NOVELSUncategorized

A GIDANA 23

{23}

鈥淗aba Goggo ya zakimin haka? Yanzu inkika koma gida me surikarki zata dauken?鈥�

Goggo ta hade fuska tace 鈥渁i ko ban koma ba sai na fada mata, a haka nake shirin hada danki da Nabila?鈥�


 Hannunta ta jawo tace 鈥渮o muje kigani, yanzu aka kawo pepper chicken bama wanda ya gani, muje na zuba miki.鈥�

 Goggo tana tsaye bata motsa ba, yahkuri Goggo zan biyaki kudin Allah.
Sai a sannan Goggo tace 鈥渕uje kiban na dandana.

********

 Kwance yake akan gado yayi shiru gaba daya haryanzu kansa baya aiki, Zainab ta gyara mai bargon tace 鈥渟annu!鈥�

Kallanta yai yace 鈥渂acci nakeji.鈥�
Kai ta daga alamar to sannan ta mike, bacci ne ya daukeshi.

Tashi tai ta fito ta dau waya ta danna number dady tana kallan wayar.

 Daga can taji ance 鈥淶ainab!鈥�

 Dady kun isa?
Yace 鈥淵anzu na shiga gida.鈥�
To a gaida masu shirin makaranta.
Yace to nagode.

Tana ajiye wayar ta dauko wainar geronta tanaci tana santi.

 Cikin farinciki ya shiga cikin gidan.

Basma dake ta jera abinci kan dinning ne ta ajiye ta taho da sauri tace 鈥淒ady sannu da zuwa.鈥�

 Kallanta yai yace 鈥測auwa.鈥�
 Bin bayanshi tai suka shiga daki, yace 鈥渟u Nabila fa?鈥�
Tace 鈥渟una dakinsu.鈥�
Yace 鈥渄aga gun Zainab nake.鈥�

Kallansa tai gaba daya jikinta a sayaye tace 鈥淵a kukai?鈥�

 Yace 鈥渕un daidaita matsalarmu.鈥�

 Idanunta ne ya ciciko tace 鈥淎lhamdulila, Dady haryau bazan daina baka hakuri ba, ka yafemin.鈥�
Yace 鈥渘a fada miki na yafe miki ai.鈥�
 Ta share kwallarta tace 鈥淣agode sosai.鈥�

*********

Tsakar dare cikin baccinshi ya hangoshi yana kusantar Sadiya cikin tsananin shauki, gaba daya mafarkin ya dauka gaske ne dan han nishi yake yi.

 Zainab ta bude idanunta cikin tsananin mamaki ta kanshi rub da ciki yana mutsu mutsu, kana gani kasan mafarkin dayake yi.
 Wutar dakin ta mike ta kunna ta zuba mai ido.

 Idanunsa ya bude, a tsorace ya kalli Zainab dake tsaye a kansa, juyawa yai kawai taga wandan jikinsa adan jike, cikin fargaba tace 鈥淗oney!鈥�
Gabansa ne ya hau dukan uku uku tace 鈥淗oney in kana san kusantata bazaka tasheni ba? Meyasa a koda yaushe kake sani nakejin bana kyautama?鈥�

 Kallanta yai idanunsa sunyi jaa, hannu yasa ya rikota yace 鈥渂a haka bane, da alama rashin lafiyar nan ce ta jamin, kin taba gani nayi?鈥�

 Shiru tai kawai tana kallansa.

 Mikewa yai ya shiga toilet.

 Yana shiga ya tsaya a jikin sink tare da kallan kansa a madubi, meke damuna?

 Zainab kam tana zaune tana jiransa harya fito, maida ita yai ta kwanta yace 鈥淵ahkuri Honey.鈥�

 Shiru tai kawai batace komai ba, harbacci ya dauketa.

 Duk yanda yaso ya koma bacci ya kasa, hakan yasa ya fito falo ya nufi kitchen dan shan ruwa.

 Yana maida kofar ya rufe ya shiga kitchen yasa ruwa.
Yazo komawa ta fito daga daki, yauma sanye take da vest din nan da bayaso, kanta duk ya dan tashi alamar bacci, wani abu ne ya tsirgamai, sam ya kasa dauke idanunsa daga kanta.

 Ganin abinda yake ranshi yasa ta tako a hankali zuwa inda yake, juyawa yai zai shiga kawai ta fizo hannunsa ta jashi dakinta.

