NOVELSUncategorized

YAU DA GOBE 5-6

 ????????????????????????????????????

  ????YAU DA GOBE ????

????????????????????????????????????????

Story & writing by mmn fareesa

????️5&6

Wannan shafin na y’an team d’in MUSTY ne????????‍♀️

……Da sauri hjy jamilah tasaki fuskarta  tana musu sannu da zuwa…jidda kuwa Baki yak’i rufuwa sbd murna”kafe Yaya Aliyu tayi da idanunta tana kallo”sbd ganin yadda yyi wata irin canzawa “lumshe ido  tayi tana hasko yadda zata d’agawa k’awayen ta Kai in har ta mallakesa amatsayin mijinta…fatarsa tayi frash alamar hutu dajin dad’i ga wata wayewa da yyi na ilimi na ratsashi”uwa uba Kuma kyawun daya k’ara..shikuwa tamke fuska yyi sbd y’an miskilancin sun motsa had’e da shan k’amshi”zama sukayi kan kujeru”yyinda Sadiq yazo yarungume Yaya Aliyu yace well come back broth! murmushi yasaki “yyi hugging nasa back” hade  da cewa thanks!

    Suka zauna kan 2 seeter”hjy jamilah tayiwa jidda signal da ido..da sauri cikin yauk’i da Jan hankali tace Yaya Aliyu sannu da zuwa ya hanya?”batare d’aya kalletaba yace alhmdllh! atakaice yanata latsa waya…yyinda safeenah ta gaidashi amsawar yyi cikin ko in kula”kafin yakkali hjy jamilah yace umma Ina wuni?”jiki na kirma ta amsa ta juya suna gaisawa da ummi”nan safeena ta nufi fridge sbd kamusu drinks “yyinda Sadiq yasha mamakin ganin zarah da musty kayansu iri d’aya”gashi musty yyi Kane kane ga k’ugunsa gana zarah…kallo d’aya Sadiq yyimusu ya d’auke kansa  Yana kallon SUMAYYA wacce ke tsaye…sumayya kuwa dake kallonsu mamaki ranta fal”sbd kallo d’aya tayiwa Yaya Aliyu tagane yanada izza da gadara”sannan gabanta sai fad’uwa yakeyi…acikin zuciyar ta take gulmarsu..inbacin rashin kunya ji yadda yagaida hjy jamilah”dakuma yadda su jidda kemishi mgn Yana wannan basarwa…duk yadda su jiddar ke d’okin zuwansa !ita wlh ta zata mugun so da kulawa yake bawa jiddar….Yaya Sadiq Ina wuni?”muryar zarah ta katsewa sumayya tunanin ta”Sadiq yyi murmushi yace lfy qlau zarah”bakisan zumunci ko?lah wlh ba haka bane Yaya”ak’ule musty yace Yaya Sadiq barka da dare! Sbd kallon da ummi ta Masa yasan mitake nufi,inbacin ita wlh bbu ruwanshi dashi ji yadda yaketa wani hura hanci…cewar musty azuciyar sa…

Yauwa”Sadiq ya amsa atakaice…kafin yadubi sumayya yace sumayya jeki Kira abba kice gasu  ummi sunzo…gaba d’aya banda Yaya Aliyu suka kalli sumayya”sumayya ta russuna ta gaida ummi”ummi tayi murmushi”aranta tana yaba hankalin yarinyar”gasu safeenah nan dg zaune suka gaida ita “dukda jidda da akeso aturawa Aliyu”sbd tasan wannan rawar kan da hjy jamilah keyi sbd jidda ta auri ALIYU ne”shiyasa take sake Mata fuska”shekaru28 dasuka wuce hjy jamilah na daga cikin manyan mak’iyanta…..    Sumayya na k’ok’arin barin parlourn”abba da mama suka yo sallama”tuni fuskar hjy jamilah ta sauya”yyinda Abba ya fad’ad’a fara’arshi sbd ganin family d’in yayansa….. sumayya kuwa k’ok’arin fita takeyi abba yace ah ah dawo cikin y’an uwanki… bbu yadda ta iya dole ta nufi cikin parlourn.. da sauri Yaya Aliyu yataso cikin nutsuwa ya rungume abba”Abba yyi murmushi yace my lovely son nayi kewarka wlh”yafad’a cike da k’aunar d’an d’an uwanshi…sakinsa Abba yyi”nan Yaya Aliyu yaduk’a yagaida Abba “da mama dake tsaye kusada abban tana kallonsa tana murmushi”hakan yatabbatar Masa itace amaryar abban kenan…isowa suka idayi parlourn.. sumayya kuwa tayi mamakin yadda yagaida mamanta cikin girmamawa”wata zuciyar tace sbd Abba na Gurin…

