Labarai

DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnatin Kano ta janye dokar hana ƴan adaidaita-sahu bin wasu tituna

DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnatin Kano ta janye dokar hana ƴan adaidaita-sahu bin wasu tituna

 

Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar da ta hana ƴan adaidaita-sahu bin wasu manyan tituna cikin kwaryar Kano.

 

Shugaban Hukumar kula Da Zirga-zirgar Ababen-hawa, KAROTA, Baffa Babba Dan’agundi ne ya sanar da hakan yayin taron manema labarai yanzu.

 

Ya ce an janye dokar ne saboda matuƙa baburan adaidaita-sahu ɗin sun yi biyayya kuma al’umma sun yi suka a kan dokar.

 

Karin bayani na nan tafe…

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button