YAU DA GOBE 9-10

Sanye take da hijab har k’asa da doguwar riga night gwont ajikinta”tana rik’e da tray da flux da cups akai”can k’asa tayi sallama” Sadiq ya amsa yanata kallonta hartazo gabansa ta ajiye cikeda nutsuwa “kafin ta d’ago kanta batare data kallesa ba”tace Yaya sannu da dare! Mueya can qasa yace yauwa sumy”ya skul?”uhmmm kawai tace tana niyar tafiya”yadakatar da ita Gurin cewa ah ah batafiya zakiyiba kizauna muyi fira…”ahankali tace ayya Yaya zanje nayi assignment ne wlh gashi ni duk banganeba! murmushi yyi yace wane course kike?”tace micro biology”ok jeki kamun assignment nagani.. batace komaiba ta tashi…bbu jumawa tadawo da jotter da biro”alokacin yazuba shayin Yana kurb’a…tun yanajan ta da fira bata kulawa dasakin jiki harta saki jiki”yamata assignment d’in”yamata tambaya ko akwai inda bata ganeba ?”atake yafahimci sumayya irinsu ake Kira gifted”dama wannan assignment d’in anbasu shine lokacin dayakaita asibiti bataje skul ba… godiya ta Masa sosai ” tana niyar tafiya Abba yashigo sbd yakashe kallo dakomai” alokacin 10:30 pm” kallon su kawai yakeyi cike da mamaki ganin Sadiq betafiba…ganin Abba yasaka Sadiq tashi Yana yiwa sumayya sallama” ta amsa akunyace sbd bataso Abba yasame suba atare…
*Washe gari*
Sumayya da sameera na zaune kan wami step” Basu jimaba da fitowa dg lactures ba” sunata fira” kawai sai ganin mutane sukayi agabansu bbu ko sallama”d’agowa sumayya tayi”takallesu taja tsaki had’e da tashi tsaye”sameera ma mik’ewa tayi tana yima sumayya alamar kartace komai”KE!bakisan sbd ke *hamsahak’i* yazonanba?” ki godewa Allah dabesaka aka d’akkokiba”yafad’a cikin muryarsu ta y’an iska..wani banzan kallo sumayya tamasa”kafin tace tun last 3 days nafad’a muku kuyi hakuri kufita arayuwata kunk’i ji”shin anaso dole ne?”dariya suka kece da ita”kafin hamsahak’i yace ana SO dole !Kuma dole kisoni sbd duk abinda nikeso saina samu”sumayya inasonki “inhar kinada saurayi kisallameshi kafin na aika dashi lahira”inafa tayaki murna sumayya da kike hararata komun tsaki bana d’aukar mataki”na alak’anta hakan sbd inasonki…kinkuwa ciri tuta acikin sauran mata”domin duk wacce tamun, sakawa nakeyi asatomun ita nayi reping d’in ta”amma ke SO na gasky nike Miki… Allah yamun tsari dakai”sumayya tafad’a tana Jan hannun sameera sukabar Gurin… sameera ta dubi sumayya tace wlh hamsahak’i bakaramin d’an iska bane”yagagari kowa askul d’in nan” kwanaki koransa akayi amma Kinga yadawo”kedai bawata shigar banza kikeyi”yawanci inba jallabiya kika sakaba bakya saka gyale amma gashi yace wai sonki yakeyi…cikin tsoro sumayya tace ni wlh maganar reping da yyi tafi d’agan hankali…haba k’awata Allah yafishi karki tsorata kita addua” Kuma ai bece zaisaka asatokiba Allah yafishi. ,mudena fitowa in angama lactures muzauna a class bazai San inda kikeba”in antashi driver yazo yakaiki gd…ajiyar zuciya sumayya tayi had’e da cewa Allah yakyauta…
#######
Yau kimani kwana 9 kenan ummi takasa gane meke damun musty da zarah”musammun musty daya Zama wani silent besan yawan mgn ga rama yyi,yabar uwar k’asumba afuska”zarah Kuma bbu ruwanshi da ita”illah da safe inzasuyi break fast zaice good morning baby!tace morning”atakaice iya maganar dake shiga tsakaninsu kenantaso tambayarsu ko lfy sbd inma sunyi fad’a tsanani 3days ko4 days sun shirya”amma ganin bbu wanda yamata mgn saikawai tasharesu…
