NOVELSUncategorized

YAU DA GOBE 9-10

 ????????????????????????????????????

  ????YAU DA GOBE ????

????????????????????????????????????????

Story & writing by mmn fareesa

????️9&10

……. what?”zarah tafad’a in a chock”had’e da tsantsar mamaki tace SONA kakeyi?”harkake fad’a?”lallai ALMUSTAPHA rainin dakamun yawuce iya tunanina”nizaka kalli tsabar idona kace kana SONA?” sbd bakada kunya….to bari kaji bazan iya SONKA ba!ni yayarka  ce bazan auri K’ANINA ba!bacin hakan Ina maka kallon Wanda muka fito ciki d’aya” in har aure yaharamta tsakanina da Yaya Aliyu tokaima yaharamta…. tafad’a tana kallonshi ido cikin ido…shikuwa yyi shiru yanata aikin kallon ta”murmushi yyi Mai ciwo sbd jin tagama fad’an”wani gefen zuciyarsa na mamakin jin yau takirasa da ALMUSTAPHA…bacin tun tashinsu da broth take kiransa..in a low voice yace baby nagode sosai da sakayyar dakikamun”saidai inaso kisani”manzon Allah (S A W) wacce ya girma ita yafara aure “Kuma ba budurwaba”bazawara”yanada shekara 25 ya aureta itakuma tana da shekara 40…nasan kinsani namiki tuni ne”nikuwa shekara2 ne atsakaninmu.sannan inaso kisani bbu wani mahaluk’in daya isa ya aureki matukar Ina raye wlh ki rubuta ki ajiye…bejira cewartaba yabar parlourn sbd yadda zuciyar sa ke k’una…tsaki zarah taja had’e da cewa lallai yaron nan yagama rainani wlh to muzuba  nida Kai agdn nan….cikin fushi tanufi part nasu…ummi nazaune tana lazimin marece…dubarta ummi tayi  sbd ganin tashigo bbu ko sallama”saidai kafin ummin tayi mgn harta shige bed room d’in ta… girgiza Kai ummi tayi tacigaba da abinda takeyi”aranta tana zaton fad’a sukayi d musty…????????????????????????


Da sallama yashigo parlourn”jidda d safeenah dake zaune suka amsa had’e da Masa sannu da zuwa”yakalli autansu baffa yace Kai Ina umma?”Yaya umma tana barka gdn su Adnan nace zanbita tak’i zuwa Dani…. murmushi Sadiq yyi Yana kallon su jidda yace ke muje d’akina ku amshi sak’on ku…baki washe su jidda sukace to yaya”????????sbd azatonsu ko wani abu yasiya musu sbd dama Yana yawan siya musu abubuwa…


       Suna shiga parlourn sa”sukaga yacanza mood d’insa..tuni su jidda takashi ta d’uri ruwa”k’ofar yasaka wa key…tuni jikin jidda yafara rawa saiga kwallah suncika idonta…bed room d’in sa yawuce…bejimaba yafito da belt ahannunsa! zaro ido sukayi…me mukayi dan ALLAH Yaya?”suka tambayesa atare”wani mugun kallo yamusu kafin cikin kakkasar murya yace waye cikinku yafad’a ma umma cewa munfita tare da sumayya?”

    Da sauri jidda tace wlh safeenah ce”cikin zaro ido safeenah tace ah ah Yaya tambaya taf…saukar belt d’in dataji ajikinta yasakata hadiye maganarta”Yana cewa intayi ihu tak’arawa kanta laifi…duk yadda taso ta jure,hakan yafaskara tana ihu da kuka har yagama jibgarta da belt”yakoma kan jidda sbd aganinsa gara safeena da jidda sbd jidda kaf halin mahaifiyarsu bbu abinda tabari..gaba d’aya jikinsu shatin dukane”inbacin kuka babu abinda sukeyi…kumin shiru Muna fikai…tsit kakeji…kafin yace narasa meke damunku da saka ido arayuwar sumayya meta muku?”mahaifiyarta batada wani aibu tanada kirki”balle ace ko sbd bakujin dad’in ta ku muzgunama y’arta”wato umma kuke tayawa kishi ko?”yanzun ba fata nakeyi ba,in Abba yamutu umma ta auri wani taje daku agdn “y’ayansa suka muku haka zakuji dad’i?”koba kwaji ne?”yafad’a atsawace da sauri sukace ah ah”ya girgiza Kai yace to wlh kufita harkan sumayya da mamanta”inba hakaba kuwa wlh Zan baku mamaki”sannan duk wacce tasake ta sanar ma umma dalilin dayasa na dokeku…hmmm kawai yafad’a Yana murza yatsun  hannayensa guda2″kafin yace kub’acemun da gani…da sauri suka tashi har suna tuntub’e…yabude musu k’ofar suka fice.. **************


