BAKINA YA JAMIN

BAKINA YA JAMIN

Cikin sheshshekar yace anty khady ce!…

Salallami tafara kana tace “haba ai biri yayi kama da mutum wannan aikin ai sai ita..

Mukam allah yahad’amu zama da fitinanniya wallahi wannan bila’in dame yayi kama ?

To bara malam yadawo ayita tak’are gaskiya nagaji !

Ba’a barni na huta ba yanzu abin yadawo kan jikokina kenan?

Haka taci gaba da banbamin fad’a yayinda a dak’i inna amarya tanaji ba damar magantawa domin kuwa komai akayi mata itace ta janyowa kanta…..

Tafe take sai faman balbalin fad’a takeyi haba dan allah diboman shegen yaro ya ta6ani da shegen jikinsa sai faman d’oyi yakeyi , nima gashinan dukya gogaman….

Bara na koma gida saina koyamau hankali bari yakeyi idan tak’amars iskan!!!!…..

Taku yakeyi a hankali idan kaganshi bazak ta6a gazgata yana kaunar taka k’ada ba….

Wani babban guri ya nufa wanda ke zagaye da rumfuna manya manya yasha kayan alatu yayinda gurin yake kewaye da jami’an tsaro….

Kutsa kansa yayi a cikin d’akin ba shamakin komai…

Kwance yake rai a hannu allah mekaratu idan kaganshi bazaka ta6a yarda yanada raiba…

Gunsa ya nufa , wani dattijone fari saalll duk da yake yana cikin mawuyacin hali daganninsa kasan yana samun kulawa ta musamman…

Duk’awa yayi gun dayake kwance yakai hannunsa a saman nasa hannun ya rik’esa gaaammmm kace wanda za’a rabasa dashine….

Hawayene sukaci gaba da ziraro masa a saman fuskarsa hannu yasanya ya sharce hawayen kana ya daura face nasa a saman gangar jikin wannan dattijon…..

Abbana!!!!

Yaushe zaka warke ne¿

Yaushe zaka fara tafiya da k’afafuwanka¿

Hak’ik’a ina matuk’ar buqatar rayuwa me tsawo dakai abban!!!

D’aga hannu yayi sama kana yace ” ya ubangijina kadubeni ka dubi wannan bawan naka ya allah katashi kafad’usa ,allah kasanya masa tsawon rayuwa ,allah kadubi idanuwana ya allah kabawa mahaifina lafiya dashi dani da kullihin jama’a…. ✍????✍????✍????✍????✍????

{Ni doctor nace Allahumma Ameeen????????}.

saifa kunyi hkr dani cox muna fama da matsalar NEPA????.

more comment more typing????????‍♀️.

*ąƖƙ’ąƖąɱıŋ ????️ɖơƈɬơཞ ɱɱąཞყąɱąɧ✍????

tabbas Alqalami????️yafi takobi????.

#Comment
#Vote
#Share

PLX????????.

~Y’AR MUTAN {BUBARE}CE✍????!.~

????????????‍♀️BAKINA YA JAMIN????????????‍♀️.
{k’alubale garemu mata}.

MALLAKAR????????.

DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM.

MARUBUCIYAR????????.

TAWA K’ADDARAR KENAN.

AUTAR MATA
{rikitacciyar yarinya}.

       *_and now????????_*

????????????‍♀️BAKINA YA JAMIN????????????‍♀️.
{k’alubale garemu mata}.


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com

Not edited❌.

بسم الله الرحمن الرحيم.

PAGE 3️⃣6️⃣ ↘️ 4️⃣0️⃣.

_______________mik’ewa yayi yanufi k’ofar barin d’akin yana tafe yana waigensa..

Tafe yake awa wanda kwai yafashewa a ciki, kaima kanka me karatu dazaka gansa kasan baya cikin kwanciyar hankali…

Kai tsaye sashen sa yanufa ya watsa ruwa kana ya janyo laptop yafara bincike akan matsalar mahaifinsa…..

Nasan kun matsu kuji waye wannan bawan allah ko¿ oya kuci gaba da bibiyar y’ar mutan bubare sannu a hankali????????‍♀️????????‍♀️????????‍♀️????????‍♀️????????‍♀️????????‍♀️????????‍♀️.

Sallama take kwad’awa ba kama hannun yaro, amsa mata akeyi amman sai k’ara bud’a burya takeyi tana kwalala sallamah…

Gajiya da amsawa tayi , tafita batunta domin kuwa da shigowarta ta fahimci ko wacece.

Fitowa tayi daga kitchine hanakalinta akwance sai faman sharce zufa takeyi…

“A’a anty khady kece ashe¿

Nikam naji awa muryar sani nayita amsawa maki amman hankalinki da alamu baya jikinki balle kijini…

A kai kaice takai dubanta zuwa gun datake kana ta tartsar da yahu, sai kuma ta juyo tana faman toshe hancita…. Haba

Huwailat yanzu da k’urciyarki da komai amman kina neman zubar da’ita a shara?

