BAKINA YA JAMIN

BAKINA YA JAMIN

Zumbur ta miƙa , ganin ɗakin nata sai a slow, parlour ta fito domin ganin wace waina ce, aka toya mata a ciki¿.

Birki taja , lokacin dataci karo daƴan kujerun da suke shimfiɗe a cikin ɗakin.

Da gudu ta koma saman gado , tana faman kuka sai kace wacce a kayiwa bushara da wutar jahannama.

Hankalinta idan yayi dubu to ba, shakka ya tashi.

Yanzu wulaƙancin da alaji yayiman ya kyauta kenan¿.

Yanada kuɗi shine bazai sayaman ƴan kayan ɗakin dazai fitar dani kunya ba¿.

Amman bara ya shigo ni dashine wallahi , me rabani dashi sai Allah.

Miƙewa tayi , tafara rage kayan jikinta, tana kammalawa tanemi guri a ƙasa tayi zaune tana faman rera kuka ƙasa_ƙasa.

       ★★★

Shi kaɗene ya shigo cikin ɗakin, sai faman washe haƙora yakeyi yana faman baza malum_malum a ƙasa.

Kai tsaye bedroom ya shige ba sallama ba komai.

Birki yaja lokacin dayaci karo da’ita dirsham a ƙasa tana faman rera kuka..
…✍????✍????✍????✍????.

More comment more typing????????‍♀️.

αℓƙαℓαмιи ∂σ¢тσя мαяуαмαн✍????.

~tabbas alƙalami????️yafi takobi????.~

#Comment
#Vote
#Share

Plx????????.

~ƳAR MUTAN {BUBARE}CE✍????!.~

????????????‍♀️BAKINA YA JAMIN????????????‍♀️
{ƙalubale garemu mata}.

STORY & WRITING BY DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM.

marubuciyar????????.

TAWA ƘADDARAR KENAN!!!.

AUTAR MATA
{tikitacciyar yarinya}.

And now????????.

BAKINA YA JAMIN.
{ƙalubale garemu mata}.

بسم الله الرحمن الرحيم.

PAGE 9️⃣1️⃣ ↘️ 9️⃣5️⃣.

_____Da saurinsa yayi facali da ledar dake hannunsa ya nufi gunta.

Kafaɗɗunta ya riƙe ya miƙar da’ita tsaye ya haɗa da cikinsa, ƙara lafewa tayi a cikin jinnasa sai faman shashshekar kuka takeyi.

Bubbuga bayanta ya farayi alamar rarrashi.

Karo na farko daya buɗi baki yayi magana tun shigowarsa cikin ɗakin yace “meyake faruwa beauty¿.

Ɗago jajajen idanuwanta da suka rine akan kuka tayi takai kallonta a kansa kana murya a dashe tace “yanzu alaji ka kyauta man kenan¿.

Na tabbata ka shigo gidannan kaga kalar kayan da’iyayena sukayi man , amman shine koƙi canja man waƴansu domin kafitar dani kunya.

Allah ka bani mamaki.

Janye ta , daga jikinsa yayi kana ya sanya hannu ya fara cire malum_malum ɗinshi , daga bisani kuwa yace “lallai ma , gaskiya kin can_can ci a baki muƙamin marasa kunyar farko a Nigeria.

Eh mana marassa kunya , idan bashi ba, tayaya zaki zoman da wani banza zance a daren daya fiyeman ko wanne dare muhimmanci¿.

To bara nagaya maki, kuɗina ba kuɗin cii bane!.

Duk wanda zaici kuɗina to tabbas saiya shirya!.

Don haka idan har kinason na canja maki dukkanin abinda iyayenki sukayi maki , to tabbas sai kinyi aiki a ƙasa , aikin kuwa shine,

Kullum safe ta Allah safe, rana, maraice, saina kaiki gun dodon tsafinmu ya sadu dake.

To ingayamaki , ba shakka komi da komi da kike buƙata indai a kwaishi a duniyarnan tamu to saikin mallake shi.

Dalilin gayamaki danayi shine.

Wannan abin ba’a ɓoye ɓoye, fitowa kakeyi fili ka gayama wanda za’ayi sha’anin dashi.

Don haka zan baki lokaci kiyi shawara da ziciyarki…

Be jira mezatace ba yayi ficewarsa daga cikin ɗakin , harya kai bakin ƙofa ya waigo yace “ga abincinan kici kije kiyi wanka kiyi brush kizo ki sameni a ɗakina yananan ƙasa me kallon wannan ɗakin, na baki 30minutes idan bangan kiba, hummm ya girgiza kai yayi ficewarsa daga cikin ɗakin.

Innalillahi wa’inna ilaihirraji’un, wayyoni Allah na, yauna shiga ukku na jawa kaina bila’i.

Ya Allah ka kareni da sharrin wannan bawan naka.

Tabbas tun banje ko’ina ba, nafara dana sani.

Haka tayi ta , kururuwa da neman tsari a gurin Allah.

Tafi 20minites a zaune tana tafaman kuka , sai can tamiƙe da saurinta ta sanyawa ƙofa key kana ta koma ta zauna taci gaba da kukanta.

