FARHATAL-QALB

FARHATAL-QALB 9

Ranar kukan farin ciki Umma hadiza tayi. Tana kuma sake yiwa Allah godia akan sabuwar rayuwar da suka tsinci kansu ciki.

×××

Haka lokaci yayi ta ja.. Har ranar da za'ai taron wayar da kai akan lalurar sikila)amosanin jini. 

Da wuri suka shirya. Kusan dukkanin mutanen unguwar shurah mazan su da mata. Manya da yara duk sun hallara. Kasancewar rana ce ta hutu. Dan haka kwansu da kwarkwatar su sun tumbatsa awajen taron. Wanda wani babban likita zai gudanar da shirin…..

ZAFAFA BIYAR COMPLETE DOCUMENTS

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button