Wai umma ni wani abu nace ma yarinyar ne”nifa sbd Abba nayi haka kada yazaci wani abu….ajiyar zuciya hjy jamilah tasaki tace to shikenan ai”amma kafita hanyarta wlh kaji nagayamaka?”sannan tasaki murmushi had’e da cewa kada kayi nisa kasan su hjy Aysha zasuzo zuwa dare nasan da zarah za’azo ” kaga kunga juna agaisa! yakamata kasanar Mata kana sonta”shiru kawai Sadiq yyi Yana sauraren mahaifiyar’sa ” azuciyar sa yana k’yamar halayenta marasa kyau…tabbas inda yasami dama   zayaso yakasance da zarah amatsayin matarsa”abu2 yahana shi tuni”nafarko yasan mahaifiyarsa badan Allah takeso ya auri zarah ba”sannan yaron nan ALMUSTAPHA”duk gdn ubanda zarah zataje Yana manne da ita ,Yana iko da gadara”shiyasa yaji yaron be masaba…kayi shiru kobaka jina ne??” Muryar hjy jamilah ta katse Masa tunani…. ahankali yace to umma naji” da hakan yafice dg d’akin…


Sumayya kuwa k’ofar part nasu ta nufa”dakinta ta wuce  ta kwanta kan katifarta”ta lumshe ido tana tunanin rayuwarsu ta baya itada mahaifiyarta Maryam “wacce Sumayyar ke Kira da mama…


Wasa farin girki????

Comments kawai ko kuji shiru????


Share pls


By mmn fareesa????️

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button