 Kallanta yai yace 鈥渕eye hakan kuma?鈥�

Tace 鈥測aya dan Allah ko rungume ni kai, sam na kasa bacci wlh.鈥�

 Kallanta yai gabansa na faduwa, saboda tsananin sha鈥檃warta dake damunsa, hannunsa ta kamo ta sa a zagayenta ta rungumeshi tsam, wani irin numfashi ya fitar, a hankali ta sumbaci wuyansa sanda gaba daya tasake kwance mai tunanin.

 Da sauri ya dago ya kai bakinsa cikin nata, yanda yake mats kiss ke kinsan dama abinda yake nema kenan ido rufe, gaba daya yana nema fita hayyacinsa, hannu yasa cikin vest din ya zare ta, nan hankalinsa ya kara tashi ya shiga hidima, hannu yasa zai zare skirt dinta.

 Hannunsa ta rike, ya dago cikin jajayen idanunsa tace 鈥淵aya kar muyi laifi.鈥�

 Ta sauke mai hannu taja baya sannsn tace 鈥渕uyi romance amma kar muyi zina.鈥�

 Gaba daya baya cikin hayyacinsa, ta kamo hannunshi ta fito dashi ta rufe komarta.

Kallan kofar yai sha鈥檃wa na kara kamashi.

 Daki ya nufa da sauri, Zeena na kwance tana bacci taji hannunsa a kasanta.

 Farkawa tai ya sauke bukatarsa.

 Suna wanka ya hau bacci.

 Itakam dan aikinta ta duba sannan tai sallah da addu鈥檕i sannan ta kwanta.

************
Washegari

  Khalid na zaune kusa da Abba sai dai da alama tunani yakeyi.
Abba yace 鈥淜halid lafiya?鈥�

 Yace 鈥淎bba akwai application din dana ciki na aiki sun turon naje exams sannan wacce nake tukawa mota ma tace na duba site dinsu zasu dauki ma鈥檃ikata.鈥�

Cikin jin dadi Abba yace 鈥渕asha Allah kai ina farinciki, insha Allah wannan karan inaji a jikina za鈥檃 dace da izinin Allah.鈥�

Khalid yadanyi murmushi, Abba yace 鈥渒ai amma matan nan Allah ya biya mata bukatunta ya bata miji ma gari.鈥�

 Kallansa Khalid yai yasa dan dariya yace 鈥淪annu Abba, ka manta nacemaka matar abokina ce?鈥�

Abba yai dariya yace 鈥渁u namanta wlh, to Allah ya kawo 鈥榶a鈥檡a nagari.鈥�

 Khalid yace 鈥淎meen, bari naje na amso abincin rana.鈥�

Nan ya mike ya fito.

 Tsaya yai cak dan nesa kadan da wata mota datazo wucewa mace da miji na ciki.

 Oh ba ita bace?
Nan ya tuno, ranar daya dawo daga kai Zainab, wata budurwa da saurayi na cikin mota suka tsaidashi.

 Saurayin ne ya fito yace 鈥渄an Allah kasan gidan Zainab?鈥�

Zainab? 
Saurayin ya kalli yarinyar yace 鈥淶ainab ko?鈥�
Tace 鈥渆h da mijinta Adam, tana aiki a gidan tv.鈥�

 Khalid ya nuna musu gidan dan yanzu kam ya fahimta sosai, sannan ya juya.

 Shiru yai bayan tunowa dayai yace 鈥渋n kanwarsa ce meyasa tazo bata kirashi ba? Sannan yanayinsu barashi ne dasu ba yanzu kuma yaga yanayin kwalliyar ta da shigarta ba irinta sanda ya ganta ba鈥�

 Da sauri ya girgiza kansa yace 鈥渒a sani ko saurayinta ta kawo? Sannan yanzu ma kila dan batada lafiya ne.鈥�

 Murmushi yai yace 鈥渘izan fadawa Adam kanwarsa ne?鈥�

 Da wannan ya wuce gida.

