NOVELSUncategorized

YAU DA GOBE 2&3


Washe gari aka sallamemu .alh yasaka driver d’insa yamaidomu gd…..tun dg wannan lokaci alh yake k’ok’arin yimana hidima da taimako har baba Iliya yatambayesa inhar son mamana yakeyi to yafito…hakan kuwa yamasa dad’i..Wanda dama tunda yaganta yaji tamasa.. mama kuwa Tak’i amincewa Saida baba Iliya yamata Jan ido”tukum ta yarda amma tace saina Ida yin SSCE..

Hakan kuwa akayi kasancewar befi 2 month ba”nayi SSCE”

Bayan mun kammala aka d’aura auren mama da alh Usman”Wanda da kanshi yace taje dani agdnshi zai mayemun gurbin uba…wannan shine dalilin shigowarmu a zuri’ar  alh Usman…

Sumayya tayi  ajiyar zuciya had’e cewa afili …. yanzunma ga wani qalu bale dazamu fuskanta”yah Allah kashige Mana gaba….



    *********


Ahankali zarah ke murd’a k’ofar cikin sand’a tashige dakin musty….bawan Allah yana kwance yyi zurfi a tunani”ajiyar zuciya tayi had’e da cewa broth!da sauri yad’ago kanshi”yadubefa” sai yajuya baynshi”murmushi tayi had’e da cewa haba my sweet brother! Tafada tana Zama kusa dashi ta ajiye bowl d’in dake hannunta kusa da santala santalan k’afafunsa”pls I’m really very sorry”kasan bana jure fushinka ko?”ta fad’a cikin shagwaba”k”afeta yyi da manyan idanunsa Yana kallo”ganin yadda shagwabar tamata kyau…ido suka had’a tasake narke murya had’e da langab’e Kai tace ka hakura pls?”

Kasa mgn yyi saidai yad’aga Mata kansa”wani sanyayyen murmushi tasaki”ahankali murya can ciki yace baby!kallonsa tayi yace ni meyasa Baki tambaya ta akan k’in kula y’an Mata dabanayi?ware ido tayi had’e da cewa “hakanan kawai sbd naga Kai basa gabanka”konamaka budurwa acikin friends d’ina dake cewa suna sonka?”

b’ata fuska yyi”had’e da cewa duk acikinsu bbu choice dina..akwai dai wacce nakeso ita batasan Ina sontaba…rabuwa da ita tamkar rasa numfa shinane “

Murmushi zarah tayi tace yakamata kasanar Mata gsky”kada karasata lallai wannan ta Taki sa’a.

Zanso inji sunanta da Kuma”anguwarsu sai muje namaka rakkiya zuwa zance… tafad’a tana kallonshi” hmmm kawai yace Yana kwantar da kanshi ya lumshe ido” bowl d’in dake k’asa ta bud’e… k’amshin dambun nama yadaki hancinsa” ta debo a spoon ta nufi bakinsa” turo Baki yyi Yana girgiza Kai” shagwabe fuska tayi” bud’e bakin yyi tasaka mishi…..taunawa yyi Yana jin dad’i sosai”cikin kasalallar murya yace

Baby yyi dad’i sosai halan kekika yishi?”yafada Yana karban spoon d’in,yad’iba yabata abaki”ahankali tace eh ninayishi “yace Kai gsky baby kin iya girki”hmmm karfa ka k’ware broth”murmushi yasaki bece komai ba…bayan sun idar yadube baby yanzun ko wanka bazaki ce nayiba ko?”Nina isah broth”abinda dama zance maka kenan bara nahada maka ruwan wanka…to Amma kema zakiyi wankan ko?”yafad’a Yana tashi tsaye”zarah tace eh kasan anjima ummi tace zamuje gdn Abba “gashi ankusa Kiran magrib daka fito saika wuce masjeed ko?”eh “

Batace komaiba ta nufi bedroom d’insa….byn ta fito tasameshi da leda baka ahannunsa ya mik’o Mata”karb’a tayi tace meye aciki broth?”kayan dazaki sakane anjima”

    Bud’e ledar tayi taga doguwar riga ce ta shadda gizna light green!ihun murna tayi tamkar wata yarinya”shidai yanata aikin kallon ta!wow gsky nagode sosai broth kana shagwabani “dududu befi last week nace inasan ummi ta dinkamun shadda nasaka walimar Amina “shine kamun nagode sosai”murmushi yyi bece komai ba”yanakokarin nufar toilet tace Amma shine ka hanani zuwa gun kamunko?”baby kenan kibari kinje walimar “yauwa zaka rakani?”na Isa ince bazan rakakiba…yauwa my sweet heart”lumshe ido yyi ya wuce toilet… k’asan ransa najin dad’in sunan da zarah takirashi dashi”sonta da k’aunarta na k’aruwa aransa…



 ????????????????????????


