BAKINA YA JAMIN

Bata jira mezai ceba ta d’aga masa hannu kana tasanya hannu ta janyo ledar daya shigo da ita…
Ashar taailayo ta gundula masa, kana tayi facali da ledar saida garin rogon yayi faca faca a k’asa…
Salati yahauyi yana ci gabada da kallonta da idanuwa hankinsa a tashe domin kuwa irin wannan bata ta6a shiga tsakanin suba yanzu tsawon 3yrs da aurensu kenan maganar datakeyi cikin k’araji itace ta dawo dashi daga duniyar tunanin daya lula….
Narantse da Allah daga yau bazan k’ara cima garin rogo a cikinnan ba, kai barama nagayama niiii aisha nagaji da zama dakai dan haka a yau d’innan basai gobe ba, nake buk’atar ka saywakeman nagajiiii nagajiii nagajiiii ta’isuwa maganar cikin k’arajiii…
D’ago idanuwansa da suka rine yayi yakai kallonsa gunda take zaune har yanzu …
Cikin tashin hankali da damuwa ya bud’e bakinsa yace ” anya wannan aishana tace¿
Gaskiya ina tambaba, ya allah katadani daga wannan mummunan barcin…
Kaiiiii kalloni nan ba wani barcin da kakeyi a falke kake dan haka ni ba ruwana da iyayinka yanxunnan zaka bani takarda ta nayi gaba…
Mik’ewa yayi da sunan barin gidan domin kuwa bazai iya cigaba da sauraren wannan shirmen nata ba …..
Saurin mik’ewa tayi taci masa kwalar riga kana tahau…………!
Gidan huwailat takoma hankalinta a kwance daka ganta kasan tana cikin farin ciki da annushuwa….
Koda takoma harta kammala abincin dare…
Anty khady na zubo maki abinci¿
Ya mutse face tayi kana face a’a barshi kawai ni zan wuce…
Tau bara na samaki ki kaiwai mama…
Zaro idanuwa waje tayi kana tace “wacce!
A’a nikam karma ki soma yanzu idan ina tafe ya laime a k’asa far¿
So kokeyi yaran kan hanya suyiman dariya halan¿
Nikam ko kusa bazan iya daukar tuwo tun daganan har gida ba…
Bafar tuwo bane shinkafa ce, ke ba’inda zani da abinci nikam idan kinason taci jeki da kanki kikai mata..
Haba anty khady dan Allan kiyi hak’uri ko daure ki kai mata dan allah …
Saida tagama iyayinta kana ta amince zata kai d’in…
Dasaurinta ta nufi kitchen ta zubowa shinkafa da miya harda nama da salat kana tasanya a cikin jaka tamik’a mata…
Kice ina gaidata sai nazo, ko kallonta batayiba tasa kai tabar gidan……..✍????
More comment more typing????????♀️.
ąƖƙ’ąƖąɱıŋ ɖơƈɬơཞ ɱąཞყąɱąɧ
tabbas alqalami????️yafi takobi????
#Comment
#Vote
#Share
Plx????????.
~Y’AR MUTAN {BUBARE}CE!✍????…~
????????????♀️BAKINA YA JAMIN????????????♀️.
{k’alubale garemu mata}.
MALLAKAR????????.
DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM.
MARUBUCIYAR????????.
TAWA K’ADDARAR KENAN.
AUTAR MATA
{rikitacciyar yarinya}.
*_and now????????_*
????????????♀️BAKINA YA JAMIN????????????♀️
{k’alubale garemu mata}.
AREWA WRITER’S ASSOCIATION
????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????
Not edited❌.
بسم الله الرحمن الرحيم.
PAGE4️⃣6️⃣ ↘️ 5️⃣0️⃣.
________mama ina kika samu kaji da darennan haka shine bako nemana?
Ke dallah ja can bancin wanda kika ciwo a can?
Kinga bani guri naci abinci y’ata nasa mata albarka…
Dafe girji tayi kana tace “me naci¿
Ni Allah yau ko nama bangani ba ballantana na sanyashi a bakina!
Kina nufin kiceman huwailatu bata sammaki wannan naman ba?
Zaro idanuwa waje tayi kana tace , banfa fahimci zancenki ba mama!
Ta’ina zaki fahimta kuwa , tunda ba hankalin fahimtarne dake ba..
Nace bake kikazo da wannan abincin a inda huwailatu ba¿
“Yanzu mama kinanufin abincin danazo dashine keda wannan naman kazar har haka¿
Gyad’a kai inna amarya taci gaba dayi kana tace “tabbas kuwa!.
Tabbb kice nawa kaina kenan¿
Allah har ceman tayi nazo naci abinci nace mata bazanci mata tuwo yanzu ba…
Ashe ashe shinkafa ce harda su namun kazau????..