 ********
Zainab tunda ta tashi Adam baya gidan, waya ta dauka ya kirashi, yace mata yadan fita ne zaije gun Ziyad yazo gari.鈥�

 Tace 鈥渁mma da wuri haka?鈥�

 Yace 鈥渟orry honey naso jiran sai kin tashi kuma dai ganin baccin yake dawowa yasa na fito.鈥�

Dan dariya tai tace 鈥渮akuje gulma ko?鈥�

 Dariya yai yace 鈥渁i haushinta ma Kwaro baya nan yau da sai na kawo Ziyad ya ganshi, kinganshi nan haryanzu bai yadda ba.鈥�

 Zainab cikin dan rashin jin dadi tace 鈥淗oney!鈥�

 鈥淪hikenan na daina.鈥�
Kashe wayarta tai, sannan ta mike.

 A falo taga Sadiya tana gyara falan, tace 鈥淪adiya!鈥�
Gaisheta tai sannan tace 鈥淎unty kin fito?鈥�

 Zainab tace 鈥渆h, ke da bakida lafiya me makon ki kwanta ki huta me kike anan kuma?鈥�

Murmushi tai tace 鈥渂akomai Aunty, Yaya fa?鈥�

 鈥淵adan fita ne gun abokinsa.鈥�

Ayya.

 Haka suka karasa gyaran gidan tare Zainab tai musu breakfast sannan ta dau nata ta shiga daki, dan tanada aikinyi.

 Wayarta ce tai kara alamar shigowa text ta dauka.

鈥淏adau kin dau maganar dana fada miki wasa ba?鈥�

Ajiye wayar tai tare da sakin yin tsaki tacigaba da aikinta.

**********

 Wajen karfe 9 na dare suna gun dinner anata cashewa sai dai su manya sun zama 鈥榶an kallo, haushi duk ya ishe Goggo daga sun shiga gun rawa sai ace su fita, gaba daya haushi yabi ya isheta, waya ta dauka ta kira Adam.

 Cikin masifa tace 鈥渒ai zoka maidani gida.鈥�

 Adam dake hanyar gida shima yace 鈥淎h kungama bikin?鈥�

Tace 鈥渢unda na kiraka ai kaima kasan mun gama, tambayar kuma ta meye?鈥�

 Adam yace 鈥済aninan zuwa.鈥�

Nan ya juya da kan mota, yana isa ya kirata ta fito ta shiga mota, hannunta rike da jakarta da take away guds hudu.

 Kallanta yai bayan ta shiga yace 鈥淕oggo yada take away har hudu?鈥�

 Tace 鈥渘awa daya naka na zainab da waccen kuliyar.鈥�

 Dariya yasa yace 鈥淵anzu dama haka ake? Bamuje biki ba sai ki kinkimo mana abin biki?鈥�

Tace 鈥渋n bazakaci ba kace bakaci, sai ka fadamin magana? Gobe dai zata koma ko?鈥�

 Kallanta yai yanayin fuskarsa ya canza yace 鈥渄ole ma.鈥�

 Harararsa tai tace 鈥渕eye naga fuskarka ta canza? Sannan yau kaine kake cewa dole?鈥�

 Adam yai shiru baice komai ba, saboda abinda ke damunshi yasa yabar gidan tun safe, dan sai daya jira ma su Ziyad din.

Suna isa gida ya wuce dakinsu.

 Goggo ta takeaway din cikin dan jin haushi tace 鈥済ida kamar ba mutane? Itama waccen magen na tabbatar ba bacci take ba.鈥�
Dakinta ta wuce cikin jin haushi.

***********

 Duk yanda ya rufe idanunsa hangosu sanda suka shiga hidima yakeyi, da kyar bacci ya daukeshi.

 Zainab kam sai data gama aikinta duka sannan ta kwanta.

Da sassafe ta tashi kamar yanda ta saba ta shirya Adam na bacci ta fita.

Tea kawai ta hada ta fito, tana fitowa falo Goggo na kuna socket tare da kallanta.
Zainab ta gaisheta sannan tace 鈥渮an wuce.鈥�

Goggo tace 鈥渢o adawo lafiya.鈥�
Fitowa tai Goggo ta tabe baki tace 鈥渁 kalla kya tambayeni ai ya biki?鈥�

Mota ta shiga bayan ta ajiye kayanta, suka tafi.

 Sai da suka hau hanya yace 鈥測a mai jiki?鈥�
鈥淵a warke!鈥�
Shiru suka danyi sannan tace 鈥淵a Baban naka?鈥�
Da sauki sosai.