Dubeki dan Allah dobi yadda kika koma , sai kace wacce batacin abinci…

Ke barama na tambayeki , yaushe rabonki da wanka?

Sororo huwailat tayi tana kallonta kana tace “haba anty khady miye haka dan Allah?

Nikam koyau da safennan da baban munir zaifita saida nayi wanka, ko yanzu dan ina aikin abincine kika ganni a haka , amman ai ko yanzu nikam banga wata makusa a jikina ba…

Kwashewa tayi da dariya kana tahau nunata da d’an yatsa…

“Tabbb yanzu kenan dan neman suna da wahal da kai, harda yi mashi wanka dazai fita…

Uhummm nikam yau naga takaina…

Oya samoman ruwan pure water nasha masu sanyi amman…

Kinga anty khady banida ruwan leda inadai dana randa masu sanyi idan zakisha…

Kallonta takai gunda huwailat take kana ra rik’e baki, yanzu ruwan randa kike kwand’ad’a wa tunbinki¿

To nikam badani ba, bara na leqa gidan qawata dake nan layinku yanzu zan dawo na dauraki saman network dannaga gabaki d’aya notice d’in kanki sun kwance….

Bata jira amsarta ba, ta ajiye ledar hnnunta tayi waje…

A’a wanike gani awa kahdeeja abdullahee…

Kedai bari eshart wallahi nice…

Kice yau inada manyan baqi a gidannan wuce ciki to…

Summ summ summm ta wuce cikin romm tayi zaune a saman kujerun parloun sai faman rabon idanuwa takeyi…………✍????✍????✍????

More comment more typing????????‍♀️.

ąƖƙ’ąƖąɱıŋ ɖơƈɬơཞ ɱąཞყąɱąɧ

tabbas Alqalami????️yafi takobi????????????.

#Comment
#Vote
#Share

PLX????????

~Y’AR MUTAN {BUBARE}CE!✍????….~

????????????‍♀️BAKINA YA JAMIN????????????‍♀️
{k’alubale garemu mata}.

MALLAKAR????????.

DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM.

MARUBUCIYAR????????.

TAWA K’ADDARAR KENAN.

AUTAR MATA
{rikitacciyar yarinya}.

       *_and now????????_*

????????????‍♀️BAKINA YA JAMIN????????????‍♀️
{k’alubale garemu mata}.


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com

Dedicated to all my pans much love wijiga wijiga????.

Not edited❌.

بسم الله الرحمن الرحيم.

PAGE 4️⃣1️⃣ ↘️ 4️⃣5️⃣.

_________Ruwa takawo mata had’i da ajiye mata a gabanta, kahdy ga ruwanan kisha….

Kallonta takai a gunda ruwan suke a kai kaice kana tace “nako gode…

Amm naga ruwan awa basuda sanyi bakida wani abu me d’an sanyi ki bani na kora , wallahi k’ishi nakeji tun d’azu…

Ayya wallahi banida komai khady amman nasan yanzu yana shigowa bara idan yazo nasanya shi ya nemomaki d’an abu me sanyi….

Gyara zama tayi kana ta mayar da hankalinta a gun eshart , can sai tace “amman eshart ai wannan ba girmanki bane ace anzo gurinki amman bakida irin jus dasu apple da irin su bank’ararrar kazarnan…..

Anya kinajin dad’in zama a gidannan kuwa¿

Ajiyar zuciya ta sauke kana tace “kedai khady bari, wanda ko abinci da wuya da komai a ke samowa a kawoma kaci, balle a yi maganar wasu kayan mak’ukashe….

Nima kaina da kika ganni a nan wallahi abin yana bani mamaki…

Dariya khady takwashe ta ita , kana tace “tabbbbb! Wallahi ko miye ke kika daukarw kanki …

Haba tashi zakiyi ki surka masa rashin mutunci kice bake ba koma cin wannan kwama calar idan ze siyo maki abinci me gina jiki tommm idan kuwa bazai iyaba kawai ya sallameki kije gaba kinemo wanda zai’iya ciyar dake d’in….

Tagumi eshart ta zuba sai faman gyad’a kai takeyi da alama darasin na khady na shigarta dalla dalla…

Sosai khady ta hure mata kunne ba kama hannun yaro kana ta mik’e zuwa barin gidan…

Bayan khady ta wuce eshart tashige uwar d’aki tahau harhad’a kayanta dasunan barin gidan….

Sallama yaketa tsulawa amman shuru kakeji , sanyo kansa yayi cikin gidan kai tsaye, turus yaja yatsaya fuskarsa dauke da alamar mamakinta domin kuwa zaune ya iskota a saman y’ar sakar gida sai famam harare harare take ….

Da saurinsa yanufi gunda take zaune ajiye ledar hannunsa yayi kana yace “haba sweet eshana fushi ba naki bane , kiyiwa mijinki kyakkyawar fahimta mana , kinsan dana samo abincinnan da tuntuni nakawo m……

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11Next page

Leave a Reply

Back to top button