Kai tsaye ɗakinsa ya nufa, ya watsa ruwa kana ya dauko waƴansu magunguna kashi kashi , yahau ɗiɗɗi gawa cikinsa, kana daga bisani ya janyo wayarsa yahau sarrafa ta.

Kallon a gogon kan wayar yayi yaga har 1:30am ba’ita ba alamunta.

Miƙewa yayi a fisace ya doshi hanyar ɗakin nata, jin ɗakin a ƙargame ya sanya shi komawa nashi ɗakin ya dauko wani key ɗin kana ya dawo yasanya ya buɗe ƙofar.

Har yanzu tana zaune a inda ya barta tana faman kukan, da alamu kenan ko wankan dayace tayi batayi ba kenan.

Tana ganinsa ta miƙe da sauri yahau ja da baya.

Hajaran majaran ya nufantota, tanayi tana jaa da baya, hankali a tashe, yayin da shi kuwa yake biyar ta.

Saida tadan ganta kanta da ginin ɗakin kana ta tsaya, kanta a ƙasa tana faman tsiyayar hawaye.

Finciko gashin kanta yayi ya jefata a saman gadon kana ya bita, ya tumur musheta a wa wani tsohon zaki.

{Innalillahi wa’inna ilaihirraji’un!}. Na tsorata iya tsorata ganin ta hanyar da Alhaji ya afkawa khady , sai kace wani tsohon bunsuru.

Jikina na ɓari nayi maza na fice daga cikin ɗakin domin kuwa wannan abin yafi ƙarfina.

        ★★★

_______Rayuwa ta juyewa khady iya juyewa kuwa , domin kuwa muddin bakayi mata cikakken sani ba, ba shakka bazaka ganeta ba.

Kinga eshart wallahi a halin yanzu ina cikin halin ƙaƙaniƙa a cikin gidannan, wallahi gidanmu ya fiyeman wannan gidan sau dubu , domin kuwa bala’in dake cikinsa yawane dashi.

Kinga gabaki ɗaya alaji ya kassarani, baya saduwa dani a ko’ina saita baya.

Yakan sadu dani ta gaba amman yafi saduwa dani ta gaba, tana maganar tana kuka.

Eshart tunda nashigo gidannan ba safiyar da bana zubar da wayena akan bila’i.

Ya hanani zuwa ko’ina balle na nemi dauki a gun jama’a.

Wannan bala’in dame yayi kana dan Allah.

Tabbas khady kina cikin halin rayuwa dani dake bansan wacce tafi wani ba.

Domin kuwa ingaya maki , tunda na fito daga gidan bala wallahi ba wanda yataɓa zuwa yayi sallamah dani.

Yayana yanzu haka yace ya gaji dani ya gaji da ciyar dani, tunda besan meya aikeni kassara aurena ba.

Wallahi khady ina cikin tashin hankali wanda baya misaltuwa.

Eshart naki me sauƙine ni nina jawa kaina wannan bala’in ba kowa ba, kinsan dalili kuwa¿.

Girgiza kai tayi ba tare da tayi magans.

Eshart nan ba yadda kalar namijin da ban wulaƙan taba, muddin kazo guna na haska idanuwana naga ba mota a tare dakai nake zazzagama rashin m… na wucewata, nice ke faɗar bani ba talakka.

Yanzu ba gashi na auri me kuɗin ba, yazo ya kassaraman rayuwa ba¿.

Kinga ba makawa BAKINA YA JAMIN wannan iftila’in.

Rushewa sukayi da kuka su dukan su.

Tabbas kuna cikin halin rayuwa ƴan uwa.

    ★★★★★

Kwanci tashi ba wuya a gurin Allah, yau kimanin shekaru 3 kenan da auren khady da Alh me dakwalan kaji, rayuwa ta juyawa khady domin kuwa ko waye kai bazaka taɓa gane khady a wannan yanayin ba.

Tayi baƙi ta rame, ƙasusuwane kawai a jikinta.

Zuwa wannan lokacin tayi nadama ba’adadi tayi data sanin kafewa ba’ita ba auren talaka yanzu ga inda auren me kuɗi yakaitanan.

Fitowa tayi daga ɗakin Alh dake kwance ba lafiya ko ita tanajin jikinta ba daɗi ƴan kwana kinnan, dauriyace kawai takeyi.

Freezer ta buɗe ta dauki swan ɗaya haɗi da cup , ta koma juyawa ɗakin Alh.

Taddashi zaune tayi tabashi ruwa yashs kana , ta mayar dashi ta kwantar kana takai kallonta a kansa.

Wai Alh mizai hana , katashi muje asibiti domin a san meke damunka¿.

Shurune ya biyo baya , sai can alamun yana jin jiki , ya kalli khady kana yace “jeki ki gayawa direba ya fito da mota yakaimu asibitin.

Jiki a saɓule ta miƙa ta nufi harakar gidan haɗi da kwalawa direban kiran.

Umurnin fitowa da mota ta bashi kana ta juya ta koma cikin gidan.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11Next page

Leave a Reply

Back to top button