 Shiru suka dan sakeyi kafin tace 鈥渒a duba?鈥�
鈥淎鈥檃 yanzu in na ajiyeki zani cafe.鈥�
鈥淥kay, in zaka wani gun ka dinga tafiya da motar, man motar yayi kasa?鈥�
Dubawa yai sannan yace 鈥渆h, ba can ba dai.鈥�

Okay!

Daga nan ba wanda ya sake magana sai da suka isa, kallansa tai tace 鈥済a ledar Umman nan, kace nagode, yayi dadi sosai.鈥�

 Baisan sanda murmushi ya bayyana a fuskarsa ba, dan bai taba zata zataci ba.鈥�

 Dama yana murmushi? Kayanta ta kwasa tai gaba.


Tana shiga office dinta wani text ya sake shigowa 鈥渒in tambayi mijin naki ya musa?鈥�

Cikin kufula ta ajiye wayar.

 Khalid na sauketa ya juya ya nufi cafe.

********

Sadiya ta gama shiryawa, ta fito.

Goggo na zaune tana kallo ta gaisheta, kallanta tai tace 鈥渒inga dama kin fito?鈥�

 Sadiya tai kasa dakai tace 鈥測ahkuri Goggo shiryawa nake.鈥�
Ina Adamun yake yazo ya kaiki ki samu ki gama ki kama gabanki.鈥�

 Sadiya tace 鈥渒iyi hakuri Goggo nasan na takura miki.鈥�

 Baki Goggo ta tabe tace 鈥渁kwai talaway danayo jiya in kinaso.鈥�

Talaway?
Goggo ta murtuke fuska hakan yasa sadiya yin shiru.

Adam ne ya fito, sanye da jalabiya.

Goggo ta kalleshi tace 鈥渒ayi maza kuci abinka ka kaita, tsinanen lattin nan da kukeyi shiyasa bata samu ta gama.鈥�

 Adam yace to.

 Haka suka gama suka fito.
Tunda suka shiga mota ba wanda yai wa wani magana, can ta daure tace 鈥淵aya!鈥�

 Kallanta yai baice komai ba.
Tace 鈥渒ayi hakuri ranar na hanaka…….鈥漵ai kuma tai shiru, ranar a hayyacinki kike kenan?鈥�

 Kallansa tai tace 鈥渆h.鈥�

 Kunyar abinda yai ya kara kamashi, tacigaba 鈥渘asan jiya guduwa kai dan karna ganka, kayi hakuri in na takurama.鈥�

 Kallanta yai yace 鈥渘ine zan baki hakuri.鈥�

 A kofar skul dinsu ya ajiyeta ya juya ya tafi, yana tafiya ta kira saurayinta yazo ya dauketa.

Wata irin dariya tasa a cikin mota tace 鈥渒ai ka ganshi?鈥� Sannan tai tsaki tare da kashe video din datake kallo tace 鈥淜ai ina mamakin mema suka gani agun mutumin can.

 Kallanta yai fuska a hade yace 鈥渘ifa gaskiya ko tabaki banasan yanayi.鈥�

 Wata banzanr harara tamai tace 鈥渂ansan iskanci kaikuma, ka kama kanka, kasan akan wannan abin wallahi zaka kama gabanka.鈥�

 Da sauri yace 鈥測ahkuri.鈥�

 Bakin wani shago ta nunamai tace 鈥渟aman Fanta nasha gaba daya a bushe nakejin bakina.鈥�

Parking yai sannan ya fita.

 Khalid daya sai biscuit da ruwan pure water yana kokarin biya mutumin ya matso dauke da fanta guda hudu.
Khalid ne ya kalleshi tabbas shine yace 鈥淪alamu Alaikum.鈥�

Kallansa yai bayan ya mikamai hannu, yace 鈥渒a sani ne?鈥�
Khalid yace 鈥渘a dai ganka rannan da wata ka tambayen wani gida.鈥�

Ni? Can sai yai dariya yace 鈥渉aka kuwa nida Razy ne, Allah sarki mungode fa.鈥�

 Khalid ya jinjina kai sannan ya fito.

 Yana fitowa ya ganta zaune a cikin mota, Razy? Mekenan?

 Takowa yai jikin motar har inda take ya kwankwasa glass din motar.

 Budewa tai cikin masifa tace 鈥淢alam………鈥�

Kasa karasawa tai ganin Khalid.

 Khalid ya sake kallanta yace 鈥淪adiya?鈥�

Gabanta ne yai wani irin faduwa hankali a tashe ta kalleshi……….

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button