FARHATAL-QALB
FARHATAL-QALB 10
Kuma babu lefi mutanen unguwar shurah sun bada hadin kai. Anyi komai lapia an karashe babu wata tarzoma ko husuma. Illa dai Marka data kwarara rantsuwa ta dire hade da jan aradu kan babu wanda ya isa ya tsikara mata basulla (allura) ya debe mata jini. Bata amince ba baza kuma tayi din ba. Anyi magiyar anyi nacin tace wallahi ba zata yi ba. Haka aka kyaleta kuwa. Don babu wanda ya isa ya saka Marka abu. Bare kuma a hane ta ……
ZAFAFA BIYAR COMPLETE DOCUMENTS