Inna amarya dai bata kulata ba, sai faman saka lomominta takeyi domin kuwa anjima ba’a had’u ba????…
To inna d’an sammin ko namanne allah yawuna tun d’azu suke faman tsinkewa…
Kallon kinma isa inna amarya tayi mata kana taci gaba da saka lomominta????….
Bayan kwana biyu….
Rigima takai rigima a gidan eshart domin kuwa ta takewa mijinta bala gidan wuta akan laillai lailai saiya saketa bazata yarda taci gaba da zama dashi ba a cikin wannan talaucin ba….
Fitowa yayi da sunan zuwa neman nakai saidai me¿cafka eshart takai masa kana tahau zazzaga bala’i da masifa da zage zage tagunda take shiga batanan take fita ba…
Sa hannnunsa yayi ya 6an6areta yayi wucewarsa….
Zaune tayi dirshan a k’asa tana faman matsar kwallah domin kuwa ana cewar zaman talaucine takeyi ba zaman aure ba…
Wayarta ta lalubo ta kamo number khady kana ta kara a kunnenta….
Hello khady na’am hajiya eshart y kwana 2 alhmdllh …
Khady batun shawarar da kika banine allah nayita gwadasa amman tun daga ranarnan ingaya maki ko garin rogon dayake d’an samo mana wallahi yanzu kasuwar shuru komai bashida yadda ake fita haka yake dawowa……..
Tabbbb ke kuwa sai kika yarda ko¿
To wallahi bara na gayamaki bakisan halin maza bane shi’isa amman allah bala yana samun kud’i inajin aurene yake son k’arowa ke kuwa kintashi a tutar babu…
To tun wuri kisan matakin dazaki daukarwa kanki idanma zaki iya kawai kice ya sakeki dan uwasa ki fito allah zaki had’u dame jini a jika….
Nandai khady tayita hura huta wacce me iya kasheta sai Allah……….!
★★★★★★★★★★★★★★★
My son wai haryau shiru akan rashin lafiyar mahaifinka ko¿
Kwallar data taran nasa yasanya hannu ya shareta kana ya kwantar da kansa a saman kafad’arta ybud’e bakinsa da kyar kana yace “ni kaina momy narasa meke damun abba haka , kullum ina kan seach amman haryau shiru …
Yanzu bamuda abinyi saidai kawai muci gaba dayi masa addu’a allah yabashi lpy ….
Ameeen Ameeen son, yau ba offic……
Bata iyar da zancenba wayarsa tadau ruri hannu yasanya ya janyota kana ya katsa madannin daukar kiran…
Acan 6angaren aka fara magana ke kanki me karatu da kinji maganar kinsan cikin ladabi akeyinta….
Hello sir!
Uhummm yake cikine¿
Eh sir munsamo komai da komai akan wannan yarinyar…
Okey muhad’u a office nawa today by 4pm…
Okey sir…
Ajiye wayar yayi kana yace “mom zanje na shirya zuwa office…
Shafa kansa tayi cike da tsantsar so da kauna kana tace “adawo lafiya my son allah yatsare hanya….
Waye Abdullhameed¿
Abdulhameed Abubakar usman shine cikakken sunansa haifaffen garin……. ..✍????
More comment more typing????????♀️.
ąƖƙ’ąƖąɱıŋ ɖơƈɬơཞ ɱąཞყąɱąɧ
tabbas alk’alami????️yafi takobi????takobi????.
zakujini shuru 2days????.
Comment*
#Vote
#Share
PLX????????.
~Y’AR MUTAN {BUBARE}CE!✍????….~
????????????♀️BAKINA YA JAMIN????????????♀️.
{k’alubale garemu mata}.
MALLAKAR????????.
DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM.
MARUBUCIYAR????????.
TAWA K’ADDARAR KENAN.
AUTAR MATA
{rikitacciyar yarinya}.
*_and now????????_*
????????????♀️BAKINA YA JAMIN????????????♀️.
{k’alubale garemu mata}.
kuyi hak’uri na jina shuru 2days hakan ya farune akan way’ansu abubuwa da sukafi karfina ammman insha allah yanzu komai ya dai daita.
kuma ina barar addu’arku dan girman allah , duk wacce wanda ya karanta wannan page d’in yasanyani addu’a dan nabiyu rahmaty????????.
AREWA WRITER’S ASSOCIATION
????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????
Not edited❌.
PAGE5️⃣1️⃣ ↘️ 5️⃣5️⃣.
__________Abdulhameed Abubakar uthman haifaffen garin sokoto a sokoto a ka haifesa haka a sokoto yayi dukkanin karatunsa na primary da secondary kana daga bisani ya haura k’asar india wajen karatu…
Shikad’ene a gun mahaifinsa Alh Abubakar uthman, da mahafiyarsa hjy maimunatu faruq …
Mahaifinsa shahararren d’an kasuwa ne, wanda ba’a k’asarmu Nigeria kad’e aka sanshi ba…