Labarai

Aminu Adam Muhammad ya watsa mana kasa a ido

Aminu Adam Muhammad ya watsa mana kasa a ido.

 

Daga :- Mai Kalamai

 

A iya tunanina da fitowar Aminu daga magarkamar Hajiya Aisha Buhari zaiyiwa matasa yan uwansa ne godiya, take da comrades da sukayibruwan gaban hantsi da kuma gidajen jarudun da sukata yawata lamarin harya zama labari mafi karfi a media da kuma sauran masoyansa da suka kasa natsuwa akan Hakim da wannan matashinbya shiga, amma kash sai aka samu akasin hakan domin na tabbata idan da kara da wayannan suna cikin jadawalin godiyarsa na farko.

 

Abunda wannan matashin yayi zai sanya mutane masu hanu da shuni da suka shiga lamarinsa bazasu kara tamkawa ba akan duk wani matashin da gwamnati ko wani yaciwa mutunci.

Domin masu iya magana na cewa yaba kyauta tukyuci.

Aminu Adam Muhammad ka watsawa magoya bayanka kasa a ido.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button