NOVELSUncategorized

YAZEED 116-120

               *YAZEED*
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
                     Na
         Hapsat Musa

(Hapsy Baby)

Pure moment of life writes
P.M.L.


116_120

Ayman Ka’ra tasaki Yaya Yazeed dagudu Muneera tafito.

Kaka Kafufuwanta keciwo ta tafo domin Ka’ra ta kewaye ko Ina.

Muneera dagudu tadiro “Sister meke Faruwa?”
Cikin Kuka tace “Kalli Yaya Yazeed baya Numfashi fa.

Muneera tunanin tatafi lokacin dabata lafiya tacema  Yaya Yazeed ya
Tausayamata Badubeta saima Dukan dayabiyo 
Baya.

Tsinkayin Murya Kaka tayi 
” Muneera Kira Habu Mai Gadi Akaishi Asibiti”.
Ayman Kuma jijiga Yazeed kawai take yaki Motsi

Habu Maigadi Yakama Yazeed Akasa shi Mota 
Muneera keja Ayman Kuma nabaya  
SULTAN HOSPITAL suka Nufa
Ana zuwa Aka shiga dashi Emergency.Ayman Kuka kawai take Muneera Kuwa Ko Ajikinta.

Kaka Akabari sai zarya take tsakiyar Falo 
Mimi tashigo ta iske Kaka ita Kada’i Falo
“Ahhhh Inna Ina yan’tayan Firanki ne?”

Ganin yadda yanayin Kaka takeci Hankali ta baya wurin kwata kwata

“Inna!!!

Firgit tadawo daga tunanin datafi

“Na’am Hassatu kindawo?”

“Eh inna meyafaru naganki Haka.?”

“Bari Ka’ra Ayman naji  nafito
Na iske Yazeedu ko Numfashi bayayi
 Yanzu sun tafi Asibiti.”
Subhnallah!!!!
Ta Mi’ke
“Kwantar da Hankali ki
Ki’ra Ayman ko Jummallah kiji Asibitin dasuke”. 

Mimi Ki’ran  Ayaman tayi tana Ki’ra taji wayar na Ka’ra Falo.

 Ki’ran Muneera tayi
” hello Muneera “

“OK  Ganin zuwa yanzu.”

Wajen Kaka tajuyo 
“Inna Bari naje Tafadaman Asibitin Dasuke”

“Shikenan Allah yakiyaye”

Mimi tafito tashiga 
Motar ta
Sai Asibiti dama can ne 
Asibitinsu.

Tana isa taka’ra Ki’ran Muneera 
Ta kwan’ta kwa’tata inda suke

Tana isa Gun Ayman sai zarya take Itakam Muneera 
Zaune take Tana Latsa waya ma.

Ayman rungume Mimi tayi
“Mimi Yaya Yazeed Fadu’wa yayi Baya numfashi Har Yanzu Kuma Basu Fito.”

‘Kiyi Hakuri’ Kinji zauna sufito.”
Samun wuri sukayi suka zauna Mimi duk sunyi shiru.

After 10minutes

Doctor yafito daga D’akin da Aka kwantar da Yazeed
Dasauri  Ayman ta Mi’ke  
“Doctor yajikin nashi?”

Zare Glass din Idanuwanshi
“Inason Ganin Maihaifin  shi sai Mamanshi?”

“Mimi ta mi’ke Ganinan Likita”.

Yace “tom kusameni Office keda mahafinshi.” 

“OK”

Dady da Mimi ne zaune office din Doctor 
“Abinda kedamun shi damuwa ce tayi mashi  dayawan Tunani.”

Dady yakalli Mimi “meke Damunshi to?”

Doctor yace “yanzu Anyi mashi Allurar Bacci ba’a Buk’atar kowa wajenshi
Sai yafarka  zuwa gobe.”

“Yanzu doctor Gida  zamu tafi mubarshi nan?”

“Eh Muna ma’aikata dasu Kuladashi”

“Shikenan tunda Babu Damuwa.”

Mimi  suka Mi’ke suka fito daga office din suka fito

Ayman suka shiga mota itada Muneera.

Ayman tajuyo wajen Muneera 

“Wai sisi naga Baki damu da rashin lafeeya Yaya Yazeed Ba Hankali ki kwance.

Muneera tace “tom sisi nizan bashi lafeeya ne Nayi mashi Addu’a Allah bashi lafeeya Amatsayinshi na Musulmi.”
  
Ayman tace”waike  meyasa baki mantuwa yakamata Abinda Yaya Yazeed yayi miki Kimanta Amma Haryanzu kinki kimanta.”

“Kinga ni kada’i Nasan Wahalar danash Hannu shi
Don Haka ki kyaleni.”
 Takoma tacigaba da dannar wayata.

Ayman cikin Fushi tajuya tacigaba Tuki.
Har suka  isa   Gida babu wadda yatamka wani.


Falon suka taradda da   Kaka
Nan tayi sallah  Magariba Harda isha’i

Tare suka iso dasu Mimi
Kaka  Tataso 
“Yajikin Yazeedu nin.”

“Inna zauna muma basu barmu mukaganshi ba sai Gobe basu bu’katar kowa wajenshi”?

“Tom Allah  sawwaka   yadda Aka fita dashi ne Hankali na yatashi.”

“Karki Damu inna Likata yace Tunanin ne da damuwa sukayi mashi yawa”.

” to wannan. Dan’ meke damunshi ne?”

“Inna  Muma bamusani sai Yafarka muji komai.”

“Shikenan Bari naje sai da safe.”

“Allah yakaimu lafeeya Inna.”

Muneera tace “Kaka Muje yau Bayanki Zan Kwana”.
” Muneera Yau kin tuno  Dane?”

“Eh Dady.”

“Mimi Night
Sis night”
Ayman kauda Fuskar tayi bata Amsa ba.

Muneera taja Hannu Kaka suka  Nufi Ban’garenta.

“Ayman wai meye silar ciwon  Yazeed?”

“Dady  yashigo ne yaceman Ina Mimi nacemasa taje Gidan Aunty Faty 
Yaceman Naje na gyara mashi D’aki  to fitowa na

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button