NOVELSUncategorized

YAU DA GOBE 7-8

 ????????????????????????????????

  ????YAU DA GOBE????

????????????????????????????????????

Story & writing by mmn farees

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/C7p4CLXSUZl7bJQb6ERP

 ????️7&8

Wannan shafin na y’an team d’in Sumayya ne????????‍♀️

….Zaman kurame sukayi acikin motar bbu Mai mgn”yyinda Sadiq kesan yyi Mata mgn yarasa abin cewa”harga Allah yanason sumayya sbd ya yaba da hankalinta da nutsuwarta da kamun kanta”Kuma atsarinsa haka yakeso matar aurensa takasance… matsalar sa yanzun UMMA!yasan bazata tab’a yarda”gashi Yana k’ok’arin yakice sumayya aransa Amma sai sake shiga ransa takeyi….ahhhh washhh! Sumayya tafad’a tana dafe cikinta”da sauri yadawo hayyacinsa yadubeta fuska cike da tausayi yace sannu kinji?”munkusa isowa asibitin”da munje zaidubaki…gyada Masa Kai kawai tayi batare datace komai ba…

Sunayin parking yafito tana biye dashi suka shige cikin asibitin”yana Kara waya akunnansa yana Kiran Dr safana!

      Tana jin suna mgn awaya”amma batasan dawa yakeyiba” har suka iso office d’in sa”suka tsaya bakin k’ofa wata ta fito tukum Sadiq ya shiga Yana cewa sumayya tabiyosa…tunda ta d’ora hannunta kan  k’ofar gabanta yake wani irin fad’uwa…tayi addua tashiga…da sallamah!wani mugun shock taji had’e da daburcewa “sbd arba da fuskar Dr safana datayi kansa aduk’e Yana rubutu a wani file..dakewa tayi ta Ida shiga”Sadiq yace sannu sumayya zoki zauna kinji?”da sauri dr safana ya d’ago kansa jin ance sumayya”dama shi besan wacce zai dubaba”kawaidai Sadiq yace ga patient Abba yace yadubata”had’a ido sukayi shida Sumayyar”atake yahad’a girar sama data k’asa yyi kicin kicin da fuska”kafin yadubi Sadiq dake latsaya waya yace you can go!ok Sadiq yafad’a Yana kallon sumayya dake kallonsa itama”yyi murmushi yace I’m waiting for you”bejira cewartaba yafice…Dr safana yaja gajeran tsaki had’e da cigaba da abinda yakeyi”yyinda sumayya kezaune kan kujerar duba patient”tana jiran daga iya gudun ruwansa….kusan 5 minit”mararta tayi wani irin murd’a wa”k’ara tasaki tana runtse ido”yyinda Dr safana ya yatsina fuska irin ko ajikinsa d’in nan… sumayya kuwa tayi danasanin zuwa asibitin yafi ak’irga”Kuma datasan wajen wannan me girman kan ne zaa kawota datace Tasha magani “sbd bazata iya musu da Abba ba…tunani takeyi azuciyar ta to meyake nufi da irin wannan kalar wulak’ancin”tabbas besan irin darajar da Allah yyiwa d’an Adam ba! Shiyasa yake wulak’anta d’an Adam…saidai Tasha alwashin kozasu tabbata ahaka bazata Masa mgn ba”sbd ai shine likita,shine zai tambayeta meke damunta har tafad’a Masa…

Dr Nasir ne ya murd’a k’ofar yashigo da wani kati ahannunsa yyi sallama!kallon sumayya yyi wacce ke rintse da ido tana yamutsa fuska alamar tana jin jiki”ahankali yace sannu bewar Allah! bud’e ido tayi ta kallesa tana gyada Masa Kai kawai… yyinda Dr safana yyi tamkar bbushi a office d’in”sbd shi azatonsa sumayya batada kunya y’ar rainin wayoce “tashigo office nasa yadubata ai zata gaishesa ko bbu komai… safana ka Gama duba patient d’in takane?”muryar Dr Nasir takace Masa tunani…banza yyi dashi bece komai ba ,fuskarnan ahad’e tamkar besan miye dariya ba”murmushi kawai Dr Nasir yyi sbd yasan halin abokinsa in and out!

