BABU SO HAUSA NOVEL

BABU SO 67

   ★A lokacin da Shareff ke a ɗakin Anaam yana raya wannan dare a gaban UBANGIJI a ɓangaren Fadwa dare ta raba tana maida murtanin faɗa ga Teema ta hanyar video, da farko sai tayi recording take posting, da abun ya rikice sai aka koma live. Faɗa ne da tun anayinsa iya kan Shareff sai ya koma ƴar tone-tone musamman akan su Sima. Tuni masu bibiyar faɗan wasu a followers nasu ke ƙara tunzura al’amarin ta hanyar Comments…..

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button