   Ummi tasaki murmushi had’e da cewa Allah yasa amarya batayi fushiba!Zama Abba yyi yace ah ah batayiba”mama na murmushi suka gaida da ummi”yyinda Abba yasake gabatar da mama da sumayya”atake zarah taji sumayya ta burgeta”yyinda sumayya ta gaida zarah da musty”shikuwa y’allab’ai be isheta kalloba”y’an cikin parlourn basu lura bata gaidashiba sai  hjy jamilah da safeenah kawai”suma azatonsu tsoronsu yasaka bata Masa mgn ba”

    shikuwa Yaya Aliyu bega fuskar sumayya ba “sbd Koda Abba yagabatar da ita be kalletaba!”amma aransa yaji tsanar yarinyar sbd besan raini”yakuma fahimci batada kunya da ladabi”tunda gashi tagaida musty da zarah bata gaidashiba”Kuma agabanta duka yaran gdn suka gaishesa”tsaki yaja aransa yanajin haushin kansa akan tomeye ruwansa da yadamu ma?”wayarsa tayi ringing”

dubawa yyi yaga Nasir(babban amininsa ) murmushi yyi yamik’e tsaye byn yad’aga wayar….

     Shima Sadiq tashi yyi Yana kallon zarah sbd Yana son yanunawa musty yafisa iko akan zarah”yadube ta yace zarah biyoni na baki wani sak’o…wani abu musty yaji yatsaya Masa amak’ogwaro…da sauri zarah tasaci kallon musty “shikuwa yak’i yarda su had’a ido”farin ciki k’al aran hjy jamilah sbd azatonta k’ila Sadiq zecewa zarah Yana sontane…kitashi Mana ! Cewar ummi tana kallon zarah sbd talura tana tsoron tashi sbd musty…sum sum sum”tabi  bayan Sadiq “musty kuwa tuni yahad’e girar sama da ta k’asa”d’agowa yyi sukayi 4 eyes da safeena yad’ank’ara  Mata wata uwar harara…kwata kwata yarinyar bata masaba”shiyasa besakar mata fuska.

   Wayar musty tayi ringing” Yana dubawa yaga Yaya Aliyu ne”tashi tsaye yyi yana kallon ummi yace ummi muje ga Yaya can naji ranmu..bejira cewartaba yabar parlourn sbd dama jinsa yakeyi tamkar Yana kan k’aya ne…  ????????????????????????


Sadiq kuwa aharabar gdn suka tsaya da zarah suna hangen Yaya Aliyu dake waya”Sadiq yamik’a Mata wayarsa yace kisamin contact naki maruk’a zumuncin ta waya tunda bakison zuwa gd ayi zumuncin… karb’a tayi tana dariya tace hmmm Yaya Sadiq ai kaima bakasan zuwa gdnmu”injiwa?”bacin sanda nike zuwa Kuna skul keda musty”hakane fa”tafad’a tana mik’o Masa wayar”

Yace y karatu ?”

   tace Alhmdllh ! Sai Shirin gamawa muyi service shikenan” ok to ALLAH ya taimaka”ameen Yaya…kafin yace wani abu zarah tahango musty”da sauri tace Yaya Sadiq Saida safe gasu ummi nan zasufito!

Sadiq yace ok ! Yabar Gurin…musty ko inda suke be kallaba”yanufi parking space”girgiza Kai zarah tayi tatsaya sbd hango ummi datayi da Abba da mama sun fito musu rakkiya”shima kuwa Abba yyi zaton ko Sadiq zarah yakeso”dama yasaka Masa ido ne”Yana jiran dawowar Yaya Aliyu yahad’asu yyimusu aure yagaji da ganinsu tuzurai musammun ma Aliyu”ita Kuma zarah dama yagaya Mata dasun kammala service ta fito d mijin aure..har bakin mota su Abba suka rakasu…Saida motarsu ta fice  tukum”Abba yakalli mama yace muje ciki nabaki labarin family d’in alh Umar safana…   *************


Saida duk Abba yagama abinda zaiyi tukum”yazauna kusada mama yace “naga Baki d’okin sanin jin tushenmu ko?”murmushi tayi tace ah ah alh Ina jinka…gyaran murya Abba yyi kafin yafara da cewa…

     Anhaifemu a safana LG”mahaifin mlm musu haifaffan canne”acan ya auri mahaifiyarmu fatima..damuke Kira da *hajjah*mu 3 ne agurin iyayenmu Umar shine babba sai ni Usman sannan k’anwar mu”zainab..bayan mun gama secondary skul muka zo Kano muka Fara neman kud’i”ni nakoma makaranta , shikuma Yayana Yana neman kud’i,cikin ikon Allah har Allah yasaka Mana albarka ni nazama barrister”shikuma yazama d’an canji”muka dawo da iyayenmu Kano “sannan mukayi aure…umar yaransa 3 da hjy Aysha na farko yarasu sai Aliyu da zarah”ALMUSTAPHA bad’an gdn bane”d’an k’anwar hjy Aysha ne tada rasu ita Kuma ta karbeshi  tun Yana d’an shekara 3 alaokacin zarah nada shekara5…

1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button