YAU DA GOBE 7-8
Had’e Rai yyi had’e da cewa zakizo muje kokuwa sainakiran abban tunda niban isa dakeba!mamaki sosai Sadiq yabawa sumayya”awane dalili zaiyi iko da ita?”wani hawaye taji sbd tuna rashin ubah yaja Mata agolanci gidansu…batace komaiba tabi bayan sa suka nufi office d’in Dr Nasir..
Sadda suka shiga bbu kowa”nan Sadiq yatsaya yace ta shiga”nan Dr Nasir yyimata tambaya gameda abinda ke damunta?”cikin jin kunya da nauyi tamasa bayani…yarubuta Mata magunguna”cikin tsokana Dr Nasir yace abokiyar fad’an abokina “shekararki nawa”badan tasoba tace 20 sbd hakanan taji tanajin nauyin Masa rashin kunya…godiya tamasa ta fice”yyi murmushi harga Allah sai yaga safana sunyi mgun dacewa da sumayya…tsaki yaja daya tunada rukky…
***************
Yaya Aliyu kuwa mamaki yakeyi akan tsaurin idon wannan tsakuwar yarinyar”saidai yasha alwashin duk lokacin data sake shiga gonarsa wlh zaiyi maganinta”yajima cikin b’acin Rai dg baya yahuce byn yyi sallar azahar sukayi meeting”kafin yaja motarsa batare da yyi sallama da Dr nasirba”nasarawa yyiwa tsinke !wato gdn hajjah kakarsa wacce tahaifi mahaifin sa”sbd yau kwanansa5 da dawowa bejeba ,yasan halin mitar tsohuwar shiyasa zai daure yaje yau kawai..
A bakin get yabar motarsa”yashiga cikin babban parlourn gdn…zaune hajjah take da glass a idonta da abun yanke farce tana yan kewa tana Kuma sauraren redio d’inta”
Ahaka Dr safana yyi sallama cikin k’asaitacciyar muryar sa”Baki washe hajjah ta amsa tana cewa gadanga k’usar yak’i “likita bokan turai!ka koma nayi fushi.. murmushin dabaiyi niyaba yasubuce Masa yazauna kusada ita”yadafa ta yana cewa my Mata!ture hannunsa tayi had’e da cewa “kadaiyi matar “dama jiranka nikeyi inshi Usman d’in bazaiyi maka mgn ba “to dole kayi aure dg Kai har saddiqun..kungirma gand’an gand’an daku bbu aure…lumshe ido yyi yanata kallonta azuciyar sa,yace dakinsan yadda namatsu da nayi aure dabaki ce hakaba…yanxun ita rakkiyar tagama karatun ko kuwa??” Murmushi yyi yace haba granny Rukayya fa kokice rukky”…ohon makadai koma minene nidai yadda na iya fad’a Zan fad’a… hannunta yakama yace kiyi hakuri very soon kishiyarki zatazo…fisge hannunta tafisge had’e da cewa”inbazakayi mgn da yarena ba kabari”komai inzaka fad’a saiyi da harshen nasara… tab’e Baki yyi sbd dama yasan tabbas saitace hakan. dakuma yyi aure shiyasa kafin yajeUK besan zuwa gdn..tashi tsaye yyi yace tunda bakya murna da ganina sai mita Zaki tasani gaba kinamun sai anjima”haba kaikuwa me gd na “yanzun Ina tsarabata? yatsina fuska yyi yace banyi dakeba ta my rukky ce duka tsarabata… harararsa tayi had’e da cewa to ko ruwan gdn bazaka shaba! murmushi yyi yataka gaban fridge dake parlourn yafito da robar swan water yace Kinga alamar na isa nasha ko?”kaidai kasani “yanzun kaje gdn antynku?”(zainab) yace eh naje jiya nasameta cikin wani yanayi”ayanzun haka inasan Abba yyi mgn da mijinta bbu dole inbazai iyaba yasawake Mata aurenshi ai haihuwa ALLAH kebayarwa ,bakuma Dan bayasanta ba kebe bata ba!hmmmm kaidai bari wlh ai gara kadauki mataki”abun Yana b’atan rai”robar ruwan ya ajiye had’e da fito d kud’i y’an 1000 ya ajiye gabanta Yana cewa Mai idon cin nera.murmushi tayi had’e da cewa sunan y’arka ta fari Fatima”dole asaka Mata sunana.. nagode Allah yatsareku yajikan mahaifinku da rahama…cikin wani yanayi yace ameen had’e da Mata sallama yafice…
????????????????????
Bangaren Sadiq da Sumayya kuwa”suba barin asibitin sukaje wata chemist babba yasiyo duka magungunan tukum suka nufo gd “a irin zaman su na d’azun bbu Mai mgn”tun kafin yagama parking hjy jamilah ta bayyana agaban motar tana huci sbd safeenah tasanar Mata taga fitarsu… sumayya kuwa aranta tace Allah yakyauta!ta bud’e ta fito”hjy jamilah namata mugun kallon tsana tace ke agola dg gdn uwarwa kuke yanzun dakuka fita da safe??”Dan ALLAH umma kibarta”asibiti Abba yace nakaita Bata lfy….cewar Sadiq murya amarairaice..oh gaka Kai driver d’in ta ko?”sumayya kanta aduk’e”Sadiq yace ga magungunan ki”ahankali tadago Kai takarb’a”hjy jamilah taja tsaki had’e da cewa yadda uwarta ta shanye ubanka kaima shanyeka zasuyi?”to bazai yuyuba wlh “tun Muna girma da arziki ka fita hanyar matsiyatan muta nan nan ” rintse ido yyi cikin rashin jin dad’in kalamun umma yacewa sumayya wuce kishiga cikin gd…da sauri sumayya tabar Gurin…Sadiq yazare key din motarsa ,yanabawa umma hakuri”aransa Yana kudurta hukuncin dazaiwa su jidda da safeenah sbd yasan cikinsu wani yasanar Mata..
Zarah ce zaune kan 2 seeter tana tunani”yau kwana3 kenan musty na gaba da ita baya tankamata inta mishi mgn Yana shareta”yau ko a skul be kulataba”sannan tanaso taji dalilinsa nayin gabar da ita dakuma meyasa yakejin zafi in wani yamata mgn ko ta kula wani namiji??”tashi tayi Kai tsaye ta nufi saahensu shida Yaya Aliyu tasan dama da marece duk suna gd”a parlour tasami musty”Yana ganinta yahad’e Rai..itama saitasha mur”zaunawa tayi gefensa yadubi jikinsa danata taga voil ne milk ajinsu”shine yad’inka masu shi iri d’aya”datasan shi zai saka dabata saka doguwar riga d’in ba…broth inaso kabani hankalinka zamuyi mgn! Batare daya kalletaba yace Ina saurarenki!meyasa kake gaba Dani kimanin kwana3??”sannan meyasa kakejin haushi Inna kula wani namiji kokuma masu cewa suna Sona?”ido cikin ido yace cikinsu wacce Zan amsa”?tabe Baki tayi had’e da cewa duka..
Murmushi yyi ahankali yace sbd ni ALMUSTAPHA inason FATIMA ZARAH!Sona aure”bansan tu sanda nafara sonkiba”Dan ALLAH baby kisoni ko rabun son danike mikine.. yafad’a Yana dafe saitin zuciyar sa…
Sai Monday insha Allah sbd week end Ina tare da ogah????
Share pls
By mmn fareesa ????️