Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors. Please consider supporting us by whitelisting our website.
COUSINS NENOVELS

COUSINS NE 1-2

Ad

_____

‘COUSINS NE’
Na NANA KHADII💅🏼🛍

Yan mata biyune suke tafiya dakagansu kaga jini dan kama suke saide daya tafi daya kyau, khadija dan Allah kidinga daga kafa nishiyasa tunda banason tafiya dake mutum sai yanga kaman yar tsana itadai

wacce naji ankirada khadija banji tace komai ba illa kallo datama yar uwarta ta ta tebe baki tafiya suke bbu maicema kowa komai saidanaga sun tsaya agaban wani gda dan daidai mai kyau yasha fenti

sannanne naji khadija tace fatima kinsan damuwata da kaka kuwa wlh kullum mgn aure fatima tace kekoni da tafisawa agaba wai na girmeki kaman wanda nabaki shekara biyar ko shida nankuwa shekara biyune tsakininmu kedai kawai saimuyi ta hkr ahakadai suka shiga gdn sallama fatima tayi khadija na biye

da ita gdn sai kanshi daddawa yakeyi cewan khadija um nidaikarta jiyomu kinsanta da fada suna shiga cikin parlor naga wani katon hoto abango anan nasan ashe kyau gadon sune sannuku dazuwa jikokina

abinda naji yadawo dani daga tunanin da nake knan wata tsohuwa nagani wanda tsufanta bai boye kyanta ba ba fara bace kuma baza kace mata baka ba nannaga sunzube duka suna gaisuwa yanda naga ta amsa bbu yabo bbu fallasa dan taji dadin ganin jikokin nata bare khadija datagaji sunanta yakuka baro iyayan naku sunan lfy kaka tom masha Allah hira suka dan taba ahaka akakira sallah kowacce tamike dan yin sallah sun idar suka fito tom kaka zamu tafi harkun gama mun hiranne yau eh kaka zamuje mama zata

fita tabarmu da yara tace kar mu dade tom kugaishe su harsun sa kafa zasu fita kaman daga sama suka ji kaka nacewa tom banmanta ba dole ne kullun naganku namuku mgn kaman kullun tunda kunki ciro miji zansa iyayenku su zaba muku fatima ce tayi saurin fita itadai khadija batace komai ba illa jan kafa datayi

tabi yan fatima suna fita khadija tace kinjiba wlh nakusa daina zuwa gaida tsohuwar nan aikecema muna zaune kikace wani muzo mu gaisheta gsky inzaki sake zuwa ban zuwa kidawo lfy ita dai fatima bata iya mgn illa dariya da tacika mata baki take sauri subar harabar gdn.


Tom kubiyoni danji menene dan gantaka tsakanin khadeeja da fatima kuma suwaye iyayensu. Pls kuyi comment inkunaso naci gaba da typing thank you All for ur support.
[12-25 4:41 PM] Nana Khady Novel: Dasunan Allah mai rahma mai jinkai wannan book bawai nayi shine da niyyan cin zarafin kowa bane nayi shine dan nishadi ne da ilmartanwa da nishadan tarwa Allah yasa mafara a sa’a.
Wannan page din nakine Lil pinkish Allah yabarmu tare.

Page2

‘COUSINS NE’
NA NANAH KHADII💅🏼🛍

tunda suka fita fatima keta faman dariya ita dai khadija kallonta kawai takeyi ganinayi sun tsaya khadija kecewa wlh yau saina shiga na saya abincinnan kullun kanshi yayita damu hancin mutum to wlh yau sainaci fatima kuwa cewa tayi kekam da mgn cin abincin restaurant Allah yaye miki tunda suka fito suke hira suna tafiya nannaga wani bakin mota kiranan bmw tashi tinted hkan bai hanani hango wani

kyakkyawan saurari ba wanda tunda suka fito yake kallonsu da mamaki sainaga yayi reverse ya biyo su suna shiga khadija tawuce gurun order dama take away zaramusu dan bata iya cin abinci gaban mutane zuwa yayi naga yayi parking yanufi inda suka shiga fatima natafaman danna waya tana zaune kankujera

tana jiran khadija tazo sutafi yana shigowa yawa fatima sallama muryanshi dataji yasa tayi saurin dagowa tana kallonsa masha Allah abinda tace azuciyanta knan sannu yan mata abinda yace knan yau sannu Aliyu by name am fatima wow nice name but in bazaki damuba naga ku biyu kuka shigo pls sis dinki nakeson nama mgn to tace amma azuciya tana fadin indai khadija ce Allah yasa ta saurareka da iyayintanan suna

cikin mgn saiga tazo sis mutafiko mike yayi sannu masu sis nibaza amin kosanni bane layi hkr bangan kabane inagajiya yau yace mata danshi aduniya yaki jinin rainin hankali dan Allah inbazaki damuba num dinki nakeso tsayawa tayi kaman mai nazari kaman asama taji fatima nacewa ga num din nata kasan

tanada hearing problem harara ta watsamata itadai yi tayi kaman bata ganta ba tabashi num murmushi yayi yace tom bakifada min sunanki ba khadija tace daga hka tayi gaba fatima tace mai sai anjima suka fita daga restaurant din saving num din yayi da khadija yayi murmushi yabi bayansu yafita khadija

tafarayiwa fatima mita ni wlh nakusa dena tafiya dake kawai kintsaya harda wani bada num din dafada mishi sunana fatima tace ke irin mazannan masu kyau wuya suke yaushe zanbari ya kubuce mana haranranta khadija tayi itakuma takashemata ido daya yana shiga mota saki wani murmushi wanda yada

kara masa kyau yaja motansa yayi gaba wani gda naga sun tsaya mai kyau wanda tsayawa fadan kyan gdn bata bakine tunkan su iso naga wani dan dattijo yana washe baki yanace musu sannunku da dawowa khadija da fara’anta tace yauwa baba nandai yazolaye su suka shiga wanda khadija tafi ansa mishi suna shiga naga yara hudu sundososu da gudu anty oyoyo kasancewa yau take asabar islamiya kuma sai 3

suke zuwa ina mama fatima ktambaya tana ciki inji Aslam daketa faman binsu islam kuwa binsu kawai take tanata mgn da ilham dake biye dasu suna shiga naga wata yardatijjuwa dabata fi shekara 45 biyar ba mundawo mama dama yanzu nake shirin kiranku naji dannace muku zanje dubiya amma kunje kunyi

zamanku khadija ce tace lah mama wlh dan dakafa mukaje muka dawo shiyasa muka dan jima au wanine da yasaku kuyi tafiyan kafa basuda ce komaiba suka nufi daki nan mama takama shirin fita.
Tom pls share nd comments inkunaso nacigaba kubiyoni danjin waye fatima waye khadija kuma meye dangantakarsu kuma waye Aliyu.
[11-05 11:18 PM] Nana Khady Novel: 🙆🏽❤COUSINS NE❤🙆🏽

Ad

_____

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button