BAKINA YA JAMIN

BAKINA YA JAMIN

Allah ya daura masu son d’ansu kwaya d’aya tilo, wannan son duk besa suka sangar tashi ba,domin kuwa sun tsaya tsayin daka gurin bashi tarbiya wacce addinin islama ya tana dar…..

Yaro da’an fari dogo kyakykyawa , d’an gatan momynsa da abbansa kyakykyawa son kowa k’in wanda yarasa …

yayi karatu a fannin likitanci yanzu haka cikakken likitane wanda duk fad’in Nigeria ake alfahari dashi…

Bak’ar Rana????????‍♀️.

Ranar da dukkanin y’an uwa da abokanin arxiqi suka wayi gari suka ga Alh Abubakar kwance rai a hannun Allah tashima bazai iyayin saba haka magana ita kanta baya’iya yinta a hak’ik’anin gaskiya duk wani maku sancinsa ya girgiza da wannan ciwon nasa…

Anyi magani anma ba dama, ba k’asar da basu zagaya ba , domin ganin cewa yasamu lafiya amman duk inda akaje maganar d’aya ce , ba’a gano ciwon saba…

Haka dai aka hak’uri aka mayar dashi gida a part d’aya aka zuba jami’an tsaro domim tsaron lafiyar sa…..

Ana tsaka da wannan ne, yan uwa abba suka matsawa hameed akan cewa yakama ta yafitar da mata domin kuwa suna buqatar ganin jikansu….

Sai kuma aka wayi gari ana nemansa a jihar kano, domin gudanar da wani muhimmin abu…

Ba 6ata lokaci ya shirya yayiwa hjy maimunatu sallama ya kama hanyar zuwa kanon dabo dashi da muk’arraban sa…..

A filin jirgin saman Malam Aminu kano jirginsu ya sauka , kai tsaye wani shahararren otel yaje ya safke farali kana yanemawa cikinsa abinci, sa’annan ya fito cikin garin kano domin zagaya yawa cikin garin….

Kai tsaye unguwar samegu yacè wa direbansa ya wuce dashi, domin kuwa yanada sha’awar shiga irin unguwarninnan….

A lokacinne kuma ya had’u da khady taje gidan kawarta lawisa, kamin tafito ne yaje yayo basaja domin kawai ya gwadata idan taci jarabawarsa wal hamdu lillah….

Saidai kashhhh, me karatu ke kanki kinji irin rashin mutumcin da khady tayiwa hameed a had’uwarsu ta farko…

Back to story❗

Kai waye yace kazo kace yanane mana¿

Nima bansan saba anty khady kawai muna wasarmu sai mukaga ya parka mota a gabanmu yac……

Bata bari ya’iyar da maganar da yakeyi ba, tayi waje a tsiyace kyale a hannu …..

Lek’e tafarayi ta wata kusurwa saida tak’are masa kallo tsafff kana takoma cikin gida da gudu awa wata mahaukaciya tahau shafe shafe da fente fante , nan danan tafito fess da’ita…

Taku takeyi a hankali awa wata hawainiya , kannan nata a sama ta doso hanyar garka……✍????

manage plz

More comment more typing????️????????‍♀️.

ąƖƙ’ąƖąɱıŋ ɖơƈɬơཞ ɱąཞყąɱąɧ

tabbas alqalami????️yafi takobi????takobi????.

#Comment
#Vote
#Share

PLX????????.

~Y’AR MUTAN {BUBARE}CE!✍????….~

????????????‍♀️BAKINA YA JAMIN????????????‍♀️.
{k’alubale garmu mata}.

MALLAKAR????????.

DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM.

MARUBUCIYAR????????.

TAWA K’ADDARAR KENAN.

AUTAR MATA
{rikitacciyar yarinya}.

       *_and now????????_*

????????????‍♀️BAKINA YA JAMIN????????????‍♀️
{k’alubale garemu mata}.

masu kirana awaya dan yiman jinjina ina godiya sosai da sosai da kaunar da kuke nunaman , Allah yabar so da kauna kusani doctor na mugun yinku????.


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com

بسم الله الرحمن الرحيم.

Not edited❌.

PAGE 5️⃣6️⃣ ↘️ 6️⃣0️⃣.

________Wani jibgegen Alh a tsaye jikin mota, fuskarnan tashi k’irin k’irin sai sheqin mai takeyi, ga k’aton tumbi zagaye dashi yasha shadda harda su malum malum sai faman watsar jajayen hak’orannan yakeyi….

K’arasowa tayi gunsa had’i dayin sallama da gaida shi, amsawa yayi bakinnan a watse awa gonar auduga, bud’e wangamemen bakinsa yayi kana yace “masha Allah nana khadija y’an matana son kowa k’in wanda yarasa to kardai nacika ki da surutu ni sunana Alh Rabi’u me dakwalen kaji, ni haifaffen garinnan ne kuma anan nake da zama …

Inada mata biyu da y’ay’a goma sha d’aya jikoki bakwai …

Kuma a hak’ik’anin gaskiya ni nagankine kuma naji kin kwantaman dafatan zan samu had’in kanki a nan….