Yau yakama week end” Abba ne zaune Yana karanta jarida”kad’an kad’an yaduba agogon dake d’aure atsintsiyar hannunsa….sanyayyar muryar sa dayyi sallama cike da k’asaita tadaki dodon kunnen Abba”Abba yasaki murmushi had’e da ajiye jaridar hannunsa Yana kallon SAFANA…har k’asa yaduk’a yagaida Abba”kafin yazauna k’asa…da sauri Abba yace ah ah my son zamu b’ata zauna kan kujera kaji?”bbu musu yazauna”Abba yace yasu hjy Aysha d’in”yace duk suna lfy”Abba yace Masha Allah”dama dalilin dayasa nace kazo”jiya naje gdn hajjah takemun mgn akanka da Sadiq gameda kuyi aure”todama nima inada niyar muku mgn saitamun…shin haryanxun yarinyar nan itace kuke tare ko kuwa??”kan safana ak’asa yace eh Abba itace dai!ok to shikenan zanje naga mahaifin ta”amm dama ai sai Nanda wata 6zata Gama service d’in ta”sannan za’a yi inji daddynta….zancen banza”bansan rainin hankali..tunfa last 3 yaers akaso amuku aure ubanta yace karatu zatayi…Abba yafad’a cikin jin haushi…Dan ALLAH Abba kayi hakuri…hmmm Zan tambayi Sadiq d’in shima naji ta bakinsa inbeda budurwar wlh duk zanbaku mamaki”zarah ma itama zanje gdn nasameta..kana babba ai kaiyakamata kafara ajiye iyali kafin k’annanka”amma katsaya jiran mace saikace ita k’adaice mace aduniya…sallamar sumayya tasaka Abba yyi shiru…sanye take da brown yunifoam na morish ,hijab har k’asa jikkar islamiyar ta ahannuta”k’amshin turaren safana data shak’a yasaka tagane kowaye sbd yabada baya”gabanta taji yabuga tadake ta Ida shigowa parlourn gashi dole tagabansu zata wuce… ahankali tace abba sannu da hutawa !yauwa sumayya kundawo dg islamiyyar?”eh Abba tafad’a tana satar kallon Dr safana da lokaci guda fara’ar dake kan fuskarsa ta dushe sbd jin muryar yarinyar data Masa rashin kunya har yanzun yakasa manta abun…wata tsanarta yasakeji ta mamayeshi..da sauri tace Yaya Aliyuuuuuuu!Ina wuni?”Cike da mamaki safana kejin Wai shi take gaidawa”wata zuciyar tace Masa sbd mijin mamanta ta gaidakai “sake maimaita gaisuwar tayi”batare daya kalletaba yace lfy qlau atakaice”wucewa tayi tana tab’e baki.inbacin Abba dake Gurin wlh dako kallo be ishetaba”   Abba yaci gaba da cewa inrabonkace ita zaka aureta 

… marairai cewa safana yyi harda shagwaba Yana bawa Abba hakuri da magiya akan yak’ara Masa lokaci… murmushi kawai Abba yyi yace bbu damuwa…anan mama tasameshi tareda abba “nan ta kamishi abun motsa baki,bayan sun gaisa”beyi gardamaba yatsa kura sbd tace dole sai yaci…har cikin ransa Yana ganin k’imar matar”sai gab da magarib safana yabar gdn batare daya kalli Koda part d’in su hjy jamilah ba”

Byn Isha I,Abba suna tare da Sadiq zaune parlourn mama kasancewar girkintane”Abba yadubesa fuska bbu walwala yace kainake sauraro?”tund’azun kanamun yawo da hankali”inbakada budurwar kafad’a Mana! um um”Abba kabani wata 2 Dan ALLAH”hmmm aikinku kenan shima my son yace abashi lokaci” zanbaku wata ukku “katashi kabani wuri”murmushi Sadiq yyi yatashi tsaye alokacin mama tashigo”kallonsa tayi tace Sadiq yau bazaa dafa maka shayinba?”ah ah mama adafamun”to shikenan bara nasaka sumayya tadafa maka”tafad’a tana barin parlourn..Sadiq yad’auki remote yacanza Tasha yafara kallon wani amerikan firm” sbd gara yajira anan akamasa “besan taje d’akinsa yasan halin umma inta gani…Abba kuwa tashi yyi Yana zaton ashe hasashensa ba gsky bane!yyi hasashen ko Sadiq nason zarah”ashe ba haka bane da wannan tunanin yawuce d’akinsa yabar Sadiq nata kallo a parlourn…

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button