YAZEED 116-120

*YAZEED*
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Na
Hapsat Musa
(Hapsy Baby)
Pure moment of life writes
P.M.L.
116_120
Ayman Ka’ra tasaki Yaya Yazeed dagudu Muneera tafito.
Kaka Kafufuwanta keciwo ta tafo domin Ka’ra ta kewaye ko Ina.
Muneera dagudu tadiro “Sister meke Faruwa?”
Cikin Kuka tace “Kalli Yaya Yazeed baya Numfashi fa.
Muneera tunanin tatafi lokacin dabata lafiya tacema Yaya Yazeed ya
Tausayamata Badubeta saima Dukan dayabiyo
Baya.
Tsinkayin Murya Kaka tayi
” Muneera Kira Habu Mai Gadi Akaishi Asibiti”.
Ayman Kuma jijiga Yazeed kawai take yaki Motsi
Habu Maigadi Yakama Yazeed Akasa shi Mota
Muneera keja Ayman Kuma nabaya
SULTAN HOSPITAL suka Nufa
Ana zuwa Aka shiga dashi Emergency.Ayman Kuka kawai take Muneera Kuwa Ko Ajikinta.
Kaka Akabari sai zarya take tsakiyar Falo
Mimi tashigo ta iske Kaka ita Kada’i Falo
“Ahhhh Inna Ina yan’tayan Firanki ne?”
Ganin yadda yanayin Kaka takeci Hankali ta baya wurin kwata kwata
“Inna!!!
Firgit tadawo daga tunanin datafi
“Na’am Hassatu kindawo?”
“Eh inna meyafaru naganki Haka.?”
“Bari Ka’ra Ayman naji nafito
Na iske Yazeedu ko Numfashi bayayi
Yanzu sun tafi Asibiti.”
Subhnallah!!!!
Ta Mi’ke
“Kwantar da Hankali ki
Ki’ra Ayman ko Jummallah kiji Asibitin dasuke”.
Mimi Ki’ran Ayaman tayi tana Ki’ra taji wayar na Ka’ra Falo.
Ki’ran Muneera tayi
” hello Muneera “
“OK Ganin zuwa yanzu.”
Wajen Kaka tajuyo
“Inna Bari naje Tafadaman Asibitin Dasuke”
“Shikenan Allah yakiyaye”
Mimi tafito tashiga
Motar ta
Sai Asibiti dama can ne
Asibitinsu.
Tana isa taka’ra Ki’ran Muneera
Ta kwan’ta kwa’tata inda suke
Tana isa Gun Ayman sai zarya take Itakam Muneera
Zaune take Tana Latsa waya ma.
Ayman rungume Mimi tayi
“Mimi Yaya Yazeed Fadu’wa yayi Baya numfashi Har Yanzu Kuma Basu Fito.”
‘Kiyi Hakuri’ Kinji zauna sufito.”
Samun wuri sukayi suka zauna Mimi duk sunyi shiru.
After 10minutes
Doctor yafito daga D’akin da Aka kwantar da Yazeed
Dasauri Ayman ta Mi’ke
“Doctor yajikin nashi?”
Zare Glass din Idanuwanshi
“Inason Ganin Maihaifin shi sai Mamanshi?”
“Mimi ta mi’ke Ganinan Likita”.
Yace “tom kusameni Office keda mahafinshi.”
“OK”
Dady da Mimi ne zaune office din Doctor
“Abinda kedamun shi damuwa ce tayi mashi dayawan Tunani.”
Dady yakalli Mimi “meke Damunshi to?”
Doctor yace “yanzu Anyi mashi Allurar Bacci ba’a Buk’atar kowa wajenshi
Sai yafarka zuwa gobe.”
“Yanzu doctor Gida zamu tafi mubarshi nan?”
“Eh Muna ma’aikata dasu Kuladashi”
“Shikenan tunda Babu Damuwa.”
Mimi suka Mi’ke suka fito daga office din suka fito
Ayman suka shiga mota itada Muneera.
Ayman tajuyo wajen Muneera
“Wai sisi naga Baki damu da rashin lafeeya Yaya Yazeed Ba Hankali ki kwance.
Muneera tace “tom sisi nizan bashi lafeeya ne Nayi mashi Addu’a Allah bashi lafeeya Amatsayinshi na Musulmi.”
Ayman tace”waike meyasa baki mantuwa yakamata Abinda Yaya Yazeed yayi miki Kimanta Amma Haryanzu kinki kimanta.”
“Kinga ni kada’i Nasan Wahalar danash Hannu shi
Don Haka ki kyaleni.”
Takoma tacigaba da dannar wayata.
Ayman cikin Fushi tajuya tacigaba Tuki.
Har suka isa Gida babu wadda yatamka wani.
Falon suka taradda da Kaka
Nan tayi sallah Magariba Harda isha’i
Tare suka iso dasu Mimi
Kaka Tataso
“Yajikin Yazeedu nin.”
“Inna zauna muma basu barmu mukaganshi ba sai Gobe basu bu’katar kowa wajenshi”?
“Tom Allah sawwaka yadda Aka fita dashi ne Hankali na yatashi.”
“Karki Damu inna Likata yace Tunanin ne da damuwa sukayi mashi yawa”.
” to wannan. Dan’ meke damunshi ne?”
“Inna Muma bamusani sai Yafarka muji komai.”
“Shikenan Bari naje sai da safe.”
“Allah yakaimu lafeeya Inna.”
Muneera tace “Kaka Muje yau Bayanki Zan Kwana”.
” Muneera Yau kin tuno Dane?”
“Eh Dady.”
“Mimi Night
Sis night”
Ayman kauda Fuskar tayi bata Amsa ba.
Muneera taja Hannu Kaka suka Nufi Ban’garenta.
“Ayman wai meye silar ciwon Yazeed?”
“Dady yashigo ne yaceman Ina Mimi nacemasa taje Gidan Aunty Faty
Yaceman Naje na gyara mashi D’aki to fitowa na