Washe hak’ora tayi kace wata samna, kana tace “masha Allah Alajina, bakomai allah yaza6a mamu abinda yafi zama alkheree, Amman abin tambaya anan shin dakwalan kaji kake sayarwa ne halan¿

K’ara washe hak’ora yayi kana yace “eh eh kaji nake sayarwa dakwale kuwa kuma bawai na dogara da sana’ar bane a’a ina wata sana’a wacce tafi wannan kawo kud’i …..Kingama ga naki kason ankawo maki domin ki sawa harkar albarka…..

Tun kamin ya mik’o mata leda tazura hannu zuwa amsa {Ni kuwa Doctor nace yau muna ganin ikon Allah}!……

Haka yayita sharara mata k’aryayyaki kana daga bisani sukayi musayar number waya….

Cikin gida ta shige da sauri jikinta har rawa yakeyi d’akinta kawai tanufa tahau dagar gazar kasashshiyar kaza , inna amaryace taje wucewa tagun taji ana taunar k’ashi, saurin fad’awa d’akin tayi idanuwanta warwaje, takai kallonta gun y’arta datayi shame shame a k’asa tana dagar gazar k’ashi hankalinta kwance……..

Ta6a hannaye inna amarya tafarayi kana ta bud’e baki da kyar tace ” ke khadeejatu mezan gani haka¿

Ina kika samu kaza haka¿

Waye ya baki¿

Duk a jere ta jerowa khady way’annan tambayoyin idanuwanta na saman kanta…

Ya mutsa face tayi kana tace haba mama taya zaki tsareni da way’annan tambayoyin alhalin kinsan ni macece son kowa k’in wanda ya rasa…

Ta tsagaita da maganar kana ta rarumi wata jibgegiyar tsoka ta jefa a baki…

Ammm immm kedai bari mama allah yau nasamu mijin aure wannan dad’in har ina¿

Ungo kema ga naki kason kid’an kasa..

Zama inna Amarya tayi a k’asan da6en d’akin kana ta janyo wanda aka daura mata a saman keda tahau cii itama……

Waye Alh Rabi’u¿.

Alh rabi’u cikakken babban d’an ta’addane wanda yashawa jami’an tsaro amman haryau allah bebasu damar kamasa ba, domin kuwa duk lokacin da sukayi yunk’urin kamashi yana amfani da layar zanane, nan danan zai 6ace masu suyi nema harsu gaji amman bazasu ganshi ba….

Matansa biyu da y’ay’a goma sha d’aya dak jikoki bakwai, Akwaia kud’i kam amman ba’aci a gida saidai a kashewa matan waje……

Wannan Keenan!

Kirane yashigo wayarta jiki na rawa tasanya hannu ta latsa madannin d’aga wayar hello alajina, bushewa yayi xa dariya kana yace …..✍????✍????✍????

More comment more typing????????‍♀️????????‍♀️????????‍♀️.

ąƖƙ’ąƖąɱıŋ ɖơƈɬơཞ ɱąཞყąɱąɧ

tabbas Alqalami????️yafi takobi????!.

#Comment
#Vote
#Share

PLX????????.

~Y’AR MUTAN {BUBARE}CE✍????.~

????????????‍♀️BAKINA YA JAMIN????????????‍♀️
{k’alubale garemu mata}.

MALLAKAR????????.

DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM.


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com

MARUBUCIYAR????????.

TAWA K’ADDARAR KENAN.

AUTAR MATA
{rikitacciyar yarinya}.

       *_and now????????_*

????????????‍♀️BAKINA YA JAMIN????????????‍♀️
{k’alubale garemu mata}.

بسم الله الرحمن الرحيم.

Not edited❌.

PAGE6️⃣1️⃣ ↘️ 6️⃣5️⃣.

______Bushewa yayi da dariya kana yace ” gimbiyar mata y kika koma gidan¿
Lpy Alajina ganinan kewarka duk tacikaman cikina, kaga kazarnan gatanan a ajiye nakasa cinta sai faman tunaninka nakeyi….

Kai haba tawan da dawuri wuri haka¿

Gyad’a kanta tayi alamar rh kece yana ganinta ne, nan dai ta gyara zama sukaci gaba da zuba k’arta da gaskiya domin kuwa ko wannen su ba kanwar lasa bane….

★★★★★★★★★★★★★★★★

Kaga Alh mamman alqur’an Alh Abubukar yafara bani tausayi akan rashin lafiyarnan tashi anya bazan canja k’udiri a Kansa ba¿

Zazzaro idanuwa Alh mamman yayi kana yace “lafiyarka kalau kuwa Alh ya’ak’ub ¿

Ya saida muka saba dacin me kyau shan mekyau muda iyalanmu kake k’ok’arin mayar damu baya¿

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11Next page

Leave a Reply

Back to top button