Zaune yake kan 2 seeter ” Yana Danna waya.”sanye yake da dark blue na jeans da Fara k’ar d’in t shirt “sajen fuskarsa yasha gyara”kamalar sa da haibarsa sun sake bayyana ajikinsa”sai sanyayyen k’amshi ketaji ajikinsa, agogon dake daure atsintsiyar hannunsa yaduba…yaja gajeran tsaki…hakan yyi daidai da shigowar Kira awayarsa!wani tsadaddan murmushi yyi Wanda da wuya aga yyi irinshi”cikin husky voice yace hellow my Queen!lfy  alhmdllh”hmmm baki damuba aida kin dawo dg kd din sbd kiganni”eh to Mai xanjira ?” Insha Allah gobe Zan Fara fita office…adedenan ummi d zarah suka shigo parlourn..zankiraki latter” Yana fad’a yakatse wayar..kallon su ummi yyi yace kunshirya ,muje to??”

Ina ALMUSTAPHA?”

gani ummi”yafad’a Yana shigowa aciki…Yaya Aliyu yakallsu shida zarah yaga shadda ce ajikinsu iri d’aya”azuciyar sa yace Ashe har yanxun Basu denayin Kaya iri d’aya ba”zarah d ummi kuwa Basu damuba sbd sun Saba ganin zarah d musty sun saka Kaya iri d’aya…musty kuwa yakafeta da ido yanata kallonta” ganin yadda tayi Masa kyau saikace zasu biki ko party”Dr safana yyi gaba Yana cewa muje..Ummi tace to tana bin bayansa.. Musty yadubi zarah daketa kallonsa”yad’age gira d’aya had’e da cewa baby nayi kyau?”murmushi tayi had’e da cewa sosaima”yace hmm amma ai bankaiki ba ko?”

   Broth kenan! inbacin abinka kaifa farine taya zaka ce nafika kyau Ina chacoolate colour”baby bazaki ganeba”muje kawai yafad’a suna ido isowa parking space”Yaya Aliyu na front sit”musty yashiga driver sit”yyinda ummi da zarah ke baya”




   ********


Gurin karfe8:30 pm ” jiddace d safeena zaune a babban parlourn gdn”jidda Tasha kwalliya cikin riga da siket na atamfa dasuka bayyana suran jikinta” sai fari take da ido”ranta fari k’ar…..ta dubi safeena tace wlh safeena nak’ara su iso kodan naga Yaya Aliyu ya yakomane? Kafin safeena tace wani abu… sumayya ta shigo parlourn,tayi sallama cikin siririyar muryarta”hakanan jidda taji fad’uwar gaba”wata doguwar tsuka taja had’e da cewa ke dan uwarki lfy?”da mugun mamaki sumayya takafeta da manyan idanunta tana kallo”tsaki safeena taja had’e cewa rabu da agola kiyi farin cikinki “yanzun Wanda Zaki aura zaizo aibazaki kula wannan akuyarba”ran sumayya yab’aci ainun “amma bata ce komai ba”tana k’ok’arin barin parlourn sbd dama Abba ne ya aikota in Sadiq na nan takira mishi shi…taji wani  k’amshi yadaki hancinta” 

Yaya sannu da fitowa! Da sauri ta juyo”taga Sadiq ne safeena kemasa sannu..cikin daburcewa tace “uhmm… Yaya Sadiq! Kaje inji Abba..kafin yyi mgn hjy jamilah”dake nufo parlourn ta karb’e zancen da cewa ke k’aramar y’ar bariki”karyane agdn uwarki yake kiransa..to ahir d’inki wlh yarona yafi karfin bokanku…pls umma kidena ya isa haka..cewar Sadiq fuska cike da damuwa..kafin hjy jamilah tayi mgn su ummi d zarah d musty sunyi sallama…. yyinda Yaya Aliyu ke bayansu…



Share pls


By mmn fareesa ????️

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button