Al-Ajab
-
Dan shekara 75 ya yi wa ‘yar shekara 6 fyade a Jigawa
Dan shekara 75 ya yi wa yar shekara 6 fyade a Jigawa Jami’an tsaro na NSCDC a jihar Jigawa…
Read More » -
Ɗalibi ya kashe kansa bayan budurwarsa ta juya masa baya
Wani ɗailibin ajin ƙarshe a kwalejin fasaha ta tarayya ta Oko da ke jihar Anambra ya kashe kansa saboda budurwarsa…
Read More » -
Wata mata ‘yar shekara 18 ta jefa dan tsohon mijinta a cikin rijiya a Katsina
Jami’an ‘yan sanda a jihar Katsina sun kama wata Maryam Habibu a ranar Juma’a. An zargi yarinyar mai shekaru…
Read More » -
Dara taci Gida… Yadda wani Dan Daudu ya damfari Samari a Kasar Niger sai bayan da akaje Kwanciya aka gano
Dubun wani Namiji mai shigar mata ta cika,an kama Dan Daudun ne a wani yanki na kasar Niger,bisa yadda alamu…
Read More » -
Yadda Mata ta kai Mijinta Kotu akan baya kwana da Wando
Matar da aka bukaci a sakaye sunanta ta kai Mijin nata Kotu ne akan baya kwana da wando,zuwa gurin Alkalin…
Read More » -
Malamin Addinin Kirista ya yi lalata da mata biyu ‘yan gida daya
Malamin Addinin Kirista ya yi lalata da yara mata 2 yan gida daya Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun, ta…
Read More » -
Inna Lillahi! Yadda Mijin Sadiya ya daureta har tsawon shekara 11 baci ba sha a Jihar Kano
Sadiya yar asalin jihar kano ce wanda aure ya kaita jihar yobe garin giro, wanda mijinta Ibrahim wanda aka fi…
Read More » -
karashen Zamani, Tana Rawa a Gaban Sirikarta
Wannan wani irin rashin kunya ne ace wai yammata basa jin kunyar sirikansu, bayan rawa agabansu harda zuwa tana…….. ????…
Read More » -
Bayan shekaru 7 muna soyayya, Aliyu ya ɗirka min ciki kuma ya amshe kayan sa ranarsa, Budurwa
Wata budurwa mai suna Fatima ta gurfana gaban Kungiyar rigar ‘yanci tana neman a kwatar mata hakkinta daga wurin saurayinta…
Read More » -
Yadda na riƙa haɗa jinina da zoɓo ina siyarwa mutane -Wata mata mai cutar ƙanjamau
Wata mata mai ɗauke da cuta mai karya garkuwar jiki (HIV) watau ƙanjamau ta bayyana cewa ta haɗa jininta da…
Read More » -
Mai jego ta kashe jaririnta ta hanyar caka masa wuka bayan da kakar jaririn ta bada shawarar hakan
Wata Matashiya ta kashe jaririn da ta haifa, ta hanyar caka ma Jaririn wuka wanda sanadiyar hakan jaririn ya rasa…
Read More » -
Wani magidanci ya cinnawa matarsa wuta, ƴan sanda sun bazama nemansa
Hukumar ƴan sandan jihar Legas ta bazama neman wani magidanci ruwa a jallo bayan ya cinnawa matarsa wuta. Magidancin…
Read More » -
Ƴan Sanda sun kama wani matashi da ya kashe babansa yayin gwajin maganin bindiga
Rundunar ƴan sanda a jihar Adamawa ta tabbatar da kama matashin da aka ce ya harbe mahaifin sa a lokacin…
Read More » -
Dalilin da ya sa na cinna wa ƴaƴana biyar wuta – Dattijo mai shekara 64
Dalilin da ya sa na cinna wa ƴaƴana biyar wuta – Dattijo mai shekara 64 Joseph Ojo, mai shekaru 64,…
Read More » -
Magidanci ya cinnawa ƴaƴan matarsa wuta bayan ta ƙi yarda su yi kwanciyar aure
Rundunar ‘yan sandan jihar Ondo ta kama wani mutum mai shekaru 54 da haihuwa da laifin kona ‘ya’yan matarsa guda…
Read More » -
Wani lokacin ƴan iskan maza sun fi iya soyayya, Fatima Umar
Wata budurwa ma’abociya amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Twitter mai suna Fatima Umar ta bayyana irin mazan da…
Read More »