Yanzun haka zaune suke suna break fast Banda musty”Dr safana ya Mike tsaye Yana cewa ummi Zan wuce dg nan Zan duba musty “yakama waya yakashe anmasa knocking yak’i budewa” ummi yace gsky babana hakane” ko ab’alle k’ofar kawai”jikina Yana bani bbu lfy wlh “tafad’a cikin damuwa”yyinda zarah tayi shiru bazaka iya gane wane hali take cikiba.”Yaya Aliyu yace to ummi bara naje amma inbbu wani dalili dayasaka shi yin hakan to ransa zai b’aci…to sarkin zuciya nidai kabi ahankali”Dr safana bece komai ba,yafice…
D’akin musty yanufa “knocking yyi kusan sau ukku shiru” tsaki yaja yafice be jimaba suka shigo tareda get man aka b’alle k’ofar bed room d’in”
da sauri suka shiga ciki”Yana kwance kan bed tamkar baya numfashi”Dr safana ya yaye blanket d’in”kallo d’aya yamasa yagano Yana mugun jin jiki”baba Mai gadi yace subahanallahi”ashsha bayajin dad’ine ?”Dr safana bece komai ba yasab’i musty duk girmansa akafad’arsa”yafito dashi zuwa haraban gdn”yasami ummi da zarah tsaye bakin k’ofar shiga babban parlourn gdn”da sauri suka nufesa”sbd ganin musty tamkar bayada Rai”arikice ummi tace meyafaru bashida lfy ne??”
Dr safana yace kiyi hakuri ummi zai Sami sauk’i, asibiti zanje dashi”karki tashi hankalinki”zarah kuwa kuka tasaka tana tab’a hannun musty azatonta kobaya motsi “saitaji hannunsa da zafi rau”idanunsa na motsi yana numfashi Mai hucin zafi”Dr safana yadubeta yace baby cikasa zankula dashi karku damu…har bakin get zarah da ummi suka rako Dr safana”bayan yasaka musty gdn baya” kafin yashige yabar gdn..
Emergency room aka nufa dashi Dr Nasir da Dr safana sai wani likita suka rufu akansa…kafin abashi gado ad’aki na musammun” bayan andaura Masa drip damasa allurai..Dr safana yau be duba kowaba “Yana d’akin da akaba musty “Yana zaune kan kujera yanata kallon musty dake baccin wahala” cike da tausayi…yana mamakin meye dalilin daya sakashi yawan tunani da damuwa har jininsa yahau ga ulcer takama shi sbd besan cin abincin?
“Wayarsa tayi ringing Yana dubawa yaga ummi ce”byn ta tsinke yabi Kiran”Yaya jikin nasa ba bana?”Dr safana yace da sauk’i ummi munbashi gado bayan mungano abinda ke damunshi…to shikenan gamunan zuwa nida zarah kaima kaje kayi abinda ke gabanka….
Ummi da zarah Basu jimaba suka iso asibitin da duk wani abu da patient zai iya buk’ata”yyinda musty keta bacci”Yaya Aliyu yadan fita ,bedawo saida yatsammaci musty yakusa tashi…Koda yadawo drip yacire Masa”Yana kallon ummi dake tambayar sa akan meye suka gano yake damunsa?”
Dr safana yace gsky ummi”abincikesa aji menene yasaka aransa yaketa tunani da fargaba har jininsa yahau”sannan ga ulcer takama shi sbd besan cin abinci”saikuma zazzabi..Inna lillahi wa inna ilaihir raju’un!ummi ta fad’a tana Mai maita kalmar jininsa yahau?”Toni Aysha wannan yaro meyasaka haka aransa dayake boyewa?zarah kuwa sai zare ido takeyi tana kallonsu ummi dakuma musty dake kwance har yad’an rame”fuskarsa tayi jajir abinka da farin mutum”aranta tace hawan jini?akan wanne dalili to…..Baby I LOVE U so much! Pls &pls kisoni”Zan iya kashe duk Wanda kikeso inbaniba….musty yafad’a,cikin sabbatu Yana bud’e ido”yanaganin abun tamkar mafarki yakeyi…tsit dak’in yyi…
Share
By mmn fareesa