    Dubar sumayya yyi yace yadu bakine?”ta girgiza Kai kawai”kafin Dr Nasir yace wani abu Sadiq ya shigo sbd jin shiru bata fitoba… sumayya Yaya,angama dubakine?? Yafada Yana kallonta..mik’ewa tsaye sumayya tayi had’e da cewa muje wata asibitin  adubani Yaya !Sadiq yasaci kallon Dr safana yaga Yana latsa laptop hankalinsa kwance ko ajikinsa”Dr Nasir yace Sadiq kuje kawai… Sadiq bece komai ba”amma yaji bbu dad’i sbd ai Abba yaturosu “Kuma bazaiji dad’i ba inbe dubata ba! Amma me sumayya tamasa da zafi haka??dafe ciki sumayya tayi had’e da cewa dan ALLAH muje inda akasan darajan d’an adam ba inda ake wulak’antashi! dad’in abun nima banina nazo nace adubaniba balle amun wulakanci” hasalima bansan nan asibitin zamuzoba da wlh bazanzoba”shikuma Wanda yace adubanin dan ya isa da mutum ne”yace yaduba”Amma tunda be isa ba bbu…you are very stupid!Dr safana yafad’a Yana huci sbd ganin k’aramar yarinya nagaya Masa mgn agaban Sadiq da Nasir Basu tsawatar mataba”cikin kakkasaur murya yace ke k’azama y’ar k’auye kin Isa kishigo da k’azamin jikinki a office d’ina kigayan mgn yafad’a Yana mikewa tsaye cikin b’acin Rai….Dr Nasir yace calm abokina! sumayya muje Dan ALLAH kayi hakuri Yaya”cewar Sadiq Yana kallon Dr safana”doguwar tsuka sumayya taja had’e da cewa saime danbe hakuraba”nayi mamaki wlh daka d’auki wannan a kurkin office harkake hura hanci dashi”y’ar k’auye dakace bbu komai aikowa k’auye ne tushensa da inyi wayewar wulak’anta jama’a” gara nazauna a y’ar k’auye na….wani mugun juyi Dr safana yyi yadira gaban sumayya yana huci…da sauri Dr Nasir da Sadiq suka rirrik’esa….Dr Nasir yace calm down abokina meyayi zafi haka?”zaka tsaya kana fad’a in fad’a da mace!kurabu dani dallah malamai”cewar Dr safana Afusace…Sadiq yace sumayya maza kifita nace banasan rashin kunya”yafad’a fuska a’daure”sumayya kuwa dama atsorace take ganin yadda lokaci guda Dr safana yazama zakin fama…lollx..inhar basu rik’esaba Allah kawai yasan me zaiyi mata”tafice sum sum tana tura Baki….ajiyar zuciya Sadiq yyi yace Dan ALLAH Yaya Aliyu kayi hakuri kunsami mis understanding ne”amma sumayya nada hankali da…shout up your mouth!cewar Dr safana Yana k’wace jikinsa  dg gurunsu”yaja tsaki had’e da cewa Ina hankalin yake?” tanamun rashin kunya acikinku bbu Wanda zai tsawatar Mata”to dama bana buk’atar hakan “kufice mun dg office… murmushi kawai Dr Nasir yyi sbd yasan bak’ar zuciyar safana! Fitarsu shiyafi alkhairi”Amma gefen zuciyar sa yaji sumayya tayi mugun burgesa dabataji tsoron safana ba”yasan halin miskilancin sa,k’ila wani wulakancin yamata itakuma bata d’auka.sbd yasaba yima y’an Mata wulakanci. musammun masu cewa suna sonshi..Sadiq ma bece komai ba yajuya suka fice tare d dr Nasir…   Suna fita Dr Nasir yakalli sadiq yace kayi hakuri da halin d’an uwanka Kuma aminina”inya sauka dg dokin zuciyar zai hakura… Allah yakyauta kawai Sadiq ya fad’a”Dr Nasir yace ameen” but inbbu damuwa ka kirata muje office nawa saina dubata”kasan Abba bazaiji dad’i ba”in yasan abinda yafaru pls karka sanar Masa… okay kwai Sadiq yafad’a “yyinda Dr nasir ya wuce office  kan kujerun bin layin ganin likita ya Sami sumayya azaune fuskarta a’daure sbd shikanshi Sadiq din yabata haushi…sorry my sumy !kinji? Yafad’a cikin wata murya dabata sanshi da itaba”da sauri tadago Kai suka had’a ido yyi murmushi had’e da cewa koba tawa bace? Janye idanunta tayi had’e da tashi tsaye tace pls Yaya muje wlh inajin jiki”kinajin jiki kikayi rashin kunya”sumayya naga k’arfin halinki nayiwa Yaya Aliyu rashin kunya”karki sake kina jina ?”koni bazan iya Masa rashin kunya ba”in Abba yaji ai bazaiji dad’i ba ko?”turo Baki tayi had’e da cewa to amma Yaya kasan shi meyamun ne?”hmmm yanzun komai ya wuce ,muje Yaya Nasir abokinsa yadubaki…kayi hakuri bazan koma Gurin abokinsa ba sbd shi ai  abokin nashi zai dubani”

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button